You have Good qualities but won't be considered because you're from a poor background, meyasa?
Anonymous Dec 23, 01:31 AM

You have Good qualities but won't be considered because you're from a poor background, meyasa? 0

why is that that yarinya duk kyawun ta kyawun hali koh ilimin ta indai har she’s from a poor background to baza a aure ta ba a baban gida koda koh shi yaron yana so za’a hadashi the fact that indai yarinya daga poor family kike to tabbas indai kinaso ki chanza background kema kidan ji dadi to saidai ki auri tsoho mai kudi koh yaron masu kudin amma mai shayeshaye amma on a normal bases basa bari. yaran talakawa suma mutane ne kaman kowa suna so sudan chanza abeg let them feel among too Haba. zakaga yara masu kyau da ilimin su amma saboda auren wahala sun tsufa da wuri, abeg whealth family u people una Dey mix mana consider the beautiful ladies in a poor background.
post

Replies

(20)
Yazeed Dec 23, 05:05 AM
I don't have much to say but dis situation is not about wealth sister they beautiful ones are among both the rich and poor just be positive and keep on praying wasu sunyi auren cikin dukiya amma babu kwanciyar hankali wasu rufin asiri ne amma sunada kwanciyar hankali to praying is the only key
reply 7
Seeyermerh Dec 23, 08:32 AM
yes tabbas Hakane but ba kowa bah and iyayensu ai auren hadi sukeyi musu domin basa fiye bari suna auren masu kudin ba and wani kudin masifa ne allah zaba mana abunda yafi alkhri
reply 0
Meenerh MG Dec 23, 08:35 AM

be sincere.... abin data fada haka yake... and ka duba ka gani duk wani aure da zaka ga an kashe kudi anyi sa toh na dan wane da dan wance ne... there's a girl from my family who sincerely believes cewa me kudi se me kudi and talaka for talaka. and ko da ace me kudi ze auri yar talaka toh sai ka tabbatar da hakan ko daga kayan aure unlike in yar me kudi ce
reply 0
Anonymous #1 Dec 23, 09:19 AM
Dole ne? Kowa ya auri daidai dashi mana. Yayan talakawa nawa ne suka zama masu kudi? Wannan hadamar ya halaka mutane da dama. Wa yace dan talaka bazaiyj kudi ba? Baba na bashi da mota. Amma yau a gidan mu akwai motoci 13 na ni da yan uwana kuma munfi karfin a kiramu talakawa tunda mu maza biyar babu wanda bai fi karfin 50m ba. Nayi auren fari bani da mota kuma a gidan haya na fara zama. Wallahi inada motoci 4 na hawa ko wanne yafi 4m inada gidaje 2 da filaye da motocin daukan kaya ( 12 tyres) 3 trailers 2.
reply 1
Ramatu Saidu Dec 23, 10:00 AM
mudai Allah Ya Azza-wajallah🤲kayi mana zabi mafi alkhairi,Ka bamu masu son mu tsakani da Allah wayenda zasu girmamu da dangin mu🤲🤲wayen da baza su gaji da mu ba duk rintsi duk wuya🤲🤲🤲
reply 0
Yazeed Dec 23, 10:48 AM
Sayyid hamzah Dec 23, 11:06 AM
what I believe kowa baya wuce matar auren shi ko mai kudi ko talaka so idan baka samu ba daga Allah ne idan ka samu daga shine wani ko wata basu isa su hana hadin Allah ba Allah yasa mudace
reply 0
Sayyid hamzah Dec 23, 11:21 AM

wannan haka yake ba mai wuce kaddarar sa zero your mind gobe ta Allah ce
reply 0
Anonymous Dec 23, 12:21 PM

most likely yaran talakawan ma they mostly stay in their line suma rufin asirin kawai suke nema da kwanciyar hankali that’s what matters. but managa dai haka yake gdn manya mutane basa taba bari a auro masu yar malam sheshu koda koh yaran suna matukar son juna, well it is prohibited? then if that should be the case Allah ya hada kowa da daddai shi Arziki indai rabo ne to zai same mutun a duk inda yake.
reply 0
Aminaa Dec 23, 07:01 PM
dear poster, I think I understand where u are driving at, immediately they get to know u are not from an influential home.. they tend to withdraw
reply 1
Saudat abbas Dec 23, 09:50 PM
karfa ki manta koh karka manta duk Wanda kaga koh kiga y aura Dan wane koh yar want wlh arubuce yake ko muso koh kar muso munriga mun rubuta tun aciki nd ko bah hk Komai da xai faru dakai good or bad arubuce yake😊so why baxa mu roka abunda yafi alkhairi bah😌duk namijin koh macen da ki/ka hadu dashi arayuwar ki/ka wlh koh 1mnts kayi mukayi dashi Allah kadai yasan dalilin haduwarku kuma yasan alkhairi koh akasin hk dake cikin haduwan da akayi so why not mucigaba addu'a kawai shine solution nd yabamu inda xamuyi aure hnkl y kwanta koh da kudi koh babu 🙏
reply 0
Anonymous Dec 23, 10:40 PM

my dear sister everyone is praying for best as well and duk abinda Allah yayi shine daidai, I’m just trying to say out what’s exactly happening now a days which I see nothing wrong with that just trying to ask is it prohibited auren yaran talakawa into a whealth family?the fact that a gurin Allah duk kowa dayane shikadai ma ya ishe mutun.
reply 0
Aysha Garba Dec 24, 08:38 PM
kowa Allah yahadashi da dai dai shi
reply 0

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
Looking for poetic lady Meetup
Seeking for friends General
advice pls Relationship
a never ending love General