Nov 3, 09:51 PM

my grandmother said my elder sister must get married before me

Hello am not shooting my shot here but I have a problem and I want you to help me and post it please 🙏inada saurayi har anyi gaisuwa but lokaci daya kaka ta tace bazanyi aure ba sai sister na mai shekara 33 tayi aure kafin zamuyi So inason aban shawara ta comment section please ni kuma Wallahi aure nakeso nayi harga Allah

Replies

(8)
Nov 3, 10:13 PM
this is unislamic gskia tunda kinaa son auren but su kuma iyaye atimes seda hikma da dabara..my advice cikin hikma sat her down and give her an example based on smbdys story so that kar ace kinyi rashin kunya citing ur own self..... Allah daedae ta but aure lokaci ne
Nov 3, 10:43 PM
yanxu ai an daina wannan jiran na yaya da kanwa. gaskiya ki zauna ki gaya mata gaskiya ke kinason aure
Nov 3, 11:36 PM
Gaskiya an Daina Wan abun just find a way da Zaki fada mata ko da as labari ki fada mata aure kuma lokaci NE ana iya ta sanadiyar bayan auren ki ita kuma Allah ya hada ta da miji aure komi lokaci ne
Nov 4, 07:31 AM
Kuuuuut wannan bai kamata ba gaskiya, ita sister din naki tanada boyfriend ne, idan bata dashi sai anjira har sai ta samu kenan?. kuma waye yasan lokacin da zata samu. Allah kadai yasani. Gaskiya yakamata a duba miki, keep fighting for your right dear with both prayers and vocal, don't give up, it doesn't make any sense
Nov 4, 08:36 AM
Nasssss9 Nov 4, 07:31 AM
Kuuuuut wannan bai kamata ba gaskiya, ita sister din naki tanada boyfriend ne, idan bata dashi sai anjira har sai ta samu kenan?. kuma waye yasan lokacin da zata samu. Allah kadai yasani. Gaskiya yaka[...] Kuuuuut wannan bai kamata ba gaskiya, ita sister din naki tanada boyfriend ne, idan bata dashi sai anjira har sai ta samu kenan?. kuma waye yasan lokacin da zata samu. Allah kadai yasani. Gaskiya yakamata a duba miki, keep fighting for your right dear with both prayers and vocal, don't give up, it doesn't make any sense
0
thank you so much dear Wallahi fa we are from a royal family Haryanzu batayi choosing ba wai sai tasamu mai kudi can you imagine
Nov 4, 08:37 AM
Saadiya idris umar Nov 3, 10:43 PM

yanxu ai an daina wannan jiran na yaya da kanwa. gaskiya ki zauna ki gaya mata gaskiya ke kinason aure

0
she is my cousin not blood sister
Nov 4, 08:50 AM
what I want you to help me with is that write a paragraph for me so that I can post it she is educated I can’t go directly to her and talk to her she is not like most of the grandmothers she doesn’t laugh and jokes at all so please help me with a touching words so that I can post please and please ❤️🙏🙏🙏🙏🙏and it shouldn’t be directly 😂thank you
Nov 4, 01:50 PM
I think you should contact one of the respected shielk to speak to her about it, they know how to go about the situation trust me it will yield positive results
×