Apr 30, 03:13 PM

kuzo kuji πŸ‘‚πŸ‘‚πŸ‘‚

karki bari kanin jahilci ya rudeki ki ki nunawa kulawa ga mijinki kanin jahilci shine (kasan abu aman ka kiyi). misali ko yana cin abinci a cikin AC dauko mafici rinka yi mai fifita. In yace meye haka? kece ai ka isa neh sweety. zakigani in mai hankali neh har wani dan murmusi na nuna kauna zai sakar miki. ba boka ba magani zaki rika juya mijinki har a rika tunanin da cecekuce kin mallakeshi,bayan kawai tsananin kulawa ceh tasa ya koma kamar Dan karamin yaro.πŸ˜… MwaleeyπŸ“–βœοΈ

Replies

(7)
Apr 30, 03:54 PM
wllh fa mashkur ga maganin masalar su amma basu gani
Apr 30, 07:09 PM
muna godiya mashkur Allah yasa muyi amfani dashi
Apr 30, 07:10 PM
Habeebarty Apr 30, 07:09 PM

muna godiya mashkur Allah yasa muyi amfani dashi

1
Amin Amin
Apr 30, 07:10 PM
ABUBAKAR UMAR SULAIMAN Apr 30, 03:54 PM

wllh fa mashkur ga maganin masalar su amma basu gani

0
wllh kuwa abubuwane na dabara da salo kawai πŸ˜…
Apr 30, 07:19 PM
Mashkur wali Apr 30, 07:10 PM

wllh kuwa abubuwane na dabara da salo kawai πŸ˜…

0
ai kabari kawai πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
May 1, 08:11 AM
toh sannu mashkur
May 1, 09:44 PM
I wish my girlfriend will see this ☹️, I want to behave like a new born baby idan munyi Aure wallahi 😭😭😭
×