wanda nake so ne yana da Mata kuma muna zumunci da matan wani lokaci. so bata fiye viewing status dina ba a WhatsApp, na hada hoton mu dani da mijin ta . fiancee na kenan nayi video nasaka a status dina. sai tayi viewing, sai ta rufe shi da matsifa. sukayi dai maganganu ba dadi. shine yazo yake cemun wai karna kara saka hoton mu a status saboda matar shi🙄 shikenan ba zanyi yanda nake so ba😏
Lallai rashin hankali yana da munki.
wallahi kuwa daga ji hadda yarinta
Kiyi hakuri Ranar da aka daura muku aure Ki saka ba ta isa ta hana Ki, ko tace wani abu
smiles honestly speaking baki Nima zaman lfy ba. if you where in her shoes how will you feel babe din mijinki tadinga sashi a status and kina gani? kiyi muting dinta from viewing ur posts kawae.
Ki blocking dinta from viewing your status. Ina ruwanki ma da gaisuwa kukeyi? Block her from viewing your status, profile and everything.
my sister bazan ce baya sonki ba .. but definitely akwai wani abu and maybe you might end of getting hurt… I can’t say
Ayya poster yarinta yana damun ki Amma kafin kice ya miki wulakan ci ki fara Saka kanki a matsayinta kiji idan kece ya zaki ji how do u feel Dan Allah muna yiwa kan ku adalci mana
dan Allah ki fada mun
vawulence vawulence vawulence 😂💔sister that a very good and perfect+awesome advice from her husband if not you will regret it wlhy
kema ba me Neman zaman lafiya bane.
May be ma friend din tace, coz they have each other phone numbers. tunda har suna waya.
Kema dai kaman bakida tinani, dole taji haushi koda kanwarki ce, yanxu ke kiyi tinani mana, idan kinaso kisa kiyi blocking dinta daga ganin status dinki ko kuma kubari idan kunyi aure sai kiyi abinda kikeso
yeah oh maybe zumunchi din kawae.
Allah yasa mudace
tamayi tunani data nemi mijin ya tsawatar Miki ki tambayi namiji yadda yadda ji idan yaga wani yasa hoto ex-wife dinsa a media ko a status
kinsha kunu da safe ne ko fura kika sha🤔
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment