Some parents are just careless on their daughters
Anonymous Jul 19, 06:02 PM

Some parents are just careless on their daughters 0

Assalama Alaikum.. ya Salam😭💔Jama'a naga Abu..saboda sakaci Koh mene zanci ace wai diyarka tayi ciki har ya Kai 8 months Baka sani ba💔💔💔😭😭Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'uun Kai Allah ka yafe min😭Can you imagine matar nan diyar ta cikinta tayi ciki har ya Kai 8 months 3 weeks Amman bata sani ba sai kawarta ta kula..Dan Allah iyayi adinga kula dan Allah 😭
post

Replies

(10)
Muhammad Musa Muhammad Jul 19, 06:57 PM
Allah y kyauta wannan dabbanci ne kawai ba sakaci bh
reply 1
Anonymous Jul 19, 07:13 PM

Wallahi abun akwai abun dubawa sosai sakarcin yayi yawa wallah
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jul 19, 09:36 PM

imagine fh wlh uwar arziki yarinyan ta ko saduwa tayi d namiji she supposed to observe immediately Amma ace ciki har 8 months Kuna kwana gida Daya, ai ya zama dabbanci wlh. ubangiji Allah y tsare mana imanin mu, Allah ka Hana muyi ka Hana ayi mana
reply 0
Anonymous Jul 19, 09:53 PM

Uhmm you can't believe it da aka fada mata cewa tayi Karya ni sai da aje wuri Uku akai scanning tagani da Idonta kafin nan tafara kuka wai an cuceta.. Allahumma Amin.
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jul 19, 10:42 PM

wlh jaka ce uban wne y cuce ta, after all u can't even recognize a young girl ko a body language ta sadu d wni b zki iya ganewa bh. our mothers of nowadays careless din su ya wuce hnkali. akwai Kuma many symptoms tun a farko. sometimes d zk Basu shawara a rinka kula d yaran sai sauce mka munafiki. mu dai Muna roqon Allah y tsare mana kada muti kada ayi mana
reply 0
Sufyan Umar Dara Jul 20, 09:44 AM
Subhanalillahi Allah ya tsare mu to ko ta fahimta ma ya zatayi tunda dai aikin gama ya gama
reply 0
Anonymous Jul 20, 09:44 AM

haka ni Amman dai yakamata ace tun first stage tagani
reply 1
Mubarrack Jul 20, 12:47 PM
Yanzu kam sai de maganar sayo kayan jego
reply 0
Anonymous Jul 21, 12:08 AM

Ai kua 😂
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage