What do u know about jigida??? I never use it but yanzu ta fara burgeni Ina so how do u think about it a zamanin yanzu sannan kuma what's the benefit of using it?
Duk Dani namiji ne amma naji labarin jigida ance matan da can suna sata ne sbd ta matse musu tunbi amma fa wanda suke dashi....matan yanxu kuma🤔🤔🤔
ka karasa mana Muji su metake musu🤔
To ai karashen ne ban sani ba shiyasa amma ke kinfi kowa sani saiki fada mata
LOL
naji ance sabida widening na kugu ba shape yafito yanda ta kamata amma fa nima ji nayi 🌚
me I don’t know oo.. I wear it for fashion. But to be sincere qaran da yake shi yake burgen
Gaskiya dalilin da yasa a je Saka jigida shine saboda ya na gyara shape na mace sosai Kuma yana matse tumbi Amma yanzu wasu suna cewa wai duk macen da tasa jigida yar iskace ko kuma tasan namiji
my dear use it, you be fire wood? why won't u beautify ur waist 😂 abeg use it
akwai na mallaka akwai na maintaining shape akwai na shaping kala kala Yara ma ana sa mu balle ke babba
Nidai naji ance wai masu fitsarin kwance ke sakawa 😂😂😂😂, amma dai gaskia tana birgeni, I wish to have a wife that wear jigida 😍
its disgusting. I hate the sound.
I sell beautiful ones
I dnt use kayan mata on them
I make them wit so much love wit my hands
if u ever decide to buy please patronise me ooo please..
07064247809 that’s my WhatsApp number. discount for anyone who buys form this forum.
ai jigida duniyane wlh😂🤌
will contact u in shaa Allah
😂😂😂
like seriously
😂😂😂😂
Macen da batasa jigida sannu Haladu
normal jigida dai tada Ana sata sbd tana shaping mace but now abun is some how complicated wasu na cewa Akwai na mallaka etc
tunda ka ji ka yarda kenan😂
rufa mana asiri... wannan kam ya saba lamba 😅
fitsarin kwance?😱 yaseen ba haka bane😂😂
yanada kyau sis co'x tun ina karama ake samun haryanxu Dana girma ina siya dakaina insa
I strongly kom in fis😂💔
So kibamu labari miye anfanin ta, have you benefited from it, if yes please tell us. So that others can apply
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment