Search results

Search Results


meyasa mata suke yin haka? General

Wai me mata suke nufi da suke Kiran yan uwansu mata da sunaye irinsu, sweetie, my baby, my darling, Wai Mai hakan ke nufi it's confusing pls... Thanks

Feb 13, 04:05 AM
what's about Matan Nile da Base university? General

Dan Allah I'm curious to know mey akeji akan yan matan Baze Uni. Abuja? Da Yan matan Nile Uni. Abuja?A Dan tambaya Mana Yan Aji

Feb 8, 08:11 AM
Question about ladies making the first move General

A woman that walks up to a man to express her feelings. Is she Brave or Cheap??

Feb 4, 09:44 PM
Matan kebbi General

Please help me ask matan kebbi miyasa suke hawa machine while akwai napep

Feb 3, 04:04 PM
Question about couples General

Salamu alaikum malam khalifa...dan Allah ina neman answer from yan aji..is it proper namiji yayi 1 month bai Nemi matarsa ba kuma suna zaune a gda daya

Feb 3, 04:01 PM
Shawara ga Matasa Advice

Matasa ya kamata su gane sha'awa jarabtace daga Allah ga wanda baida aure. aga zaka iya haqurin jurewa ko kuma zakaje kabi san zuciyarka. Wallahi Abinda yake faruwa yanzu Abun yay yawa porn addiction, fornication, masturbation, lesbianism and gay. Wallahi yan uwa musani wanan duk aikin shedannne. Kuma matsalar sabon Allah budema qofofi yake daga kallan porns wani sai ya wuce ya fara zina wani daga zinar m sai ya zama homosexual. Muji tsoran Allah mu kiyaye Al'aurarmu daga saban Allah. Mudinga Addu'ah da yawaita karatun Alqur'ani mudena zuwa inda ake abun. In kana/kina da friend mace ko na miji da yake yawan ma ka/ki sex chat kayi block dinsa. Sanna kuma ku mata duk wanda yazo yanaa yazo wajenki da niyyar aure Amma yana muki abunan kiyi haquri ki rabu dashi Allah zai futo miki da wnada yafi Alkhairi kuma wallahi sai Allah ya sa Albarka a rayuwarku. Allah yasa mudace

Feb 1, 11:33 AM
Fake people General

Aslm! Actually i want to talk about these fake people that they talk to you only when you post nice pictures,They would literally forget you ,there are even some that you didn't talk for months but once you post nice selfie or portrait (shegia portrait mai hada zumunci?) or even a picture in abroad then boom ? they'll be like "wow khadija send it" / "oya send this am fast" and they'll be posting you in their stories showing people that they have beautiful,handsome or even rich friends?RUN AWAY FROM PEOPLE THAT ONLY REMEMBER YOU WHEN YOU TAKE NICE PICTURES!!!

Jan 31, 01:34 AM
being single at 21 Advice

Am single, in the sense that i don't have a boyfriend, and i am 21 kuma ina son aure, gashi na kusa gama makaranta. Am feeling guilty for san aure

Jan 24, 05:04 PM
kadanne suka sani General

what is the english translation of this hausa statement “ango kasha kamshi” oya bari inga

Jan 20, 03:40 PM
Heater pronunciation Entertainment

Slm taemako nake so n gaggawa plx Wae yan kaduna naji suna kiran heater wae feater dan kar ace masu yan katsina To nide ina karantar English amma ban taba jin wannan in feater b. My kd people help me find that dictionary wey u guys found dat word feater My kd people waiting..

Jan 19, 03:22 PM
Proposal in islam Religion

Asslm, Pls is proposal halal or haram in islam???

Jan 14, 08:47 PM
i have a question, Where are the mathematicians? Entertainment

A Professor at a Nigerian University sent his phone number in a disorderly manner to his students. The disordered phone number was 64001128454. To know his real phone number, he gave the student the following conditions: 1. Eight (8) must come between two zeros (0's). 2.The first number after the first condition is met must not be an odd number and it must be greater than 5. 3. The seventh number must be 1. 4. The fifth and sixth numbers must be two numbers whose difference is 1 and the bigger number must come first. 5. The fifth and sixth numbers are greater than 2. 6. The ninth and tenth numbers are the same. 7. The eighth number is greater than the last number. 8. The phone number must be 11 digits. What was the Professor's real phone number?

Jan 14, 04:25 PM
Tambaya akan yaran Talakawa General

wai meyasa yaran talakawa sukafi yaran masu kudi iskanci ne d bin mata? Sukuma yaran masu kudi sukafi yaran talakwa sabo d maxa? Mlam dn allah wai meyasa?

Jan 13, 12:20 PM
In need for help General

Am looking for pictures of a beautiful hausa lady for my book on wattpad so i need help send me link if u find one pls.

Jan 7, 02:43 PM
why do hausa people marry too many wives and produce Al majiri General

This has been going through my mind for a while the Hausa region of Nigeria has the highest poverty and illiteracy in Nigeria and the hausa people are still producing Almajiri everyday. like don't you guys think or are you okay with leaving small kids grow up such a horrible way? is that what you want. i don't see any of the Hausas or their leaders doing anything to stop this madness

Jan 7, 12:01 AM
Sunan Muruchi da turanci Food

Please mene sunan muruchi da da turanci and category din shi a cikin crops

Jan 6, 07:56 PM
Please mene gero da turanci? Food

Sunan gero da turanci, if anyone knows please answer

Jan 5, 01:23 PM
how do you know when you've found "THE ONE"? Advice

How do you know you've found "THE ONE"?. I mean that person you're willing to spend the rest of your life with, true love, does the word really exist?, and if it does how do you know you're "INLOVE"?? am i suppose to feel some type of way? butterflies and fireworks?? or is it just a normal regular feeling

Dec 31, 12:15 AM
Names of these fruits in English please Food

I am just curious to know the names 1. Goruba 2. Agwaluma 3. Gwandar daji Thanks

Dec 26, 01:35 PM
Advice for en mata da samari akan soyayya Advice

Assalmu alaikum. Zanbawa en mata da samari shawara dan naga labarin wanda zatawa kanta aure a gida I almost did the same saboda soyayayya. Ni mace ce ina soyayya da wani haka dai ya rude ni har mukai having sex da shi kuma yana shaye shaye a gidan su an hana shi auren wata saboda batada uba ni kuma aka hana ni auren sa saboda yana shaye shaye ba yanda ba’ayi dani a gida ba kar na aure shi amma naqi ji naqi gani na dage nace se shi na dinga fushi da iyaye na har kusa korana akayi daga gida ma haka nake kwasan qafa naje na kwana a gidan su a bangaren sa ana haka wata rana na bar makaranta naje gidan su daga wani gari zuwa wani garin ko tsoron accident bana yi ai kuwa dama time din mun fara samun matsala da shi akan en mata se na kama shi yana waya tun yana denying har ya kira ta baya yace sweetheart suka ci gaba haka gaba na ya fadi ras nace wa kaina kin zama karuwa rai na ya baci nace kawai ya kaini tasha zan koma gidan mu haka dai tension yai yawa ya rufe ni da duka ya kumkumbura ni seda na kira en uwansa suka cece ni tundaga ranar na godewa Allah da ban aure shi ba dana koma gida ance mun dama seda muka gaya miki. To cut the story short na rabu da shi na samu wani I even told him everything about me kuma yayi understanding dina aure na March in sha Allah. En mata ku nutsu ku kama kanku no man is worth your parents ku rabu dasu lafiya any man da zaku aura against your parents will wallahi ba dadin zaman zakuji ba. Ma’asaalam

Dec 24, 08:21 PM


Trending

Are you ready!!! General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Matching making Matchmaker
what business can i do with 50k as a female? Business
my boyfriend bought me sabaya Relationship
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship
kutaimakamin d shawara dan allah yan uwa Advice
Saurayina ya bukaci kudi a hannuna General
I am having issues with Constant Urinating Health
Hate Talking stage Relationship