dan allah ku bani shawara
Anonymous Dec 19, 04:19 PM

dan allah ku bani shawara 1

na kamu da San wata yarinya amma haryanxu na kasa shawo kan ta haryanxu ni kuma akwai wacce take sona bana jinta a raina kuma tafi waccan komai ban San yadda zanyi ba please ku sani a hanyar
post

Replies

(13)
Baffancy Dec 19, 04:33 PM
Dan uwa kayi hakuri kaso wacce take sonka sbd gudun karka fada sahun masu son maso wani........ kuma kayi biyu babu
reply 3
Jibril saeed Dec 19, 04:42 PM
kaso Asoka shine asalin soyayya. muna iya barin ra'ayinmu domin duba lamarin yau da gone.
reply 1
Anonymous Dec 19, 04:48 PM

haka ne dan uwa kullin shawarar da sister na take bani kenan amma na Rasa gane wa kaina
reply 0
Saudat abbas Dec 19, 06:00 PM
kanuna mata so koda baka sonta yau da gobe tawuce wasa xaman ku da ita da behavior dinta zaisa kasota but kar kaje kayi son maso wani wlh
reply 3
Seeyermerh Dec 20, 07:54 AM
Eh Tom gaskia tunda waccan bata sonka kawae ka rabu da ita may be tana da wanda takeso
reply 1
Saudat abbas Dec 20, 08:45 AM

hkr xakayi koda ace heart dinka tana gaya maka abu daban kadan ne shine kawai mafita
reply 0
Meenerh MG Dec 20, 02:06 PM
kaji tsoron Allah … kaji tsoron wacce bata da raayi akanka
reply 1
Anonymous #1 Dec 20, 02:37 PM
in ka bi tani, kaje wa wacca take son ka, kace tafi waccan komai, Ka koya ma kanka son ta …like try to appreciate her and her efforts kuma Inshaa Allah it will be the best decision u make.
reply 2
Anonymous Dec 20, 10:15 PM
Anonymous #2 Dec 20, 10:32 PM
Anonymous #2 Dec 20, 10:35 PM
Allah sarki.. haka lamarin soyayya yake, ba'a dole. ka hakura da wadda bata son ka, ka raba kanka da wahala, ita kuma wadda baka sonta din ka bata hakuri. Allah ya zaba muku mafi alkhairi.
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage