Anonymous
Feb 5, 08:04 PM
Should i loan my boyfriend money? i may have to sell my phone.
0
I have a boyfriend yana sona and I loved him so much wallahi but the problem is that yana aiki but he’s always complaining akan ba yida kudi koda yaushe…nikam bansan samun saba haka bansan rashin saba…mun kaii 2 years I guess but wallahi har gobe banfi qarfin 10k a gurin saba because a iya wannan time din da muka dauka har gobe be taba yimun hidimar 10k dinba 😒sannan kuma ban taba tambayan saba but alhamdulillah Ina businesses dina kuma Ina samu babu laifi…kwasam se yazo yana mun magana waii akan na bashi Aron 700k I told him wallahi banida shi jarina gaba daya be wuce 200k ba amma har yanzu yaqi yarda gani yakeyi kaman kawaii na hanasa ne
Malama I decided na siyar da phone dina da nike amfani dashi in shiya touch light phone na ringa amfani dashi har lokacin da Allah zesa na kuma samun kudi na siya koda wacce batakaii nawa din bane
So something just cme to my mind that what if idan duk nayi hakan saboda na faranta mishi raii din kuma daga baya yazo ya rabu dani fa??????because Ex boyfriend dina banji dadin saba🥺💔please I need an advice 🙏