Assalamu alaikum dafatan kowa yana lfy don girman allah ku taimaka mun da shawara akan abunda zan fadawa step mother na😭😭😭😭😭😭🙏saboda ni nasan yau nawa ya qare 😭😭i am 24 year now amma wallahil azeem har kwanan gobe ban wuce duka a gurin ta ba😭mistake kadan idan nayi mata haka zatayi ta dükana kaman jaka😭ina zuwa islamiyya harna kaii SS3 toh gobe zamuyi graduation akwaii kudin da kowa ze bada 40 thousand seta bani toh jiya da naje zan biya sena tarar wanda ake bama wa baya nan sena koma da kudin gida da niyyan yau idan naje sena bashi😭😭😭kawaii na tashi da asuba zanyi hadda na dauko jakana in dauka quranin se naga babu kudin😭😭😭😭😭😭wallahi nayi kuka kaman raina ze fita inama kan yi saboda dagani se Ubangiji daya halicce ni kawaii mukasan abunda zatayi mun😭😭dan girman Allah ku bani shawara Mezan fada mata 😭🙏idan ba hakaba wlh yau seta kusa kasheni
innalillahi wa innailaihi rajiun🥺💔
Inna lillahi wa Inna ilaihim rajiun, kiyi addua
Ina baban ki?
babana is late
kisaida phone dinki kiyi amfani da kudin a ganina kamar shine mafita domin bazata ta6a yarda da bata sukayi b
Allah sarki Allah ya gafarta mushi.
If the teachers are reasonble enough you can inform them of what had happened, in shaa Allah you will find a solution. If not just brave up and tell her.
qwarai da gaske!
Kin yi sa’a kina da mai ladaftar dake, ki jure watarana sai labari. Gaskiya kin yi sakaci at 24 yrs bai kamata ki wannan sakacin ba. Kan mafita kuma ki yi anfani da shawarar Al-ameen.
karki saida phone dinki, go to your school and inform them of what happened and what will happen if u should tell her.
At 24 Ana dukanki kaman jaka
u no get family members? if she beat u next time ki rama, she will stop
don't allow anybody maltreat u like that
Allah sarkiii allah mashi rahma
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment