My opinion on INTEREST (KUDIN RUWA)
Alhaji Hamza Jul 21, 11:43 AM

My opinion on INTEREST (KUDIN RUWA) 1

Dukkan Dan Adam Mai sabo ne mafi alkairin masu sabo shine mia tuba. Na ga an tattauna akan cin bashi daga wasu manhajoji, sai nayi mamaki yadda abin ya zama kamar babu komai, sai kawai mu cewa kanmu lalura ce kuma muyiwa kanmu izinin cin kudin ruwa. Kudin ruwannan shine Allah Ya ce Mai cin shi ya shirya yaki daShi a kiyama. Ya kamata muyi kokarin lura da kyau mu kuma Kara sanin addininmu, Dan wannan ba abin wasa bane, ko da mai unguwarku aka ce za kuyi yaki ai ba abin wasaa bane ballantana da Rabbil Izzati kuma a taron kiyama. Kuma mu sani kudin riba rushe dukiya yake komai daren-dadewa. Allah Ya warware mana Ya hore juriya da karfin Imani.
post

Replies

(9)
Anonymous #1 Jul 21, 12:05 PM
Ameen ya Rahman 🙏🙏 ni 7k flexi suke bi na, Kuma hospital nje da kudin. A taimaka a biya mun ya Alhaji plz
reply 1
Sarath lawal Jul 21, 12:39 PM
ameen
reply 1
Zahrau Jul 21, 02:06 PM
Allahumma Ameen
reply 1
Anonymous #1 Jul 22, 05:41 AM

A taimaka ya Alejj hamza
reply 1
Nafisa Umar Jul 22, 08:33 AM
Ameen ya rabb
reply 1
Ahmad Yusuf Muhd Jul 23, 09:55 AM
Gaskiya ɗaci gare ta, Allah ya bamu ikon kiyaye wa, cin kuɗin ruwa yana da haɗari a Musulunci
reply 1
Alhaji Hamza Jul 23, 11:34 AM

Ko zan taimaka, Banda a biyan kudin ruwa Dan ba na fatan shiga ciki
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage