about the girl that said family are pressuring her to get married... wlh same thing with me I'm 25yrs old Amman no suitors any guy that i start a relationship with wlh Sai su fara nema na da zina and Gaskiya I can't do that at all... I have met many on matchmaking Amma wlh duk ba'a dace ba Kullum fata na shine Allah ya kawo min miji na gari... da Allah xai kawo min miji yanxu wlh xanso inyi aure kafin shekaran nan ya qare wlh๐๐ป๐ญ๐ญ Allah sa mu dace
May Allah make it easy for us all
Ki takaita buri, ki kyautata halayen ki, kiyi ta addu'a. Akwai mazaje na gari da yawa da suke neman matan aure, Allah hada ki da daya daga ciki.
Ke yar wata jiha ce please?
wlh babu wani buri Kullum Fatana shi ne in auri miji na gari kuma mai rufin asiri shine kawai.... ina Kano neh
Allah ya dubi lamarin ki Ya kawo nagarin da kike fatan samu soon
A kano kike ne, can we give a trial and see what Allah will bring out of it, if yes lemme have your contact
Comment has been deleted
Lemme have ur either email number or Instagram handle
Firstly ki gyara halin ki, ba abun mamaki bane baki da hali mai kyau, kamar yadda mace ke bukatan kula, namiji ma fa ba dutse bane, Shima yana bukatar kula, check urself, ur attitudes and vice versa first ๐ฅ
nobody is ๐ฏ perfect kuma Bana son yabon kaina ina bawa relationship ๐ฏ so Allah neh kadai yasan dalilin in hali neh ina dashi kuma ina da hakuri sosai duk cin kashin da xai min ina hakura I try my best in a relationship sbd Bana son ya lalace Amman daga nan Sai a fara maganan iskanci dani
Beware of violating our rules by doing any form of matchmaking on this forum
Comment has been deleted
Beware of violating our rules by doing any form of matchmaking on this forum.
Comment has been deleted
and just because I am ready to give my IG handle doesn't mean I don't know my worth... so pls don't come and be judging someone, you don't know what will happen.
Allah sarki inshallah za'adace lokacine
I am not judging you, just an advice. I also don't mean to offend you
I just thought this is an open Forum and sharing your contact in this manner is not a Good idea.
I have taken back my words
I wish you all the best.
Allah ya sitirta, ya amsa rokon
Subahanallah
kiriqe Sallatin Annabi Dare Da Rana Zaki Samu Miji Da Gaggawa Kuma ki Gwada
Tom Nagode sosai insha Allah xan yi da hk
Kiyi Sallah Nafila tukun sai kiyi ta sallatin Ba Dare ba Rana da kyakyawan Iqilasi Allah zai fitar miki da miji
Allah sarki, don't give up, There are very good men out there, but i will tell you a lil secret, u see all those rich boys, all those fine boys, those ajebourrrrrrs, wallahi tallahi majority dinsu yan iskane, basa soyayya tsakani da Allah, they jst use and dump, it is the bitter truth faa, Kawai dai let's always pray for the best, I will include you in my prayers sister
Dan uwa ina laifin kace wasu mana, Amma Ka ce all, kai banu israila ma minhumul muminuna.
pls how can i get ha number pls am interested
can i get your number
I knw what im saying comrade, but u don't have to believe me, u can call me any name u want, it is ur problem, i just said what i knw, and thanks for correcting me, it is most not all abinda yasa bance most ba saboda 99.9% halayensu kenan!!
wai what have our guys turned into
Sorry, I did not call you with any name. I just meant even among the banu Israel their are muminun. By the way it's very kind of you accepting the correction I also understand your point of view. Ana tare ai, abun ne ya dan Sosa min rai, kar daga yan mata sun ga mutum yana dan moran yan canjunan sa su fara masa kallon dan air.
Allah zai kawo nagari inshaallah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment