Dec 19, 07:05 PM

am ashamed of myself 😭, i regret everything.

i was in love with a boy in my neighborhood, i grow a strong feeling for him😢, I was ready to do anything for him 🥺. am 23, I was a virgin,around January 2022, he ask for sex I denied. he got angry and didn't show up for two days, I got worried and went to his house to know what is the problem, I ask him the problem and he said I denied him sex,so that's the problem. after so many begging and crying he still want the sex. I truly love him and I thought he loves me genuinely 😭,but I was Wrong. I was blinded by love and let's him have me(Astagfirullah wa'atubu illaik 😭),that was the most stupid decision I have ever make in my life 😭😭😭. Last week he ask for a breakup 😭. please advice me my Muslim brothers and sisters 😭🙏. What do I do? Ya Rabbi 🤲 forgive me.

Replies

(35)
Ize
Dec 19, 07:12 PM
nothing return to Allah , beg him to forgive u , turn a new leave…. learn from ur lesson and move on dnt go beg him anymore summon d courage to let him go .. Allah sees everything and he alone will heal nd compensate u .. but make sure u never use sex to prove ur love for any man please.. may Allah forgive our shortcomings. Aminn
Dec 19, 07:15 PM
subhanallah yar uwa bakya bukatar shawara akan wannan matsalar taku ni a shawarata ki hakura dashi in ba haka ba to wlh kina cikin wahala duk sanda y dakko bukatar sa wlh saiya nemeki kuma kinga hakan ma kara fadawa halaka ne wannan dai t faru ki rabu dashi kici gaba d istiqfar kuma ki Kara kiyayewa.....Allah y ryafa asiri
Dec 19, 07:20 PM
Ize Dec 19, 07:12 PM
nothing return to Allah , beg him to forgive u , turn a new leave…. learn from ur lesson and move on dnt go beg him anymore summon d courage to let him go .. Allah sees everything and he alone wi[...] nothing return to Allah , beg him to forgive u , turn a new leave…. learn from ur lesson and move on dnt go beg him anymore summon d courage to let him go .. Allah sees everything and he alone will heal nd compensate u .. but make sure u never use sex to prove ur love for any man please.. may Allah forgive our shortcomings. Aminn
3
Ameen ya Rabbi 😢, thank you so much
Dec 19, 07:20 PM
the done has been done just keep praying may Allah forgive our shortcoming 🙏🏻
Dec 19, 07:21 PM
Baffancy Dec 19, 07:15 PM
subhanallah yar uwa bakya bukatar shawara akan wannan matsalar taku ni a shawarata ki hakura dashi in ba haka ba to wlh kina cikin wahala duk sanda y dakko bukatar sa wlh saiya nemeki kuma kinga hakan[...] subhanallah yar uwa bakya bukatar shawara akan wannan matsalar taku ni a shawarata ki hakura dashi in ba haka ba to wlh kina cikin wahala duk sanda y dakko bukatar sa wlh saiya nemeki kuma kinga hakan ma kara fadawa halaka ne wannan dai t faru ki rabu dashi kici gaba d istiqfar kuma ki Kara kiyayewa.....Allah y ryafa asiri
2
Ameen 😭, nagode sosai
Dec 19, 07:24 PM
Anonymous #1 Dec 19, 07:21 PM

Ameen 😭, nagode sosai

1
Amma inaso ki sani kar faruwar hakan kuma yasa ki raunata imaninki ki sani kaddara t riga fata....ke dai ki tuba amma tuban d zaki kiyishi d nufin bazaki karaba...Hakika shi ubangiji mai yafiyane akan al'amuranmu
Dec 19, 07:26 PM
Anonymous #2 Dec 19, 07:20 PM

the done has been done just keep praying may Allah forgive our shortcoming 🙏🏻

0
Ameen ya Rabbi 😭
Dec 19, 07:29 PM
Baffancy Dec 19, 07:24 PM
Amma inaso ki sani kar faruwar hakan kuma yasa ki raunata imaninki ki sani kaddara t riga fata....ke dai ki tuba amma tuban d zaki kiyishi d nufin bazaki karaba...Hakika shi ubangiji mai yafiyane akan[...] Amma inaso ki sani kar faruwar hakan kuma yasa ki raunata imaninki ki sani kaddara t riga fata....ke dai ki tuba amma tuban d zaki kiyishi d nufin bazaki karaba...Hakika shi ubangiji mai yafiyane akan al'amuranmu
1
Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a year anniversary 😭😭😭😭💔💔💔
Dec 19, 07:30 PM
Hasbunallahuwaniimalwakil sister ki kuma ga Allah ki nemi tuba akan zunubin da keka aikata kinsan shi Allah gafurir raheem ne duk irin zunubin mutum idan ya toba ya shiryu da zuciya daya in sha Allah a karshe Allah zai dubeke amma gsky kinyi ganganci ssai Allah y kyauta
Dec 19, 07:32 PM
Anonymous #1 Dec 19, 07:29 PM
Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a y[...] Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a year anniversary 😭😭😭😭💔💔💔
1
Kar hakan y dameki itama wata rana zakiga y barta indai zuciyarsa haka take so keep praying ke dai ki addu'a Allah y zaba miki wanda y fishi amma fa ki rufe sirrin ki....Dan duniya cike take d mutane masu son kayi laifi su yada ka.....📌
Dec 19, 07:33 PM
Amalpinky Dec 19, 07:30 PM
Hasbunallahuwaniimalwakil sister ki kuma ga Allah ki nemi tuba akan zunubin da keka aikata kinsan shi Allah gafurir raheem ne duk irin zunubin mutum idan ya toba ya shiryu da zuciya daya in sha Allah [...] Hasbunallahuwaniimalwakil sister ki kuma ga Allah ki nemi tuba akan zunubin da keka aikata kinsan shi Allah gafurir raheem ne duk irin zunubin mutum idan ya toba ya shiryu da zuciya daya in sha Allah a karshe Allah zai dubeke amma gsky kinyi ganganci ssai Allah y kyauta
1
Na tuba😭😭
Dec 19, 07:43 PM
kikoma ga Allah sis kowa yanada nashi destiny din kuma kar kije kidinga gayawa kowa sirrinki tunda Allah y rufa miki asiri kije kiyita nema gafara Allah gafuru-rahim ne kiyita istigifar Allah y shiryamu gabadaya yasa mufu karfin zukatan mu Ameen 🙏amma kir ki nunamai raunin ki Allah y natare dake
Dec 19, 08:26 PM
Allah sarki keep on praying Allahu gafurur raheem and make sure u take ur lesson
Ize
Dec 19, 08:28 PM
Anonymous #1 Dec 19, 07:29 PM
Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a y[...] Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a year anniversary 😭😭😭😭💔💔💔
1
subhanallahi 🥹 this can b so painful 😓 may Allah heal ur heart ♥️
Dec 19, 09:02 PM
Abinda banaso ama younger sisters dina ko daughter dina inallah yayarda barima yarinyar wani ba maza muji tsoron Allah mutuna cewa muna kanni ko muma zamu haifa Allah yakauta ameen
Dec 19, 09:10 PM
Dec 19, 09:12 PM
Once a fuel is finished in the generator everyone will unplug his charge and move.Allah ya kyauta gaba. Kome ya faru ya riga da ya faru. And this thing will serve as a lesson to our dear sisters out there
Dec 19, 09:16 PM
I feel ur pain Allah yagafartamana kurakuranmu try dis dua, lailahailla anta subuhanaka inni kuntu minal zalumin. inshallahu ur pain will disappear immediately 🙏🏽
Dec 19, 09:26 PM
Anonymous #1 Dec 19, 07:29 PM
Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a y[...] Astagfirullah wa'atubu illaik 😭. i really regret it. am about to delete his number. he has been deceiving me all this while. he just posted a tiktok video of him and he's girlfriend celebrating a year anniversary 😭😭😭😭💔💔💔
1
kar kuma abun yarinka damunki sbd zai iya create abun sbd yabatamiki rai kiyi kokari kimanta dashi kuma kidage da addua
Dec 19, 10:30 PM
Nvr karkiyi accept kinayi wallahi shine fst daxefara fadama mutane , kita nemn tsari da Allah.Allah yashiryeshi damu baki daya
Dec 19, 10:32 PM
Subhanallah it rlly touches heart wlh 💔💔meyasah wasu maxan suke amfani da soyayya suke cutar da wasu matan gaba daya ba tsoron Allah a xukatan mutane Meyasa suke mantawa da duk abinda sukai wa yayan wasu ko sisters din wasu sai anyiwa nasu. ohh Allah abun ba dadin jin wlh kiyi hkr sister Allah yana tare dake ki cgb da rokon gafarar shi Allah mai gafara neh kuma me jin tausayin bayin shine and please no matter how nan gaba karki kara tunanin aikata abinda kika aikata a ynx koda hakan xai kawo karshen rabuwarku gwara ku rabu bcos duk mutumin kirki baxai so ya aikata makamancin haka bah. kuma ki rabu dashi Allah xai saka miki inshaallah komai yai farko xai yo karshe. Allah ka karemu da kariyar ka ka tsaremu da tsarewar ka kasa mufi karfin xukatan mu ka bamu ikon kai budurcin mu har gidan maxajen mu Allah ya yafe mana baki daya… Ameen 🙏
Dec 20, 07:58 AM
Daman haka maza suke ai da zarar sun sameka shknn idan basu samu ba Wlh yanda kasan suna sonka zasuyi maka sujjada naji ba dadi sosai sister but ki rabu da shi boyfriend din naki gaskia sbd ba sonki yakeyi ba sannan kiyita astigfari allah maji rokon bawansa ne zai yafe miki 💔🥹allah ya kiyaye gaba ya kara karemu 🙏
Dec 20, 08:28 AM
Abu-Bakr Dec 19, 09:02 PM

Abinda banaso ama younger sisters dina ko daughter dina inallah yayarda barima yarinyar wani ba maza muji tsoron Allah mutuna cewa muna kanni ko muma zamu haifa Allah yakauta ameen

1
Exactly... walllhi mazan Yanzun haka suke.. lalacewa da maganar banza yayi yawa. kowa Idan yazo burin shi ya taba ka kou yayi maganar banza and basuma wanda suke so da aure truly.. so mata let's be careful please duk namijin da baze temaka ma iyayen ki ba wajen tarbiyan ki tou walllhi ba sanki yike ba yana da asalin main babe din shi. he just want to use you. Allah ya tsaremu.. ya bamu mazaje nagari..
Dec 20, 08:38 AM
wato dama duk abinda aka saukoshi ba akan hanyar gaskia ba toh karshensa se anyi dana sani..seek Allah forgiveness!
Dec 20, 10:15 AM
karki damu indai kinada hakki akanshi ya yaudare ki Allah bazai barshi ba kowa da kaddarar sa ke taki a haka tazo sai ki koma ga Allah ki nemi yafiya Allah zai yafe miki shi kuma ki barshi da saukar rana zaki gani
×