Dan allah ina neman shawara yan uwa
Anonymous Dec 19, 03:30 PM

Dan allah ina neman shawara yan uwa 2

Na kasance ban taba soyayya ba sai gashi yanzu kawai naji zuciyata tana bani shawarar hakan to amma kuma na kasance mutum mai tsoro shine nake neman shawarar ku ko Allah zaisa in samu wasu kalmomi na kwarin guiwar tunkarar wacce nake so in....πŸ™πŸ™
post

Replies

(88)
Abu-Bakr Dec 19, 03:48 PM
Ashe dai akwai Irina Wanda bai taba soyayya ba kafara cire tsoron rejecting be4 nxt step
reply 2
Sayyid hamzah Dec 19, 03:51 PM
just zero your mind kowa da tashi kalar kaddarar duk abinda ya same ki dama haka yake
reply 4
Yazeed Dec 19, 04:23 PM
Hmm ashe muna nan dayawa bari na labe naji yanda zan fara nima
reply 3
Amalpinky Dec 19, 04:25 PM
Allah ya hada ka da wanda zata karba zuciyanka tsakani da Allah
reply 2
Pharida Dec 19, 05:21 PM
πŸ€£πŸ˜‚Ai abun na da sauki why not ka fara da friendship kawai daga nan sai ka fara aikawa da sakonni biyu zuwa uku a wuni,Amma ba zan fadama kaman ba oo
reply 2
Anonymous Dec 19, 05:29 PM

Hm to na gode Amma bakya ganin wasu matan idan kawance kuka fara daga baya k fada musu kana sonsu shikenan karshen alakar kenan
reply 0
Saudat abbas Dec 19, 05:58 PM
kafara tmby hala yanta first kuma zero ur mind idan tanada saukin kai sai kaje mata idan kuma babu sai kasan ta inda xakafara
reply 2
Pharida Dec 19, 06:25 PM

Anfanin friendship shine ka fahimche ta her like and dislike nan za gane wace iri che ita
reply 2
Anonymous #1 Dec 19, 06:38 PM
Allah Sarki, ashe muna da dan yawa wanda basu taba soyayya ba. Amma dai ni gani nake tsoro bazai hana ni tunkarar wacce nake so ba. Toh bari dai mu ji shawarwarin mutane
reply 1
Anonymous Dec 19, 06:41 PM
Anonymous #1 Dec 19, 06:42 PM

Brother in arms πŸ˜…πŸ˜…. Ai kada ya cire tsoron. Kawai ya afka. If he gets rejected zai cire masa tsoro. idan kuma ba tayi rejecting nashi ba toh shima norms ne
reply 1
Anonymous #1 Dec 19, 06:42 PM
Pharida Dec 19, 06:43 PM

Allah ya sa a dache
reply 1
Saudat abbas Dec 19, 07:38 PM

nvm
reply 0
Nyla Aliyu Dec 19, 07:40 PM
Nyla Aliyu Dec 19, 07:44 PM
Well, maybe that's your nature, but you need to get rid of it just this once.Love is sweet oo, you need to taste the sweetness. After all yanzu muna generation din da majority mata suke chasing men, just calm down and follow your heart, maybe this is the right time and nothing should ever stop you from approaching someone you love. Best of luck
reply 6
Nyla Aliyu Dec 19, 07:46 PM
Calm down and approach the girl of your dream. There's nothing to be scared of, you need to love and be loved
reply 6
Yazeed Dec 19, 08:07 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚dama ba boye wa mukai ba
reply 1
Anonymous #1 Dec 19, 08:30 PM

Haka ne, amma kuma guarantee zai daina tsoro. Cos he will be like ai ba yau aka fara rejecting dina ba
reply 1
Abdulaziz Abubakar Ahmad Dec 19, 09:14 PM
ashe dai muna da yawa
reply 1
Ibrahim bello Dec 19, 09:32 PM
Kacire tsoro kuma kasa a ranka zaka iya rabuwa da wanda kakeso din sbd rayuwa ba yadda bata kasancewa Allah yabaka wace takesonka dan AllahπŸ™πŸ½
reply 1
Nyla Aliyu Dec 19, 10:14 PM

Toh meysa zaka labe, I don't believe cewa Kaima baka taba soyayya ba😌
reply 2
Yazeed Dec 19, 11:07 PM
Dan Gwangwan Dec 20, 02:23 AM
or not to God I like like I was a kid with
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General