Search Results
there's this guy I really love he's a final year student in the university. wataran muyita magana Muna hira sosai kusan kullum watarana kuma sai mu dan dade bamu yi magana ba but ina daga mishi kafa ne saboda hidimar school na san ku gane ai but woah ina son shi in asa rai idan ya gama zamu ci gaba sosai daga inda muka tsaya but I'm still doubtful should I continue π₯
May 1, 11:43 AM
Assalam, please I need help, so I've been struggling with mastubation for years, Alhamdulillah with prayers and patience I got my way out of it na daina gaba daya, Amman saida ya haifar mun da effect na mummunar chiwon baya, don Allah idan akwai wadda yasan maganin da zanyi amfani dashi ya taimaka mun koh wadda hakan ya taba faruwa dashi ku taimakeni don Allah. Nagode π
May 1, 06:09 AM
where are the imams in this forum?? I know ramadan is over but sitta shawwal is still knocking.. So i have been having shakku on this thing i heard..that music is haram especially when you are fasting..does this mean when your fasting and you listen to music the fast is invalid??..sannan kuma ance in kana azumi and ka ga abinda ya tayar ma da sha'awa koda maziyi ka fitar azumi ya baci??wasu sunce azuminka na nan indai ba maniyi ka fitar ba,wasu kuma sunce se ka rama azumin musamman ma in na ramadan ne..malamai ina jira pls
Apr 30, 07:14 PM
karki bari kanin jahilci ya rudeki ki ki nunawa kulawa ga mijinki kanin jahilci shine (kasan abu aman ka kiyi). misali ko yana cin abinci a cikin AC dauko mafici rinka yi mai fifita. In yace meye haka? kece ai ka isa neh sweety. zakigani in mai hankali neh har wani dan murmusi na nuna kauna zai sakar miki. ba boka ba magani zaki rika juya mijinki har a rika tunanin da cecekuce kin mallakeshi,bayan kawai tsananin kulawa ceh tasa ya koma kamar Dan karamin yaro.π MwaleeyπβοΈ
Apr 30, 03:13 PM
MATA MASU SANYA JIGIDA GAREKU π₯°π Mlm jigida A kugun mace Duniyane wllhπ Barema kuma ace a kugun matarka ne idan Tana tafiya zakaji suna kara chass chass Barin mah ace Ta danyi tsalle sai dai kaji sunce chasss....π Musamman ma ace kana a zaune a falo tazo wuce ta gabanka tana rangwada tana juya kugu mai sanye da jigida sautin kadawarshi ya doki kunnenka take zakaji gaba daya kayi la'asar jijiyoyin jikinka sun daina kai sako kwakwalwanaka ruhinka da tunani Ka tsayawa zasuyi waje guda suna neman dauki......ππ€©ππ Mln jigida dukiyace muna miko gaisuwa mata masu adon jigida. Wacce kuma bata fara sakawa bah toh ta fara kar mu bude shafi akanta.yauwaπ shawara ceh π
Apr 30, 03:06 PM
SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA * ** *** BUTA'ALATIHIT TEA shine sunan kofin shayi a larabcin bugaggu/yan maye,wannan suna bai dace da kowa ba sai: 1.wacce iyayen ta suke ciyar da ita,su Mata sutura amma in aka saka ta aiki saita zunbura baki. 2.wacce ta mayar da soyayya kasuwanci,mai bata shine mai son ta. 3.wacce take korafi ga saurayi/mijin ta Akan baya bata lokaci kullum yana busy amma ita bata kiran Shi a cikin busy time din dan ta masa sannu da aiki ba. 4.wacce take korafi ga saurayi/miji bai sai Mata Kati ba,ba zatayi amfani da nata wurin kiran Shi ba sai dai flashing,ko ya sa Mata ma ba zata yi godiya ba. 5.wacce take zaune Kamar kayan wanki,bata karatu,bata Sana'a(koda online ne). 6.wacce take tunanin kwalliya da iya girki kawai zasu mallake Mata saurayi/mijin ta ba kyan hali ba. 7.wacce ta dauki zafin kishi a matsayin akalar rayuwar ta,ita kadai ke da miji,in wata ta aure Shi,ita zata fita. Da sauransu Wallahi Allah ya halicci mace ne saboda su samarwa namiji natsuwa domin Shi nauyi da yawa ne a kanshi,hakan yasa Allah baya tsinewa matar da bata yiwa mijinta girki ko wanki ba,amma yana tsinewa matar da ta hana mijinta ya kusance ta saboda wulakanci,domin jima'i yana cikin abinda yake yayewa namiji damu da kasala. Yan Mata da matan aure kusani,duk namijin kwarai is always busy,sbd busy din nan shine duty din da Allah y daura masa ta yadda zai iya rike Iyalinsa da yan uwansa,ke kuma you are less busy,Allah bai daura miki nauyu ba sbd yanaso in Wanda yake busy yazo gareki,ki samar masa da nustuwa da Hutu,amma meye amfanin ke baki Samar masa da nustuwa ba sai dai ki daura masa naki damuwar bayan kina ji kina ganin uzururrukan sa? Abin takaicin,duk saurayin da ba busy yake ba,in kika bincika bashi da Sana'a ko kuma ciyar dashi Ake yi bai girma ba,mu da muja girma kam,muna ta neman duniya Kamar ba zamu mutu ba,muna neman lahira Kamar na za ayi anjima damu ba. Wake up oh you BUTA'ALATIHIT TEA ALKALAMIN SIDI SADAUKIββ₯
Apr 30, 08:06 AM
If you think of your partner/relationship and you automatically become sad and moody, Then you dating the wrong person. Move on!!! The more you delay, the more you kill your chances to meeting the right person.
Apr 29, 12:27 AM
Bawan Allahn nan tun Muna secondary school yake Sona,and ni a wurina i just take it as joke gaskiya,but he mean ni kuma sai inta kauce wa,he calls me time to time just to know how I'm doing,wtarana ma banaa dauka,gifts kuma Yana kawowa Alhamdulillah,but koya kawo b koyaushe nake karba b,sai ya nuna like ranshi ya bace nake answer coz i don't wanna hurt a heart that loves me... whatever I do to him baya fushi wlhi. I really do want him back now coz he's not as he is in the beginning. what should I do to get him back.. Coz i really need him nwππ.
Apr 28, 09:27 PM
how do I tell my father to pick a man for me ,I mean husband
Apr 28, 09:03 PM
Idan masu aure suka kurawa matansu ido banda jin dadin da sukeyi Allah yana basu lada dayawa Mu kartin banza wa muke kalla muji ddi mu samu lada Kumaπ Da sake gsky ahado kudi kawai yan aji asamo daidai dani gdansu su yi mana sauki kawai na aure tahπ Daman dakina da bandaki Abinci kowa a aiko musu dga gdansu Ta taho da plate dinta da chokali Zan bata cup karta damu In kin shirya nima na shiryaππ.
Apr 28, 08:31 PM
Wai maiyasa wasu mata suke jealous when so ever you're talking to them about your girlfriend ko kace zaka mata abu ko zaka kaita wani wuri sai kishi da Jin haushi kawai kirikiri
Apr 28, 08:02 PM
Assalamu alaikum Eid Mubaraq fam. Hope you had a wonderful Sallah. Please I want to ask for a favor. I have an invention I want to bring to life this year in sha Allah through 2023 I-fair in abuja. But I can only apply through innovation hub/incubator hub. However, I was able to locate few, but I will prefer innovation hub/incubator hub the is run by a muslim/Muslims in abuja⦠does anybody in the house knows any? I need to know where I can locate innovation hub/incubator hub in abuja administered by a Muslim(s). Jummaa Mubaraq
Apr 28, 07:56 AM
Hello! I'm not sure how it's done a Arewa is why I'm asking. I'm am ebira engaged to a hausa man. we were set to get married then it got postponed and now I have realized I don't want the marriage because there are so many red flags. But the problem is that families have been involved so I have told him and my family which is the normal thing and everyone moves on but someone told me that it is not done that way. so is there something else I or my family are supposed to do?
Apr 28, 05:31 AM
Dear sister..... SECRETS TO FEMININE HYGIENE REVEALED As we all know the vagina is a self cleaning machine, you don't need to clean your vagina. However on the other hand the vulvar is not self-cleaning, you have to clean it otherwise it may start to smell from the sweat and oil produced from its glands. When washing the vulva, use clean warm water, apply mild soap and wash gently. Wash in between the labial folds, wash the groin, inner thighs, and the perineum (space between the vagina and anus). While washing the vulva, try and limit the amount of soapy water that may enter the vagina. After you are done, rinse with clean warm water. You should wash your vulva at least twice in a day, however if you are menstruating wash your vulva whenever you change your sanitary pad (I.e after every 4- 6hours).
Apr 27, 09:45 PM
Some men are not just for sex. Some come to heal, repair, upgrade, restore, uplift and bring out the best in a woman.
Apr 27, 08:04 PM
we are separate almost a year, now I am seriously crushing on her junior sister plz need ur advice ?
Apr 27, 06:49 PM
Na taba take sahun barawo wani abokina ya gayyaceni mukaje birthday din wata yarinya a sabon gari kwatsam!! sai shari'ah police suka kawo raraka suka kamamu. Da yake wadanda aka kamamu din tare dasu makakku ne sai suka tsaya taurin Kai har aka sakasu acikin mota za'a wuce office. Nikuwa nace bazan bari kaina yey murfi ba,nasan ana zuwa office karshe a jimu a radio. sai na ringa yi musu magiya na hadasu da Allah da Annabi amman suka qi cikani. nace musu dan qur'ani da hadisi ki sake ni amman sukaki cikani. Nace musu don attaura da injila(old&New testament)ki sakeni amman suka ki. Nace musu don Sufi Ibrahima wa musa kusakeni sukaki cikani nace harda isah mah dan Allah wani daga cikinsu ya zagayo ya zabgan mari yace dan banza ashe duk kasan wnn littafan amman kk zuwa yawon ta zubar? Nace masa wllh sahun barawo na taka yace muje office zakayi bayani a chan. suka cacumeni zasu saka cikin mota da dai Naga da gskee suke saina fadi kasa na kama burgima ina kuka inaw cewa wlh idan suka sakeni daga wajen ma massalaci zan koma na tare nayi ta ibada nace musu Ni da sake bin hanyar sabon gari sai lahira ko mai irin kamata suka sake gani a hanyar su fille min kaii DA kyar nasamu na kwaci kaina inda na bari kaina yyi murfi da tuni an jimu a radio πππ
Apr 27, 05:19 PM
Signs she ain't the one 1.you have very little in common 2.you don't share the same beliefs 3.she doesn't respect her parents 4.she overreacts 5.she never calls or text you first 6.she has guy Friends 7.she always has to be with someone else 8.she doesn't respect your boundaries 9.she doesn't know how to cook or clean
Apr 27, 04:44 PM
about the girl that said family are pressuring her to get married... wlh same thing with me I'm 25yrs old Amman no suitors any guy that i start a relationship with wlh Sai su fara nema na da zina and Gaskiya I can't do that at all... I have met many on matchmaking Amma wlh duk ba'a dace ba Kullum fata na shine Allah ya kawo min miji na gari... da Allah xai kawo min miji yanxu wlh xanso inyi aure kafin shekaran nan ya qare wlhππ»ππ Allah sa mu dace
Apr 27, 04:08 PM
I was born and brought up in a Muslim home, trained and polished in the path of righteousness. But with good always comes the bad. I'm doing so many bad things that I regret every single day and it all rooted from my childhood. my eldest brother molested me(thought me how to give blow jobs and licked me, thought me how to kiss) when I was 6 up to I think around my 11th year as far as I can remember, I was a kid then, I enjoyed it, it was our LITTLE SECRET, I never thought there was any harm in it, all I knew was It was nice and I liked it until it stopped. but I was already familiar with it and as I mentioned I was just so young, I started doing it with my age mates(girls) afterall it was just a play to me that I enjoyed. Now fast forward to my current age, I'm 18 and a raging uncontrollable hormonal girl, I'm still a virgin, never been penetrated even with a finger but still masturbates with water, it's paining me, eating at me but I can't stop. I have prayed, fasted and trust me, my lips are always moist with azkar alhamdulillah. I met this married guy, became infatuated, had alot of sex chats and well he started asking for nudes and I realized that wasn't me, what was I even doing? how did I reach this stage? so I ended it, wasn't easy but with the help of God it happened.The main problem I'm facing right now is constant craving of men, I want to keep away, but the cravings are becoming too much, I know I can never indulge in zina but what of romance? I ask myself, so I tried it and I was so disgusted with myself after it, and to add to it the guy totally blew me off( as expected) to be honest that's why I did it with him, coz I thought maybe if he made me regret it it might take the cravings away as I'm a girl that hates disrespect, but it backfired as I fell in love with him. yeah that's how life is after all. Anyways I met another guy, thought he's my soulmate and all that childish crap, like talk about my future with him and thinking "yeah he's the one" (oh my God so stupid) I trusted him, loved him like no other and well he found out about my cravings and took advantage in my parents house for that matter coz I trusted him to the extent of introducing him to my family (parents included) anyway, he romanced me and stuffs which wasn't enjoyable by the way coz it was against my will so after that we started having issues, he was well aware I was against it coz he also mentioned it apologizing but things were never like before again and the end of the day we broke up and it hurts like hell, I still am not over him but I can't forget what he did to me. now, remember the first guy I did it with? he was still always at the back of my mind even when I was with my ex but he has disrespected me so much that I can't just forget even now that he wants to be friends again. I want to marry but as you know, finding a husband these days is the chronicles of world war ii so yeah, I'm confused and just all over the place not knowing what to do so please, please help me....I really need help. Thank you.
Apr 27, 01:12 AM
Matchmaker