labarin wani abu daya faru nida abokina naπŸ˜‚
Mashkur wali Apr 27, 05:19 PM

labarin wani abu daya faru nida abokina naπŸ˜‚ 0

Na taba take sahun barawo wani abokina ya gayyaceni mukaje birthday din wata yarinya a sabon gari kwatsam!! sai shari'ah police suka kawo raraka suka kamamu. Da yake wadanda aka kamamu din tare dasu makakku ne sai suka tsaya taurin Kai har aka sakasu acikin mota za'a wuce office. Nikuwa nace bazan bari kaina yey murfi ba,nasan ana zuwa office karshe a jimu a radio. sai na ringa yi musu magiya na hadasu da Allah da Annabi amman suka qi cikani. nace musu dan qur'ani da hadisi ki sake ni amman sukaki cikani. Nace musu don attaura da injila(old&New testament)ki sakeni amman suka ki. Nace musu don Sufi Ibrahima wa musa kusakeni sukaki cikani nace harda isah mah dan Allah wani daga cikinsu ya zagayo ya zabgan mari yace dan banza ashe duk kasan wnn littafan amman kk zuwa yawon ta zubar? Nace masa wllh sahun barawo na taka yace muje office zakayi bayani a chan. suka cacumeni zasu saka cikin mota da dai Naga da gskee suke saina fadi kasa na kama burgima ina kuka inaw cewa wlh idan suka sakeni daga wajen ma massalaci zan koma na tare nayi ta ibada nace musu Ni da sake bin hanyar sabon gari sai lahira ko mai irin kamata suka sake gani a hanyar su fille min kaii DA kyar nasamu na kwaci kaina inda na bari kaina yyi murfi da tuni an jimu a radio πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
post

Replies

(12)
Falmata Goni Bukar Apr 27, 05:21 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ’”
reply 0
Hasynoh Apr 27, 05:25 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£
reply 0
Abu-Bakr Apr 27, 06:04 PM
Something lyk dis yafaru dani amma abinda yataimakeni aikin da nake zuwa musu a station
reply 0
Umar hauwa Apr 27, 06:44 PM
🀣🀣🀣🀣🀣 ganiga wane ya ishi wani tsoron Allah
reply 0
Mashkur wali Apr 27, 07:15 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Allah ysha da kaii
reply 0
Mashkur wali Apr 27, 07:16 PM

kizo akwai wani birthday a sabon gari,zan miki namota πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Mashkur wali Apr 27, 07:17 PM

kema ina gayyatarki birthday a sabon gari,zan miki na mota πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Mashkur wali Apr 27, 07:17 PM

akwai birthday gobe kizo ku wuce πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Abu-Bakr Apr 27, 08:43 PM

gsky fa don wlh nashiga cell popcy na yaji tofa sai nayi sati inaga
reply 0
Fadeela Bello May 18, 10:34 AM
wayyyo cikinaπŸ˜‚πŸ€£πŸ€£
reply 1
Muhammad goni May 28, 09:24 PM
πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage