MATA MASU SANYA JIGIDA GAREKU π₯°π
Mlm jigida A kugun mace Duniyane wllhπ
Barema kuma ace a kugun matarka ne idan Tana tafiya zakaji suna kara chass chass Barin mah ace Ta danyi tsalle sai dai kaji sunce chasss....π
Musamman ma ace kana a zaune a falo tazo wuce ta gabanka tana rangwada tana juya kugu mai sanye da jigida sautin kadawarshi ya doki kunnenka take zakaji gaba daya kayi la'asar jijiyoyin jikinka sun daina kai sako kwakwalwanaka ruhinka da tunani Ka tsayawa zasuyi waje guda suna neman dauki......ππ€©ππ
Mln jigida dukiyace muna miko gaisuwa mata masu adon jigida.
Wacce kuma bata fara sakawa bah toh ta fara kar mu bude shafi akanta.yauwaπ
shawara ceh π
Kai wannan abun haushi yake bani, kina tsalle ana jin Kara kamar wata yar bori
ikon Allah π€£π€£π€£
mtsew
π€£π€£
ππ meye kuma na tsaki,abune fah na ra'ayi,sai kuma abini da tsaki,kodai bbu gun da za'a sa neh,shine akewa masu sawar bakin.....
HHHhh baki iya sawa bane kawai,ki fito ki fada
πΉπΉπΉπΉ I like this one
hhhhhh
HHHhhh
baby girl harda keh
hhhh kawai comment din nsa ne y bani dariya
toh fah
πππ
Comment has been deleted
Toya kaji dan gidanaππ
Gaskiyane Shehsi
ππππ
Mallam jigida duniya ne Wlh πΉ abinda ga yayi a rayuwa
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment