Menene matsalar maza yanzu? me suke so? idan ka zama loyal baka tsira ba, idan kana son su su kadai shima baka tsira ba, idan kana yin abnda suke so baka tsira ba, idan baka yi ma haka๐ฅน Dear Rijalu, me kuke so dan Allah??
๐
๐
๐
๐
why are you generalizing everything. how many men have you date ? we are not the same
all this is applicable to en mata too
Allah Sarki!
they are just confused!basu San me suke so ba,ba su San abunda basa so ba
we're all complicated madam
Allah ya kyauta
๐๐ค... Nidai nasan abunda nake so
Turaren wuta ba
hhhh turare in general
Do I have to date much much many kafin a dace? akwai gajiya
Toh a ina matsalan yake?
You're involved ai๐น
Exactly!
Toh Allah ya gyara
Comment has been deleted
Haka ne kam, bazaka cutar da wani kace zaka samu na gari a gaba ba, shiyasa daga baya suke nadama wasun su su dawo suna yar murya
Wlh nima๐
isn't like that maybe wrong people are the one coming towards your place.
believe me right people are out there.
insha'Allah watara na zakida chi
abinda kuke yi ne kuma ake muku, so yanda bazaku iya bayanin meyasa kuke haka muma bazamu iya yi muku bayani ba
Ameen
majority of you are same
so she had to generalize #majority carries the board
haba mana Fatima you have my mother name.... serously majority of us are not like that, I know you didn't experience what she's saying
Bross๐ฅนMajority of you hakane,baku tashi wulakanta mutum ma sai kun gane tana mutuwan sonku ๐
๐
๐
๐
๐
oh Allah haka wasu Mata suke...the blame shouldn't be on men only ammana adakchi
you might not be one of them but matan ma ba abarsu a baya ba๐amma fah kaima ba wai mun yadda bane
๐
๐
๐
rayuwa sai hakure. Allah yahada kowa da abokin Zama nagare
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment