Search results

Search Results


i need Advice for my relationship Relationship

?slm Malam Khalifa an ini lafiya, Nb pls i am hre for a way out muna tare da beb dina for more than a year jiya kawai take nuna min hoton wani wai yace yana sonta kuma wallahi blood brother na ne amma ban pada mata kuma shi aure dai Yi ni banma san a ina ya ganta ba?? shine nake niman shawari na bar masa ne ko kuma

Dec 23, 11:57 PM
Seeking advice Relationship

Assalamu alaykum. Da fatan na sameku lafiya. Pls post this I need advice I am a young muslim female in my early 20s, Alhamdulillah ina da tarbiyya ta daidai gwargwado kuma ina salloli na on time kullum. But recently I met a guy online and the first day I saw him I fell head over heels in love with him and abin har yau yana dauremin kai bcos bana soyayya irin haka. Tun da na fara son shi it's like I became very stupid I don't use my brain to think at all anymore. Kullum nayi sallah sai na roki Allah Ya raba ni da shi bcos even though he looks so innocent and responsible bai da tarbiyya ko kadan kuma baya tsoron Allah, amma kullum kara son shi nake kamar wadda yayi wa magani, ji nake kamar zan mutu in babu shi. Abinda yafi damuna is yana tabani, tun ina hana shi har na zo na fara barin shi and tbh ni ba yar iska bace bcos wallahil azeem I have never had such close physical contact with any man b4 in my life, i grew up a quiet life. But with him I don't think I just do as he says and afterwards sai na zo nayi ta regretting ina tsoron kada Allah Ya kona ni a wuta, I just don't know why I allow him to do that, in ina tare dashi kamar dummy nake komawa and I don't understand why bcos I've never had such experience b4 ko da past relationships. Things got so bad to an extent that we almost had sex kuma wallahi I'm a virgin and he knows, but he kept trying to convince me to sleep with him and I almost gave in, Allah ne kawai Ya taimakeni bamuyi ba and I really hate myself for getting that close to him. So after that encounter I finally realized that he is a bad influence on me and I have decided dole zan rabu da shi but my heart is shattering at the thought of being without him bcos I love him so much I don't know why. Pls advice me on how to go abt this, ta ina zan fara, and keep me in ur prayers pls. Nagode.

Dec 23, 04:17 PM
Tambaya akan abokai Advice

Slm, wai dan Allah mutun ya dace yayi mu,amala da aboki wanda baya ganin girman iyayen mutun.

Dec 18, 12:07 AM
Meyasa ake yin lefen aure? Dole ne? Marriage

Because of this, wasu har suna tunani lefe addini ne. not knowing culture ne kawai, beda hada komai ba da addini. meyasa mu hausawa muka maida abin big deal?

Dec 15, 08:44 PM
wai inda ache haka? ya kenan? General

wai allah inda ache mai budurwa daya ko mai saurayi daya su kadai zasuga 2020 koya su wane da wane zasuyi???

Dec 13, 09:54 PM
Liking sad posts General

PLS AREWAUP ASIN KAMAR POST NA MUTUWA KO ACCIDENT KOH ABIN HAUSHI. YAKAMATA AKE LIKES KUWA...

Dec 12, 08:46 PM
Tambaya akan iyaye mata General

Malam wai mene yasa idan mutum yabawa mamansa waya taga picture daya bata bada wayan saita gama kallon duka hotunan wayan??

Dec 11, 09:42 AM
i have an important choice to make, please help. Advice

I want to get your opinions to help with my decision, i'm 24 yrs, na gama university tun last year akwai wani wanda yake so ya aure ni, i'm ok with him but the problem is ni yanzu ba aure bane a gaba na i want to proceed with my studies and have a masters and PhD because my dad has agreed to sponsor me abroad. shine a gida ake ce wa wai zan iya yin auren se in tafi if na dawo hutu mu dinga haduwa da mijin ko kuma shi sometimes ya kai min ziyara kuma he agreed. he is ready to do anything to have me. amma ni naga wannan kamar wahala ne. why not idan na gama komai in dawo (4 years max) se ayi auren. its left for me to decide. i want to get your opinions and see things from others perspective that can help in my final decision. Thanks

Dec 10, 09:26 PM
Ya ake zama slay queen? General

Malam ya ake zama slay queen?

Dec 10, 07:41 PM
S/he who answer it correctly will be rewarded Entertainment

Fill in the blank. Nusaiba is the daughter of faisal. So Faisal is the _________ of Nusaiba's father. Only a genius can answer & reply. Please answer correctly, I'm tired of laughing from the answers I first got when I heard this riddle...

Dec 8, 10:26 PM
Searching for a partner in BUK General

Hellow sir am a new student in BUK and also am from yobe state so Dan Allah inason nasamu partner ne haka wanda zamu zauna zaman amana either male or female saboda am new bansan kowaba school din help to post dis I'm available in comment section tank u broh

Dec 7, 11:11 PM
Mace idan tace tanasan namiji Advice

Ba laifi bane Idan mace taga namijin da yai mata tace tana so, kuma musulunci ya halatta hakan Amman narasa dalilin dayasa idan mace ce tafara cewa tana San namiji sai kaga wayan nan abubuwan nabiyowa baya. Baya daukanta da daraja ko kuma sai a dinga gani kaman bata da class kokuma yadinga wulakantata yana wani Jan aji wai Dan itace tafara cewa tana sansa. Meyasa pls?

Dec 7, 04:39 AM
Masu saka airpods a wedding General

Duk masu saka AirPods a wedding dinner,birthday parties da sauran su yan kauye ne ??

Dec 6, 09:31 PM
Advice for matan aure Advice

matan aure respect urself fr ones n stop ranting nonsense simply becos ur husband is cheating on u ,them u attack ur husband side chick,honestly speaking it doesn't mek sense @ all.wat is d meaning of DAT? Wul dat stop him from cheating? Can u stop their relationship? Can u stop him from getting married? Hv it at d back of ur mind once u step down to d level of insulting ur side chick,woman u hv given her d morah to stick to ur husband. Pls if u r d type dat cannot control ur anger den attack ur husband. He's d one to b blame if he doesn't show interest no way she wul start loving him .I hope we all understand. IG handle @meemialiyu.

Dec 6, 03:02 PM
Mata murage buri da karya. General

Malam my own matter na Anko.wai Dan karya da son birgewa zakiyi aure sai kije ki cire Anko 21k saikace yar minister, not thinking of ur few frnx hu can't afford it(d lowkey background) abun bakin ciki mutum yasaya Anko yabiya kudin dinki,kudin Mekup,last last tana aure ta mance daku.gaskiya murage buri da karya, do wat everyone can afford Ba ban banci .tnc

Dec 6, 02:51 PM
pls wace sura ce ta tattare duka abinda Alqur?ani ya kunsa Religion

Assalamu alaekum. Malam dan Allah wace sura ce ta tattare duka abinda Alqur’ani ya kunsa,sune hukunce hukunce,tarihi da km tauhidi,malam sunan surar nk so

Dec 6, 12:19 PM
Man Divorces neighbor's wife Marriage

Uncle NB ina gaisuwa, dan Allah tambaya nake, wata mata ce take leqen katangar makwabta dan taji ana hayaniya sai makwabcin nasu ya ganta, yana ganin ta sai yace na sake ki in mijinki ya yarda, mijin nata na daka sai yaji abinda makwabcin ya fada, ae kuwa yace ya yarda. To wae shin wannan auren ya saku? A taimaka a gaya wa yan aji Godiya nake

Dec 6, 11:11 AM
Ladies why? Lifestyle

Ladies why are you always smelling during lectures wani irin tsami tsami mutun ya rasa ina zaisa kansa malam wasu har numfashin zasu dauke kaji kamar ansaka wani cuta a makogora please lady is it that you are not taking or shaving your armpit or you is not using sure? What’s the problem? Northern blog Help me ask please thank you

Dec 6, 11:08 AM
In-laws Marriage

Salam brother Khalifa, I think I have interesting question for you to ask on northern blog so we can see ppls answers Here is the question “ Why Don’t Husbands Have Issues With their Fathers In-law Like The Way Wives Always Have With their Mothers In-law?”

Dec 6, 11:04 AM
Husband sisters Marriage

Salam malam northern blog plz hide my Id..... Tambaya nakeson yi... Dan Allah is't normal zaka fita anguwa da mijinka sai yayarshi ko kanwarshi kunzo shiga mota daya daga cikinsu kawai tashige gaba ta zauna wai Dan Yana matsayin kaninta ko yayanta.... Kuma duka sunada aurensu fah.... Kuma kowacche da motarta... Gsky abin Yana dauremin Kai...wlhy

Dec 6, 10:52 AM


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
ni bansan meyasa only married men approach me Relationship
Matching making Matchmaker
My proposed Ramadan routine General
My relationship experience with a Christian girl Relationship
Karin aure dan samun lafiya... meye ra'ayin ku? Marriage
i am in difficult stuition my friends help me with advise Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship
kutaimakamin d shawara dan allah yan uwa Advice
I am having issues with Constant Urinating Health
Hate Talking stage Relationship