should I continue with this relationship or not
Anonymous May 1, 11:43 AM

should I continue with this relationship or not 1

there's this guy I really love he's a final year student in the university. wataran muyita magana Muna hira sosai kusan kullum watarana kuma sai mu dan dade bamu yi magana ba but ina daga mishi kafa ne saboda hidimar school na san ku gane ai but woah ina son shi in asa rai idan ya gama zamu ci gaba sosai daga inda muka tsaya but I'm still doubtful should I continue 😥
post

Replies

(3)
Mashkur wali May 1, 01:41 PM
keda kanki kince kina mai uzuri sbd karatu,in kinga zaki iya cigaba da soyyarki, in kinga jikinki bai baki bah,just nemi wani a hankula har kwa rabu,ba shikenn bha
reply 1
Habeebarty May 1, 07:27 PM
ki cigaba da yi mai uxuri sbd gaskiya yan final year basu cika samun lokaci ba just be patience and be praying Allah yasa shine alkhairi agareki
reply 0
Auwal Nasir Hussain May 2, 12:37 PM
Be reciting this always, rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqir
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage