Karfa kaji ance mata na neman miji ruwa a jallo kayi tunanin abun sauki gareshi. Duk da neman miji da sukeyi sunada zabi fa.
Ba zaka zo da katon kai kamar goriba, hancin ka ya kusa cike fuskar ka, da katon baki, ba tsafta kuma babu ko sisi kayi tinanin wata zata soka ba.
Koda mata suna da yawa kuma maza na wahala, se ka gyara kanka kuma ka nemi kudi sannan zaka samu wata ta soka, in ba haka ba sede kaga ana 'yanmata kai ko banda kai walh😂
Social media especially Facebook, kaga wani ya dora hoto a dp kamar dan dambe, background kamar a cikin bola yake, timeline dinsa cike da tagging na mutane marasa aji, amma ahakan wai kaga yana bin mata private yana kokarin yayi tosting dinsu. wallahi in haka kake zaka mutu single. Ko kuma kaje kauyen ku ka samo wata, ko me tallan abinci.
wlh kuwa 😂😂😂
za ki/ka iya passing message din ki/ka ba tare da ka zagi hallittan mutun ba..Basu su ka halicci kansu da katon baki ko katon hanci ba..This is total wrong Wallahi..Allah ubangiji ya ganadda mu….
I hope when giving clay, you can mold a human being?? You had to insult to get your point home? Absolutely ridiculous. The big head was created by Allah perfectly, the nose was created by Allah perfectly, the big mouth was created bu Allah perfectly, the background you’re insulting, you should know no one was born equal, because you live in wealth you’re despising those who are poor, you feel that’s what life is all about?? Sai ya aure mai tallan abinci su zauna lafiya, ke kuma fa, Y’all think life is fair to everyone, sitting in your room posting nonsense.
I tell you bro, just imagine, you can politely turn someone down without insulting people and how they are created.
poster ko mai tallan abinci sai wanda ya iya kwalliya.
da farko dai HALITTA Allah ke Yi
na 2 Kuma Allah bbu ruwan shi d inda k fito ko waye baban ka.
na 3 k nma rufin asiri wurin Allah a dge da Neman halas, Dama ilimi 2 ne wakibi a rayuwar mutum ilimin addini da ilimin Neman abinci.
shi ysa I distance myself from any relationship for now, Amma Ina fatan samun n kirki wadda tasan rayuwa.
Allah m yce waa laqad karramna bni adama
nothing is permanent not even our souls 🤣🤣 wlh idan baban ki 1 billion yke samu kullum 1 day Allah zai mayar dshi faqiri ..
kullu maan alaihaa faan
To ko shiyasa na gaza samun matan aure, Wife Material 🤔
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment