Bare Ta Auri Dan Fulani
Anonymous Dec 22, 01:01 AM

Bare Ta Auri Dan Fulani 0

why is it that in har dan fulani ya auri wacca ba fulani ba there's problem, komin wayewan familin shi kuga ana treating dinta somehow, is it a crime to like a Fulani guy!!!
post

Replies

(114)
Anonymous #1 Dec 22, 01:12 AM
Avoid Fulani men if you can sis
reply 2
Baffancy Dec 22, 01:37 AM
To an fara tabomu f mu Fulani........๐Ÿ„๐Ÿ„ proudly Fulani in yaso sai a hanamu auren๐Ÿ˜๐Ÿ˜
reply 3
Al-ameen Abdullah Dec 22, 02:31 AM
gaskiya sunada kabilanchi shiyasa basu fiye auren Wanda ba yardnsu b
reply 2
Nameer Dec 22, 07:12 AM
Ba haka bane.
reply 2
Mubaraka Abdulkadir Dec 22, 07:16 AM
hmmm help me ask abeg
reply 0
Khadija Abdullah Dec 22, 07:43 AM

yaya ne toh
reply 1
Nameer Dec 22, 07:49 AM

ni dai na San Fulani suna auren wasu da ba kabilan su ba, kuma a zauna Lafeeya. ba Inda ba'a kabilanci a duniyan nan.
reply 1
Khadija Abdullah Dec 22, 07:51 AM

haka ne koh ina anan kabilanci amah zakaga wasu nasu yayi tsauri
reply 0
Nameer Dec 22, 07:56 AM

ni atunani na mutane ne kawai suke jin tsoro ko shakkan kasance wa da Fulani. duk Wanda be gwada ba sai kika yace ai Fulani basu auran wasu kabila. kawai dai Fulani an san su da son junan su ne.
reply 0
Saudat abbas Dec 22, 08:46 AM
sunada kabilanci shiyasa sunfi yin auren xumunci
reply 1
Nameer Dec 22, 08:48 AM

Ba gabilancin ne yasa suke auren xuminci ba. ai ba inda ba'a kabilanci kam ai.
reply 0
Saudat abbas Dec 22, 10:32 AM

wlh idan xaka yarda fulani sunada kabilanci kawai kayarda bance basa auren bare bah but sunada kabilanci
reply 0
Nameer Dec 22, 10:44 AM
Baffancy Dec 22, 11:26 AM

gsky kinyi mummunar fahimta ne kawai Amma wannan ba haka yake b
reply 1
Saudat abbas Dec 22, 11:42 AM
Saudat abbas Dec 22, 11:43 AM

sbd tribe dinka ne shiyasa but yawuce srry idan na bata muku rai
reply 0
Baffancy Dec 22, 12:06 PM

ba haka bane ba kuma dan tribe dina bane,Kai koda ace hakanne ma ai kowa yana d tasa matsalar kuma Dan kin fadi ba laifi kikai ba sbd fadar taki kamar hango wata matsalace wacce take bukatar gyara kinga tunasar damu matsalar yaren mu sai muyi kokari mu gyara.......I'm sorry kema idan kinji ba dadi๐Ÿ™๐Ÿ™
reply 0
Anonymous Dec 22, 12:21 PM

Gaskiya i agree with u๐Ÿ’ฏ saboda abin da na lura, namiji a wurin su ko ba immediate familin shi ba, akwai wanda suke da mata mishi, inyazo ya kasance cewa ya aura wata daban, sai a fara kishi, sai kuga an tsane ta....sai kuga ko tana zaman lafiya da shi, basuyi da familin sai afara mishi batun kara aure
reply 0
Baffancy Dec 22, 12:35 PM

shine kawai rayuwa ai fahimta ce rashin fahimta kuma shike kawo fada......Amma๐Ÿค”๐Ÿค”Anya kuwa wani fulani bai taba mana ke ba kuwa
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 12:48 PM

Meyasa๐Ÿค”
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 12:49 PM

Ba haka bane akwai dai anaso nemi tsokana ne๐Ÿ˜‚
reply 1
Nameer Dec 22, 12:52 PM

Lol. daga ganin ki ke er tsokana ce
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 12:54 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ A'a fa
reply 0
Nameer Dec 22, 12:54 PM

Akawi alama akwai fulani da ya tabata. Saudat akwai wani fulani da kike crushing akai ne?
reply 0
Baffancy Dec 22, 12:54 PM

Ai dake nake dan nasan kece ma kikai wannan posting in
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage