House wani irin preparation kuke mana na Christmas?
Mai ya hada mu da Christmas ๐
Chin Nama
Allah ya raba mu
Ameen
Zanyi pepper soup din bindin Alade, da kuma pepper soup din kan Kare..ina gayyatar koma waye yayi posting dinnan idan kuma baizo ba/ batazo ba Allah ya isa ๐ค
Ya akhi or ukhti we don't celebrate Christmas
๐ me shi ya shiga uku
Nass sai ka shirya muchi tare.
Ahh tor, a tambayemu wani shiri mukema Christmas, i don't think akwai anyone dake celebrating xmas a Family dinnan!
Alryt tor, Allah ya kaimu ๐
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment