Anonymous
Jul 28, 07:48 PM
Inaneman adduarku Akan Allah yaganar da mahaifina
1
Ina matukar bakincikin yanayin da mahaifina yakeciki.A kullum Ina mishi adduar akan Allah yashiryeshi kada Allah yakarbi ransa a wannan hali dayake ciki 😭 Mahaifina Yana aiki ne awani gari kafin yabar aiki.Baya barinmu muje gurinsa saidaishii yazo.Mahaifina😭yamaida Zina ruwan sha yana bin kananan yara😭, shaye shayen magungunan mazan akodayaushe har siyawa yanmatansa kayanmata yake, chatting a TikTok, Jin wakoki, masturbation da kallon porn.Masu gadinsa sunsha gayamana yadda yake kawo mata cikin gidansa yahanamu zuwa inda yake aiki sai mata yake kawowa.Munsha ganin condom a cikin motarsa😭Inalilahi wa inna illainna rajiun.yana amfani da kudi yana lalata yaran mutane.Babana kyautarsa ga macene kowace iri kuwa amma banda namiji.Namiji zaizo Yana Neman taimako bazai taimaka ba Amma idan macece aguje zai taimaka😭 awajan aikinsa kuwa shi shugabane haka yake amfani da wannan dama Yana neman kananan staffs kurata. Mahaifiyarmu daidai kyautatawa tana yimishi mu shaidu ne,Tasha zama dashi ta tambayeshi metake mishi?yace ba abunda take mishi tsakaninshi da ita saidai kudin abinci kawai baby muamalar aure.Munyi munyi yayi aure don ya tsira daga wannan hali amma yace Shiba aurene agabansa ba.Awaje saidai yayita musu alkawari aure,kuma ba aurensu zaiyi ba wallahi matan dayake hulda dasu sunfi 20.Yanzu yayi retire yadawo gida amma bayada lokacin muda mahaifiyarmu sai chatting da waya da yanmatansa na office dinsa acikin gida.😭😭 Har sakin mahaifiyarmu yayi akan wata budurwarsa kuma ba aurenta zaiyi ba. Nazaunar da mahaifina nayi mishi nasiha nake cemishi " baba da laluma Dan Allah babana kadaina saboda yanzu Nima zan iya samun aiki nasan bazaka so ogana yazo Yana Nemana da Zina ba? Budar bakin babana sai cewa yayi toh ayimiki mana😭😭 I cried my eye balls alokacin nasan babana yana Neman agaji.Yasha gayawa mahaifiyata itama taje tanemi mazan😭Amma Allah yatsare mata rayuwarta, gashi tanada chronic hawan jini😭😭😭... narasa yadda zanyi kullum addua mukemishi amma abun abanza😭😭😭