Anonymous
Feb 3, 09:18 PM
We are engaged and i want to break up with him, advice please
1
Assalamu Alaikum good evening everyone don Allah ina neman shawara ne Munyi engage da wani ne sai na gane cewar na fishi addini and kuma background dinshi ba familyn da ake son ayi aure a irinshi bane kuma gashi da rowar tsiya nayi nayi ya fahimci bana sonshi yayi haquri ya nemi wata Allah ya hada kowa da rabonshi sai kuma na kasa bazan iya mishi wulaqanci ba saboda ba halina bane
Amma na fara shawarar ko na saka a kirashi someone that he doesn't know or in sayi new sim in gaya mishi magana ko in saka wani namiji ya kirashi ya mishi magana na kasa
Don Allah what's the best solution
I want a religious husband for my kids