Search results

Search Results


My friend's husband seems to be interested in me. Marriage

I have a friend that was married last year, we are good friends and i visit her often and i think i like her husband and he likes me too, we ended up being in contact but she doesn't know.. he hasn't made any serious move but we communicate lightly. Is what i am doing wrong? what are your opinions?

Sep 4, 07:07 PM
Akan Iyaye masu takura yaransu mata akan aure Advice

Assalamu Alaykum.. Ina da wata friend wacce is close to 30 years Yanxu. She really wants to get married, however har Yanxu babu wani serious person. Tana dan zuwa aiki haka, bata tara samari Kuma ta Kama mutuncinta. The issue is her dad is really "tormenting" her about getting married. why do I call it "tormenting", duk lokacin da yaga wani wa'azi Akan Aure sai ya tura mata. Recently, she celebrated her birthday, sai ya tura mata message a WhatsApp, after wishing her happy birthday, the next thing he said was "Kash, gashi nan u are getting old and u are not married"... his action is really making her depressed. Do u guys think what he is doing is right?

Sep 4, 06:48 PM
I FIND THIS APP BORING TBH General

I don't know you guys but this app kinda sucks, it is slow and constant glitches And for the matchmaking part, that's even worst. I think in my opinion it should be mandatory to put on some pictures/images on profiles because Gaskia even though we want marriage, everyone has physical preferences too πŸ€·πŸΎβ€β™€οΈ At least a picture one can access to when matching or before accepting a request

Sep 3, 02:59 PM
How life can be drastic Lifestyle

it's sad when someone you know becomes someone you knew. people hurt people cheat people misjudged people behind your back Allah yabarmu da masoyanmu na kwarai.

Aug 31, 06:23 PM
need someone to talk to Confession

pls just say something nice for me ko zanji saukin kuncin dake damuna.

Aug 31, 06:12 PM
I'm looking someone I met along the way General

Don Allah ina cigiyar wani bawan Allah yau muka hadu a Runjin Sambo layin gidan Muntari Shagari yana cikin wani mota dark blue yamin horn na jiyo sai aka kirani a waya ina receiving kawae naga ya wuce please Say Hi if you're seeing this

Aug 30, 03:35 PM
How can i make icloud payment in Nigeria? General

Dan allah wane card ne zan iya payment a app store/icloud. duk cards dina sunkiyi?

Aug 29, 10:52 PM
Omo! Just omo! Confession

10 days! And no one made a single post? Don't you guys have problem to share with us now? We do sub because of this oo! Please say your minds, Ko dai Sai na fara giveaway zan dinga ganin ku active?

Aug 25, 06:43 PM
Maza masu dukan matansu da yan uwar kishiya masu zuwa dukan Uwarguda ko Amarya Marriage

Aslm dafatan kowa yana lapiya, akwai Wani abu dana lura this days yawan korafe korafe akan maza masu dukan matansu ko Yan uwar kishiya masu zuwa dukan uwargida ko Amarya pls wannan abu bai dace ba saikaga mutum ya tasa yar mutane kamar dabba yana duka Kuma yanda sukaga ba'a daukar mataki yasa sukeyi Wani ya batama rai awaje ka huce akan na gida walahi yan uwana Maza ba kowani gidane zakama yarsu haka su barka ba duk Wanda yatabamin yar uwa wlh wlh sai mun rama mata Koda duk duniya gatanshi ne saidai duk abinda zaifaru ya faru sannan Kuma yan uwa masu zuwa dukar matan gida bakusan Mai yafaru waike Mai dangi kinki rasu wlh baruwanma Kuma taba mana Yar uwa saimun rama mata Dan Allah mutane akiyaye not everyone has a heart of forgiveness Kai in this aspect forgiveness is a sin

Aug 15, 09:50 PM
ina gagawar neman shawara Lifestyle

Agaskiya yan uwana ina cikin wani yanayi da har ma ina gurin mutuwa nakasa gani alqibla rayuwata Shekaruna 21 amma gaskiya ina mumunar yanayi ina cikin mutani d suka taba tunanin kashi kansu Ina cikin yanayin neman agaji wlh har kaunar mutuwa nakiyi Kutaimakini d shawara

Aug 15, 04:27 PM
Lemme say this Confession

The strictly rules and guidelines of this App, made it boring and dead. Do you believe me?

Aug 14, 03:33 PM
I don't like my wife anymore, what to do? Marriage

I got married in 2019 and so far things are okay but i'm having my eyes on other girls and not finding my wife attractive at all, I feel I just want to start having relationships with many women and have fun. I do have the feeling its wrong but I found myself in a massage parlor last week which I booked good ladies give relaxation massage and im still having the urge to do more. Im in a cross road on what to even do if I want to like my wife again.

Aug 13, 10:48 AM
why can't women love one man? General

meyasa mata basua iya soyayya da na miji guda..?

Aug 12, 07:29 PM
Dagaske Aljanu suna hana mace soyayya? Relationship

pls brothers and sisters I have this question, da gaske Aljanu suna iya hana mace soyayya and marriage

Aug 12, 11:03 AM
I'm unsure of this relationship. Relationship

na hadu da wani a (matchmaking platform) . munyi 5 month tare. ya fada min cewa Yanaso ya turo Amma sai ya dawo cos baya gari nace ba damuwa. what made me to be confused shine I recently sign up on an online platform and I found his handle where he showed interest in a profile on a different matchmaking platform while we were dating. Amma besan na Gani ba. Kuma we keep communicating sama sama. ( na Yi relationships ada Wanda aka Yi ghosting Ina and bana so na kara falling victim).

Aug 9, 05:20 AM
my hopes on marriage General

Either I marry early or late ya Allah don’t let me regret the spouse I choose πŸ™πŸ»

Aug 6, 10:39 PM
can you contact HIV through cutting nails? Health

Salam. Don Allah wanda yake da Cutar HIV ze iya yada ta da farce kuwa? Misali me dauke da cutar in ya cake ka da farcen shi har jini ya fita, akwai yiwuwar kaima ka kamu da cutar?

Aug 5, 05:04 PM
My boyfriend left me without any explanation, Maza kuji tsoran Allah πŸ˜­πŸ’” Relationship

Hakanan saurayina yadaina yimun magana .. munyi magana akan rayuwa yace kmar nanda wata shekar xaki iyayin sure nace Gsky Aa sedai yanda Allah yayi kadan yakan juya komai dayake gidanmu basuda hali sosai kuma gashi Yanxu nafara karatu Shima masters yakeyi πŸ’”πŸ˜« yacemun babu komai koshekara nawa ne zejirani indai inasonshi munyi maganar karshe akan zeje gida yagaida iyayena πŸ˜«πŸ’” kawai yadena kulani segani nayi anyi engagement dinshi 😭😭😫 gashi yanxu saura watanni bikin. Dan Allah aiyakata yakirani yagamun indai yadena sona tunda Wallahi bamuyi fadaba kawai yadena kirana Idan nayi mishi mgn seyacemun wai nayi hakuri yana busy ne πŸ˜­πŸ˜­πŸ’” shine nima nadena yimasa magana 🀧😭😭😭😭 daga nan nakirashi awaya nacemishi yaje shida Allah Idan haryacuce ni Allah yamun sakayya Idan nice shima Allah yamishi Dan Allah abun yadameni kuna ganin hakan anunin rashin tarbiyyah kumin bayani 😭

Jul 29, 12:58 PM

Recent Discussions

My heart is bleeding
WTF is wrong with some girls?
who's awake
looking for a lover
Arewa men in Lagos
giveaway
Guys am back i miss the group so much
Raha
No.1 Powerful Wazifa For Love Back
advice