Idan masu aure suka kurawa matansu ido banda jin dadin da sukeyi Allah yana basu lada dayawa
Mu kartin banza wa muke kalla muji ddi mu samu lada Kuma๐
Da sake gsky ahado kudi kawai yan aji asamo daidai dani gdansu su yi mana sauki kawai na aure tah๐
Daman dakina da bandaki
Abinci kowa a aiko musu dga gdansu
Ta taho da plate dinta da chokali
Zan bata cup karta damu
In kin shirya nima na shirya๐๐.
๐คฏ๐
Inka Kalli kudi zakaji dadi ammafa in naka ne
๐น๐น.
funny youuu๐คฃ๐
har ynzun Baka shirya bah
Vawulence everywhere, Gaskiya comarade dinnan Red neck ne ๐คฃ๐คฃ
Amman ba ladae ai๐
lol ๐คฃ
kazo mu hada hannun jari kaima kasamo daidai da kaii
na shirya tsaf ๐
Nooo comrade, zan dai bada gudun mawan tea spoon biyu da table spoon biyu sai na biku da addu'a
Nima Ina da bandaki a ciki ๐
ah kayi kokari Ka ragemin tafiya
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment