Search results

Search Results


pls how much can a wedding invitation video cost? General

Assalamu alaikum jama'ar Arewaup forum. Barkan mu da war haka. Dan Allah idan akwai wanda ya san ko nawa ake yin irin video invitation din nan da ake yi na aure haka. Wata ce take so ayi mata sai ta tambaye ni, ni kuma ba san ko nawa ake yi ba shine nace bari na taho nan na tambaya ko kila a samu wanda ya sani. Nagode.

Dec 4, 12:18 PM
i need some one to understand me Advice

Assalamu Alaikum hope every one is doing good.. pls and pls i need some one to understand me, Kowa da kalar jarabawar da Allah yake masa ko? to ni injin tawa a bangaren so take🥺 ina da saurin son mutum musamman idan me kula ne like caring person i had my first love when i was 16-17 munyi soyayya dashi kaman ba gobe soyayya fa wadda ake kira soyayya wadda in bamuji muryan juna ba arana daya abun bazai misaltu ba and hes ready to settle at that time and you guys know that soyayyar gsky ai aure ba, to yamin maganar aure at that time gsky naji tsoro thinking that iyayena bazasu yimin Aure 16-17 ba haka kawai nake tunani karshe dai in takaita labarin ina son na karanci harkan lafiya and shi kuma baya so haka na hakura. in shot ya zo yai Auren sa badan baya sona ba sai dan yaga am not ready nai aure alokacin, nagama cuta da rashin lafiyar da zan bawanda yasani agdan mu🥺 na tausayawa kaina rabuwa da wanda kke so akwai tsananin ciwo bana wasa ba nayi yaki da abun nayi addua sallahn dare Allah ya yaye min sonshi amd Alhamdulillah ya yaye min. sai kuma me again bayan yan shekara daya hka da watanni na fada wata soyayyar amma me da saa na🥺 idan ma ya girmeni shekara daya ne yadda ake min komai agda haka ake masa tsakani da Allag A dangin mu bazaa taba yarda na Aure shi ba saboda am just 20 now ni macece lokacin da ya shirya aure kila ni kuma lokacin ya kuremin ba kuma lallai shi a gdan su ayadda ya aure ni ba i love him far beyound imagination and he loves me too saboda son da yake min wallahi har kamar tsoro tsoro na yake ji maman shi zata iya cewa yayi abu beyi ba amma ina fada kaman yankan wuka yayi soyayya fa muke ta bugawa a jarida...toh shima yanzu ya nutsu ya gane nima kuma nasani Amman tsoron rabuwa da juna muke nayi addua shine kadai abunda yake ceto na komeye Arayuwa no matter what bana gangancin nan na sake da addua da wasa da sallah, Allah ya fara yaye min sonshi Amman shi kuma fa🥺????.and AGAIN kuma ni gsky ina tsoron fdawa wata soyayyar ina da saurin fadawa so kuma in inason mutum Allah ne shaida na da zuciya daya nake sonshi ni kawai shi nake so koda mutum zai tamin abu ina shanye wa wlh kamar mayya kamar mara zuciya hka nake Amma duk randa nai zuciya na bar shi ,barin da matacce ykewa duniya hka nake dan kar rubutun yai yawa buh i have alot to say dan Allah some one should help me dan Allah ni banida yawan kawaye.

Dec 4, 12:17 PM
i am a lesbian General

Akwai wani post da na gani a arewaup batun wata lesbian anan. Gaskia I relate to her. Abun yan na ci min rai. I don't know who to talk to about it. Iyayena zasu iya disowning nawa ko ma worse su aurar dani zuwa ga kamar old man or something, which is my worst fear. Banason anything daze hada ni da maza. Poster dan Allah ki yimin magana zan so Muyi chatting. No homophobia in the comments please.

Dec 3, 09:09 PM
My Preference (Scale of...) of a Lady Relationship

I'm what majority will describe as slim. So a lot of guys might find my taste or preference(s) in a lady rather odd or weird, and would wonder how my taste is such, because majority of guys prefer the slim to average body type ladies to chubby plumpy type ones. I think majority of chubby or plumpy ladies have more of the well-rounded front and back lady figure than slim to average ladies, although there are slim to average ladies that are buxom and curvaceous. If a lady is slim and still buxom and curvaceous, then fair enough I can opt for her. But if a lady is as strikingly beautiful in the face as Barbie or Rapunzel or Jasmine or any of the other Disney princesses(all of them are slim), she's a 10/10 in facial beauty, she's so beautiful like the "son kowa qin wanda ya rasa" type of lady, but she hasn't got the well-rounded front and back lady figure, especially especially the front figure, if she's not curvaceous or buxom, then wallah I don't consider her my wife material. That's just me. An averagely beautiful looking lady in the face that is chubby, plumpy but curvaceous, voluptuous and buxom is my "son kowa qin wanda ya rasa" or rather, "so na qin wanda baya son irin ta". Although I can and will opt for a slim to average body type one that's curvaceous and voluptuous. May Allah grant my wish. Allah ka azurta ni da irin daya daga cikin su. PS: What say you house people about this complicated preference of mine? ....Of course hali and tarbiyya and addini are the most important things to look for. Yes I know looks isn't, aren't the most important thing(s) to look for. But you know, these most important things are subjective. Meaning every one has got their respective levels of how much they consider okay for hali, tarbiyya and especially addini. We men are visual creatures. That's why the first thing that attracts us to a mate are the visuals. We subsequently judge based on our respective individual levels if the potential mate's hali, tarbiyya and addini are okay, if they suffice for us. And then subsequently again, we get to enjoy the looks of course while they last, and we finally get back to zaman mutunci and amana and jin qan juna and soyayya, because the beautiful looks that attracted you to them in the first place have faded due to saaboo and/or shekaru or girma. Wallaahu ta'aalaa a'lam.

Dec 3, 08:03 PM
menene mafita Relationship

Shi takeso Amma bai shirya Aure ba Bata sonsa Amma ya shirya Aure Menene mafita ko shawara?😥😓😞

Dec 3, 10:08 AM
Basic and Platinum Matchmaker

what's the difference between the two please? thank you.

Dec 2, 05:55 PM
Muslim men i date, always hurt & disappoint me Relationship

I am writing this here cause I literally don't know who to talk to... I am a Christian girl but all the men who comes into my life are Muslims.... I don't have any problem with Muslim men as I like the religion itself and hence I do not segregate. But I don't know.... should I am unlucky or is it my fate....they all hurt me in one way or the other and its sad cause I have pure intentions towards them... I am scared.....soooooooo scared of marrying WRONG. It scares me to marry someone who will make my life a nightmare.... What do I do? All I want is a small home and a simple family with a man who loves me, adores me and feels me... What do I do?

Dec 2, 11:24 AM
En matan arewa-up Relationship

I realize ba kowa ce mace ce is serious a wannan relationship din ba. Mace zata kawo kukanta nan platform din na rashin tsayayye Wanda zata aura. Sai kunyi exchanging contact nan kuma ta fara nuna ma she is busy. If u knw u will b busy or always busy Mesa Zaki kawo Korafin ki nan?

Dec 2, 10:34 AM
Me 😎 VS My Kid Sisters 👩🏼👱🏻‍♀️👧🏼 Marriage

Assalamu alaikum Fam. I hope you all had a fruitful week... So about two weeks back I traveled to Kaduna to visit my step mum. my kid sisters 4, 8, and 13 gave my 7k 🙌 that I should register on Arewaup app and get a wife 😂 I said ok ma, so on my way going to to aunt's house Omo na him I see one amala joint that is so tempting. I ordered 3 malmala of pounded yam soild ones 😁... now am back to abuja and they call me every day to ask for results of their investment🤣🤣🤣 I offered to return their money but they said NO 🙅🏻‍♂️ me kuma I'm the busy type cuz I work for multiple firms. and if I should register with the 7k arewaup will kick me out because I won't have time to follow up. so what are your thoughts? should I bribe them?🧐 or do you have a better idea? thanks fam. you are always helpful 🤗 may Allah bless you Allah and Barka da jummaa 👳‍♂️

Dec 2, 06:54 AM
confused about men Advice

Wai DanAllah mazan da suka rage yanzu duk haka suke,I met a guy recently we ar still on talking terms the next thing he started sayin shit 2 me.sai ka dage kaga kasamu mai hankali Amman it's d other way around...Allah Ubangiji ya shirya mu

Dec 2, 12:54 AM
BOOK READERS? Entertainment

Are there any book lovers here?! looking for some book recommendations. Preferably historical fiction and psychological thriller. thank you ❤️!

Dec 1, 11:46 PM
BA REQUEST HAR YANZU Matchmaker

Shiru har yanzu babu motsi a wannan lamari. ohh ni Indo. Ni list din da suka fito ma in aika ma request is not updating. Tun ranan farko same people ne. Babu hope gaskia.

Dec 1, 06:10 PM
i'm contemplating on matchmaking Relationship

advice to match making on arewa app, Anyone had a good relationship that will lead to marriage here. I want to try the matchmaking but I'm skeptical because online things don't always work. should I keep an open mind, I haven't dated anyone in a long time. maybe that's why but please advise

Nov 30, 06:40 PM
I need a word my mind is going thought alot,wlhy azim ji nake kamar insha poison Secrets

Assalamu alaikum. good morning everyone, in cikin wani hali I need your help please jama'a ana bina bashi almost 150k😭💔 koma sai kirana sukeyi suce wlh in bah basu kudin su ba zasu Kai ni police station gobe koma wlh bandasu😭 amma akwa wani alhaji wanda kasona so I tell him yace ze tamaka min amma sai muje hotel kuma wlh banason na bata future Dina koma gashi business ina Yatsaya ataimaka min bansan yadda zanyi da rayuwata ba am in pain i can’t explain what am going through tunda safe nake ta tunani ko Nayi accepting din alhajin nan amma banson in bata rayuwata wlh.😭 I need a word my mind is going though alot,am feeling lonely kamar na sha poison wlhy azim rayuwa nake but am not feeling it ko kada wlh. Please someone should tell me what to do😭🙏🏼🙏🏼

Nov 30, 09:59 AM
i need assistant pleace Matchmaker

assalamu alaikum barka d safiya Dan allah ina neman taimakone akan app dina na marchmaker nayi register a basic ne inada friends guda hudu yanzu haka sanann akwai wanda nayi cancel nayi blocking dinsu but haryanzu slot din is 8/2 please I need help yayi zanyi nayi cancelled n 4din

Nov 30, 09:50 AM
Please advice me. I'm tired of my house General

My neighbors hates me and my family,akwai lokacin da dannau ya danneni my baby of5months lokacin yanata kuka ni bansan inda hankali na yake ba,these people ba wacce ta shigo ta duba taji ko lfy more than 30mins jariri na kuka kuma ba'aji motsin uwarshi ba ai ansan ba qalau,sai wata matace tazo wucewa ta window na ta waje taji kukan baby,har taje wajenda zataje tadawo amma bata daina jin kukanba,shine ta shigo tayi magana ni bana hayyacina... Dayar neighbor haka kawai saita fara malice dani da yarana ko nayi mata magana taqi amsawa,kuma bansan menayi mata ba Dayar kuma idan taganni ko mijina taita waqe waqe,rannan yaronta yaga mijina yace oyoyo baba,budar bakinta wai ,babanka yana kasuwa. Idan ta hango girkin danakeyi gobe saitayi kalarshi,idan ina wanki itama saita kwaso ta farayi duk don kada insamu wajen shanya.idan abu yafaru a makwabta bazasu fadamin ba saidai suje su kadai bandani, narasa yadda zanyi.gabadaya gidan ya isheni,kullum ina cikin daki nida yarana. Bamuda halin kama haya a wani gidan a halin yanzu.ko shara nayi a tsakar gidan saboda a tsaftace waje,cewa sukeyi wai nacika iyayi.. Damuwa sunyimin yawa banaso depression ya kamani damuwa sunmin yawa 😫😫😫

Nov 29, 04:27 PM
My Star Relationship

I want to say something regarding some post da na ga wani guy yayi about being afraid to fall in love again, after some encounter with a girl. I want to tell a story about myself, I'm actually the villain of the story. Some years ago I met with a person, my course mate and reading mate at same time. We started the journey as friends, he was playing the role of a brother to me, trying to always protect me here and there. At the very start I noticed something about it, it wasn't just a friendship but love. Yana sona without him even noticing, all our class members and the whole univers noticed that too except him, I tried all means to stopped that from happening but to no avail, it was too late then. It took him almost a decade to propose to me, and I said no coz I'm this type of complicated person with a hollow heart. People are always confused about me, coz I can be a whole person now and a broken one later, I can be a happy girl now and a sad girl later. So most of them classify me as a weird person, for all I know is I'm very emotional, I mostly write out of emotions, Including this too. That rejection affected his Academia. Despite that, he didn't gave up on me, and we continued as we used to be. One of the Memories I cherished was walking back to the hostel under the moon, pointing at some bright star to him as mine, with the warm scent from his jacket on me. He didn't mind having all the cold to himself so as far zai fahimci ina jin sanyi sai dai naga ya miqa min jacket dinshi duk da I always wore my hijjab. One thing is for sure, he is very Caring, Honest, Gentle, Handsome, Smart, Intelligent, Religious, Kind and a hustler. The type I've always pray and crave to have. To be sincere, na dade banga Mutum mai zuciyar nema kamar shi ba, he took care of his Mom very well that some times makes me envy him, coz I always wish to have a mother. And of my dreams was becoming his Mama's little princess, coz that woman loved me Unconditionally tun kafin ma ya fada mata yana so na. For that yayi winning and for the second time I accepted his proposal. Mind you, he wasn't following me up and down to accept him, rather he gave me some space that I deserved to figure it out ko ina son shi ko bana son shi. And we started as Flower girl and Star, he is this kind of a person that makes a girl feel special, he comments on things as little as my smile, he puts some note stickers at the back of my books, saying all that will put a smile on my face, he specially like Lalle and whenever I did it, he goes on without the intention to stop soon. On weekends ko time din da stress din lectures ba yawa we go for walks and sit out to talk. My favorite thing is walking under the courtesy of the stars, so ya san abinda nake so, we can walk silently without saying a word, just appreciating the nature. By Allah, he is the most charismatic and gentle person i have ever met, and i love that particularly about him. We had so many things in common, a simple life. Of course he didn't love me because I'm cute, rich or funny, he Loves me because he found some reasons to do so. Although I'm at times simple but I can be so dramatic at times. Problems started to arise a week after we had an agreement that his uncles will come for introduction, then I started misbehaving, rejecting\not picking his calls, no replies to his messages and all. Although it was my normal habit when ever someone proposed or I'm in relationship, but I never expected that to occur with him too, coz I undoubtedly love him. There was a night I couldn't forget, the night of parting ways I called it, that night he called and luckily for him and unluckily for me I picked. He's a straight forward person, and he goes like this "be honest and tell me the truth, do you truly want to be with me or kina saka ni a cikin jerin 'yan Allah ka zaba min mafi alkhairi ne"? I couldn't really recall as to whether I was in my right senses then, but I could remember myself uttering "yes, you're among" and what he said was curt and simple "I wish you all the best, ina fatan Allah ya hada mu da alkhairi". Without letting me continue, he hang up the call, so I decided to heed to WhatsApp for some explanations. There I goes starting with "I have some confession to make, this my very nick name that you like so much is attached to someone's name, the person I supposedly marry some times back. And I dunno why at some point in time I still can't get over him despite him being married. More so, you knew the case of that person I told you about that my brothers didn't consider till date and that none of em ever mentioned marriage to me. I'm afraid to hurt you later, so is better I set you free now. I'm just confused as to whether I really love you or I was using you for my insecurities. I'm so sorry, I don't know where to start... The discussion continues". He reply to me with some words I never wished he used, coz only if he had accepted me then I knew I would eventually love him beyond comprehension. I'm the type that love without limit, once I love, it will be entirely including my soul. So he wrote " I can't be with someone whose heart is with someone else, someone who's obsessed with a married man" he wrote some other things, and mentioned right there that he will get rid of everything that belong to me or consist of me, all that will make him remember me. I didn't blame him of course, but one thing I believed then, that no body understands me and no body will ever does, and I was immensely hurt to not be understood by him. So I set him free, free from my shackles. Coz he deserve some one better, some one kind. Almost everyone blame me for everything, my family does, some friends says I have high taste, people say things, well dama no matter how good kake people must talk balle kuma akan unkind person like me, is a most. Yes, I'm at fault and accept the fact that bana kyautawa, the people I rejected are uncountable. I mostly prefer being alone, some times kuma naji ni lonely, I myself couldn't really define myself dama sanin Bawa sai Mahaliccin sa. But at some point, I do have some family issues, and spiritual issues also with some insecurities, although banaso na daura laifin akan cewa it was due to any of the things above. So it is just me, and my hollow heart. The guy I mentioned from above whom I claimed to have loved back then and bear a nick name that has his name from sec. school till eternity is my cousin, there was a time a was stupid enough to fall in love just because an ce za'a hada mu aure. Then I felt he was Miskilin mutum, and getting to know him says the opposite, and my tender heart got carried away. Unfortunately, I don't really knew what happen then aka fasa maganar, duk da dama chan ba wai maganar ta zauna bane. So it was one sided love, he's not aware I was I love with him. Maganar gaskiaya naso shi a bayyane da duk Wanda ya zauna Dani sai yafahim ci haka, But Alhamdulillah Allah ya yaye min. And I'm happy for him shi da family dinshi, I hope to get mine too some day. The other one I mentioned that my brothers didn't approved of was some guy that proposed and really wanted to marry me then. Although I didn't reciprocate his love, I respect him, a very religious and kind person he was, he truly loved me duk da dai masanin gaibu sai Allah, but I trusted him and wanted to try hard to put him in my heart. People do tell me a lot that I'm the one making it hard on myself, that I'm the one refusing to open my heart, I didn't totally agree with what they say but I wanted to try their theory. And so I told my family about him, it is almost 4yrs now and nobody among my brothers ever mentioned to me about why they rejected him. They actually went there one day and checked about him, it is actually funny to me how can people go find about some one in just a day. Later on my aunt told me that her husband mentioned to her he was a fraud, that he lied about his background and education. I was so mad at the guy at the moment but daga baya anyi min bincike kuma ba haka abin yake ba, and basu information din wani ne da suke da name daya, da sunan gidan ma kusan daya. Haka yayi ta jira na for almost two years kafin a gidan su aka matsa mishi akan dole yayi aure. Abinda dai na fahimta shine they don't really want me get married at the time, coz ni tunda nake dasu no one among them ever mentioned marriage to me, or ever asked me if I have someone I'm interested in, all sort of talks like that babu shi a rayuwata. I don't go kofar gida ko a cikin gida da sunan hira, ko azo wajena, noph ko da wasa ni ba'a taba tambayata ba ma ko kinada saurayi. And that have become part of me, maybe ma shiyasa heart dina yazama hollow. I'm not blaming my brothers, that is the least i can ever do coz they play two roles in my life, being brothers and parents to me, they tried on me, took care of me and help me become what I'm today. And I know they want the best for me, kuma komai lokaci ne, once it is time I either die without being married or die as a married person. What made me send my Star away was those reasons above, although I was somehow selfish then, I could have let it be and see what will happen, I could have not cared much about the future. I some times ask myself, was I really afraid to hurt him or to hurt myself? Nevertheless, the deed has been done. I believe no any person will have something that doesn't belong to him. We weren't destined to be together. And I honestly feel guilty not for most of em but specially for him, coz I let him involved the elders. Here I'm saying sorry, I know it won't change the damage I have done to you, But I pray you find the happiness you deserve, find someone to help you amend your broken soul, find someone better. I wasn't anything near good, so I wish you find someone near to perfection. To the guys whose hearts we broke, I apologize in behalf of the rest, May Allah heel you and provide you with something better. Just know that there a lot of kind girls out there, having encounter with girls like us doesn't define the rest. Don't shut yourselves from love, as Rumi said "Love is the water of life, Without the sweet life of love living is a burden". And to those girls facing some physically, emotional, spiritual and whatever kind of challenges, May Allah gives you peace of mind and Solve all your problems. I'm not in a position to advice anyone, despite that I will still say do please pray and consult some of your elders before taking decision. Most at times bama Neman shawara kafin mu aikata wani abu, sai kuma ya faru muzo muna cizon yatsa.

Nov 29, 12:30 AM
my boyfriend suddenly changed, advice me please 😭 Relationship

Please if possible i want to share my personal issue but please hide my ID i will be in the comment section please help me with that🙏 Almost 3 months kenan dana hadu da wani guy ya nuna yana sona nd nae accepting munyi soyayya sosae a farko but time goes on sae na fara ganin change a tare dashi he don’t use to care like yanda yake yi a farko always and he don’t use to call or chatt, sometimes sae muyi 2days mah bamu chatt bah or call rannan just na kirashi but banyi mae complain bah akan baya kirana or chatt bayan mun gaesa yake cemin plxx nayi hakuri karna ga baya kirana yanxu ba laefin shi bane sbd krt neh though nasan yasha nuna min krtn shi yana da muhimmanci nd yana bawa krtn shi lkc ss so ya bani hkr yace bawae baya sonah bane plx karna dauka haka. Nima sae na nuna mae bakomae but duk da haka bae canxa bah bah call bah chatt what i didn’t understand shine nobody is too busy for the luv of his life thou I’m really confused yana soyayya neh da wata neh ynx or ya dena sona neh that’s why he don’t use to care like yanda yake a baya or what??? And shima ya sani time dinda muke soyayya na nuna mae love,care,respect nd so on… cox shima ya nuna min hakan nd ya nuna min shi aure nah xae yi nima na yarda shi nake so xan aure cox yana da good character but ynx ya fara canxa min tunani nah cox i can’t marry mutumin daya dena sonah no matter how yanda nake son shi xan hakura idan har na fara ganin alamar like ya dena sonah. Ni ynx bnsn a wane matsayi nake a xuciyarshi plxxxx post kuna ganin nae ignoring dinshi or na kyaleshi mu cgb da syyr a haka 😭😭? I’ll be in the comment section hide my id plx I’m in so much pain cox when i say i love you wlh i mean it with all my heart 😭😭💔 nd baya garin nan ya taki krt

Nov 28, 08:14 PM
why do men like to avoid Single Moms as partners? Relationship

why is it so difficult for a single mom to find a life partner? are we not human? it breaks my heart when i see men runaway from the relationship or break the lady's heart once you tell them you a single mom

Nov 28, 05:31 AM
orphans in the house how are u all coping wit family or Frnds or good job ? Health

Asalamu Alaikum warahamatullah good evening all .. hhmmmm I need some words of encouragement before I go crazy 1. house expired + no money to renew 2. feeding no food 3. toiletries.. as an adult no toiletries( for dat infection no means to treat it hmm.) 4. know friends to share my pains wit 5. know job + business hmmm I'm tired ooo , I want scream, shout , cry , I'm tired . my mental health is at stake pls I need someone to talk to oo ha 😂 pray for me pray for me please Allahu akbar 🥹.

Nov 27, 08:39 PM

Recent Discussions