I am facing some family issues, advice please
Anonymous Dec 21, 12:24 AM

I am facing some family issues, advice please 0

Barkan mu yan uwa......bara nayi bayani dalla dalla yanda zaku gane😂a gidan su baban mu mata 3 nei so maman baban mu ta rasu tun yana 100lv kuma su 7 nei a wajan maman su so yanzun dai after 22yrs da maman su ta rasu babansu shima ya rasu yanzun dai a gidan kakannin namu gabilanci ake nuna mana anma sakayyan Allah kuma sai yan dakin su babban mu duk Allah ya musu Arziki Anma kuma ba isheshen lfy then my dad pass away last year(say a prayer plx)yanzun mai bin nashe mai kula damu bashi da lfy shima kanin nasa diabetics ya rige masa ido(idan yaran sa sun shigo family)sai sauran kakannin mu suta mugu hulakanci wlh banjin dadin abu.....Abun bama nan ya tsaya ba harta yaran kakannin namu da yayansu wulakanci sukeyiwa duk yan dakin su baban mu saboda sunga gida ya zama namu bayan gidan ma blood Kanin baban namu ke chiyar dasu anma duk basa gani idan zaayi family wedding na Dayan dakin idan yan dakin mu zasu shiga hota sai yaran suce iya yan dakin su nei to wlh Abun ya fara kaimu Bango. yanzun ya kuke gani zaayi mai shawaran ku
post

Replies

(3)
Jibril saeed Dec 21, 05:36 AM
just pray for peace to reign.
reply 0
Meenerh MG Dec 21, 08:52 AM
Ku cigaba da addua… and Allah ya gani kun yi iya qoqarin ku dan ku ga kun kasance tare .. tunda sun nuna basa so sai ku qyale su amma Gaisuwa da dariya ga juna kar ya taba fita a tsakanin ku ko da kuwa zasu zage ku akan hakan. wlh komai me wucewa ne is either ku mutu ko su mutu kinga in haka ya kasance babu sake haduwa kuma sai de a tuna… ina so ku tuna alkairi
reply 1
Saudat abbas Dec 21, 10:31 AM
kar kutaba nuna musu abun na damun ku kar murmushi da far'a y bace a fuskan ko kadan koda kuna cikin want yanayi kar kununa musu kuyuta hkr da addu'a watarana zasu gane
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General