maganin istimna'i(menstubation)
Anonymous Jul 19, 08:25 PM

maganin istimna'i(menstubation) 0

SIRRIN MAGANIN MATSALOLIN ISTIMNA'I Gameda magance matsalar Istimna'i wato namiji yadinga wasada zakarinsa Harya biyawa kansa bukata wato har yakawo Mace kuma tariƙa sanya yatsunta afarjinta kowani abu daban domin tagamsar dakanta masu wannan aiki aɓangaren maza da mata mafiya matasane sunayine dan gujewa zina saboda sunada matsananciyar sha'awa kuma yin hakan haramne sannan yanada illoli masu yawan gaske ga maiyi mace ko namiji Rashin ƙarfin gaban namiji yakasa gamsarda iyalinsa Ramewa mara jin magani Ɗaukewa mace ni'ima da sha'awa Akwai matsaloli dadama Amma ga maganin Insha allahu Asamu Fasa kwari Da Tafarnuwa Da Masoro Da Kanumfari Da Jan kajiji Da Kulla Da Citta mai ƴaƴa Sai adakasu atankaɗe Sai ahaɗa dagarin zogale Dagarin ganyen magarya Amma waɗancan abubuwa Chokali 3 za'asa garin zogala dana magarya sukuma kowane chokali 5 za'asa sai acha kuɗasu Sai akwaɓa da zuma mara haɗi ariƙasha chokali 2 safeda yamma koda dare to insha allahu za'asamu lafiya izini salati 10 ga rasulillahi saw, Allah y bawa kowa lfya Amin.
post

Replies

(3)
Muhammad Musa Muhammad Jul 19, 09:34 PM
sallallahu Alaihi waa sallam🥰 Allah y tsare mana imani Albarkin Manson Allah. Aure Kuma Allah y bmu partner na gari da abin daukar responsibilities
reply 0
Anonymous #2 Jul 23, 01:08 PM
zakaji yafitanma araine koyaya
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage