keep searching
WiFi or Wife ?
pray nd search
WI-FI 😂😂
inshallah ❤️
Husband not Husbank
Hotspot or WiFi
best of luck
ni Kam na rasa abun Nan🙄😂 Maza are searching, mata are searching, wai Mai sa bara a hadu a rufawa juna asiri ba? it's not like fa ba mazan ko kuma ba matan kawai de kowa na bin kyal kyal ne
Hotspot 😂😂
kema dai sister kya yi mgna,
ko sbd mu bamu da hips🤣🤣
Wlh kuwa ko ba kyalkyali ba ma. Kowa ya tsaya ruwan ido. Karshe a Gama ruwan ido atarar da abunda aka guda. Kawai Ayi addua Allah yayi Zabi nagari sai a afka🤣
no be hips matter o na beauty 😂
mazan ate after beauty matan are after rich 😂 kowa da nashi....Wani Kuma sai kaga yayi possessing komai Amma Banda kyau sai ka ta ruwan Ido akan shi don Bai maka kyau ba😂😂
Haha magana ta tana Kan hanya kenan
hhhhh😂😂ai mazan yanxu dey chop liver
😂😂 Aameen dai
Allahu ya hada kowa da rabon sa
Ashe dai muna da yawa🤔🤔
😂😂
Amin aamin
Kaiiii abin dariya ma y baki kenan
Happy searching 😉
mombùö
pray and pay for Arewa match making 😋
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment