SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA
Mashkur wali Apr 30, 08:06 AM

SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA 4

SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA * ** *** BUTA'ALATIHIT TEA shine sunan kofin shayi a larabcin bugaggu/yan maye,wannan suna bai dace da kowa ba sai: 1.wacce iyayen ta suke ciyar da ita,su Mata sutura amma in aka saka ta aiki saita zunbura baki. 2.wacce ta mayar da soyayya kasuwanci,mai bata shine mai son ta. 3.wacce take korafi ga saurayi/mijin ta Akan baya bata lokaci kullum yana busy amma ita bata kiran Shi a cikin busy time din dan ta masa sannu da aiki ba. 4.wacce take korafi ga saurayi/miji bai sai Mata Kati ba,ba zatayi amfani da nata wurin kiran Shi ba sai dai flashing,ko ya sa Mata ma ba zata yi godiya ba. 5.wacce take zaune Kamar kayan wanki,bata karatu,bata Sana'a(koda online ne). 6.wacce take tunanin kwalliya da iya girki kawai zasu mallake Mata saurayi/mijin ta ba kyan hali ba. 7.wacce ta dauki zafin kishi a matsayin akalar rayuwar ta,ita kadai ke da miji,in wata ta aure Shi,ita zata fita. Da sauransu Wallahi Allah ya halicci mace ne saboda su samarwa namiji natsuwa domin Shi nauyi da yawa ne a kanshi,hakan yasa Allah baya tsinewa matar da bata yiwa mijinta girki ko wanki ba,amma yana tsinewa matar da ta hana mijinta ya kusance ta saboda wulakanci,domin jima'i yana cikin abinda yake yayewa namiji damu da kasala. Yan Mata da matan aure kusani,duk namijin kwarai is always busy,sbd busy din nan shine duty din da Allah y daura masa ta yadda zai iya rike Iyalinsa da yan uwansa,ke kuma you are less busy,Allah bai daura miki nauyu ba sbd yanaso in Wanda yake busy yazo gareki,ki samar masa da nustuwa da Hutu,amma meye amfanin ke baki Samar masa da nustuwa ba sai dai ki daura masa naki damuwar bayan kina ji kina ganin uzururrukan sa? Abin takaicin,duk saurayin da ba busy yake ba,in kika bincika bashi da Sana'a ko kuma ciyar dashi Ake yi bai girma ba,mu da muja girma kam,muna ta neman duniya Kamar ba zamu mutu ba,muna neman lahira Kamar na za ayi anjima damu ba. Wake up oh you BUTA'ALATIHIT TEA ALKALAMIN SIDI SADAUKI✏♥
post

Replies

(3)
Ahjummaah Apr 30, 10:00 AM
Godiya muke 😊Allah yabamu ikon gyarawa 😔
reply 1
Abu-Bakr Apr 30, 11:43 AM
Allah yabasu iKon ganewa da gyarawa amen
reply 1
Habeebarty Apr 30, 07:14 PM
muna godiya Allah ya bamu ikon gyarawa
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage