Feb 3, 12:05 PM

Babur girls (tribe)

Pls I want to know more about Babur girls, in term of marriage and general day to day human relationship...

Replies

(16)
Feb 3, 09:24 PM
waye babur??
Feb 3, 11:51 PM
User -} Feb 3, 09:24 PM

waye babur??

1
mainly from borno (maiduguri)
Feb 4, 06:53 AM
Ni gaskiya bana son ganin irin wadannan tambayoyin, Ba dukka aka taru aka zama daya ba fahhh, Akwai individual differences, mutum dan yare ne dosnt mean dukka halin su daya, Adduar dai Allah Ya ba wa kowa mafi Alkhairi.
Feb 4, 08:15 AM
User -} Feb 4, 06:53 AM
Ni gaskiya bana son ganin irin wadannan tambayoyin, Ba dukka aka taru aka zama daya ba fahhh, Akwai individual differences, mutum dan yare ne dosnt mean dukka halin su daya, Adduar dai Allah Ya ba wa [...] Ni gaskiya bana son ganin irin wadannan tambayoyin, Ba dukka aka taru aka zama daya ba fahhh, Akwai individual differences, mutum dan yare ne dosnt mean dukka halin su daya, Adduar dai Allah Ya ba wa kowa mafi Alkhairi.
2
that's the fact wlhi
Feb 4, 10:12 AM

babu dadi kam, amma kema Babur ce pls
Feb 4, 11:47 AM
Hello, I am babur by tribe, I will tell you this we are beautiful, nice, loyal, kind, religious, peaceful with humanity.
Feb 4, 12:07 PM
User -} Feb 4, 10:12 AM

babu dadi kam, amma kema Babur ce pls

0
Ni ba babur bace.
Feb 4, 02:11 PM
User -} Feb 4, 11:47 AM

Hello, I am babur by tribe, I will tell you this we are beautiful, nice, loyal, kind, religious, peaceful with humanity.

4
MashaAllah, that's a good one by the Babur people. Someone also told me the same characteristics too... am glad to hear dis from u as well. thanks alot
Feb 4, 10:48 PM
Matsala ta da Babur su saide namiji yayi wahala a auren su. Ko gara basa yi
Feb 6, 08:22 PM
User -} Feb 4, 10:48 PM

Matsala ta da Babur su saide namiji yayi wahala a auren su. Ko gara basa yi

0
a'a wlh ba duka ba
Feb 7, 08:39 AM
indai ancemaka mace da Borno take toh karshe kenan
Feb 8, 01:11 PM
maganan Allah da annabi suna da fara'a kam, Amma wallahi akwai su da rowan tsiya..... wannan kam ka tambaye duk Yaran da ba babur a Yerwa ba, Rowa ce farko zata fara futa..... however ba duka suka taru suka zama daya ba! Amma dai akwai rowaaa
Feb 10, 09:56 PM
User -} Feb 4, 11:47 AM

Hello, I am babur by tribe, I will tell you this we are beautiful, nice, loyal, kind, religious, peaceful with humanity.

4
can we talk pls..?
Feb 20, 01:40 PM
User -} Feb 3, 11:51 PM

mainly from borno (maiduguri)

2
They are from Borno but not Maiduguri. They are from the southern part of Borno State. In Biu, Hawul, Kwaya Kusar and Bayo Local Government Area.
Feb 20, 01:40 PM
User -} Feb 4, 11:47 AM

Hello, I am babur by tribe, I will tell you this we are beautiful, nice, loyal, kind, religious, peaceful with humanity.

4
Usa Magiri
Feb 20, 01:41 PM
User -} Feb 8, 01:11 PM
maganan Allah da annabi suna da fara'a kam, Amma wallahi akwai su da rowan tsiya..... wannan kam ka tambaye duk Yaran da ba babur a Yerwa ba, Rowa ce farko zata fara futa..... however ba duka suka tar[...] maganan Allah da annabi suna da fara'a kam, Amma wallahi akwai su da rowan tsiya..... wannan kam ka tambaye duk Yaran da ba babur a Yerwa ba, Rowa ce farko zata fara futa..... however ba duka suka taru suka zama daya ba! Amma dai akwai rowaaa
0
Sincerely, some of their men are stingy like mad, but the ladies are very nice, hardworking and cooperative in terms of marriage.
×