my family said my dad can't give me for marriage, advice please,
Anonymous Nov 2, 02:19 PM

my family said my dad can't give me for marriage, advice please, 1

Assalamualaikum barkan mu da Rana ena Neman Karin bayani akan waya dace da yabada auren yarinya a dangi akwai lokacin da Wani yake shirin zuwa wajen baba nah sai kanwar baba na take cewa daddy na Bai da hakkin yabada aure na sai dai kanin shi kuma mahaifi naneh over all senior his the first born of the family just because my dad is a simple man they are taking him 4 granted so what happened now yanxu mahaifi na yabada aure na shine Abu yazama abun suka a dangi wai suna fushi dashi Dan meye Bai NEMA izinin suba kafin ya amince kananun magananu from all angle sun sa mum dinnah a gaba as if my parents don't have right over their children again as if my parents commit a crime please tell me did my parents go wrong my dad ordered my fiance to travel and go and greet each one of them but still yet har yau ba Wanda acikin su yamin fatan alheri akan aure Nan Saida sharrin kala kala please advise me.
post

Replies

(4)
Hameed Nov 2, 02:24 PM
Uba ke da hakkin bada er shi a aure. Koda ko bashi ya rene ta ko ya giramar da ita ba. Saidai kuma inda amince warshi wani bada, ko ya wakilchi wani.
reply 0
Zahrau haladu Nov 2, 03:52 PM
Dear poster a musulun ci Uba ne yake da dama da ikon bada Auren yar sa kuma ko da wajan daurin aure ne shine ya dace yazama waliyin ta Amma ba laifi bane Ida ya wakilta wani saboda zuminci so iyayan ki basuyi wani abun Rashin daidai ba am sorry to say sun jahilci lamarin ne kawai shawara da zan baki kawai ki nemi Albarka Allah Dana iyayan ki a cikin Auren ki insha Allah mungun addu'a su kansu zai koma Allah ya kyauta yasa mu dace
reply 0
Mbmustapha Nov 2, 04:32 PM
What the f***! If I may say this, please don't give a shit, please don't give a rat's ass what people say or do because if you do, zasu sa muku ciwon zuciya. I really hope babanki da mamanki da kowa ma a gidanku baasu saa damuwa akan irin wa'annan abubuwa. Sorry but I honestly feel like calling them en uwanki with obscene words. Haba...
reply 0
Nasssss9 Nov 3, 06:32 AM
Eh to me uba keda hakkin bada auran yaransa, amma kuma a fahimta na a wannan maganan, Kamar Dama Al adace a dangin ku wanda tin tini haka akeyi, inaji shiyasa suke jin haushi saboda ya karya al Ada, amma kiyi bincike kikagani, dama tin asali haka ake a cikin dangin, kowa haka ake mai a cikin dangin?
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage