where are the imams in this forum??
I know ramadan is over but sitta shawwal is still knocking..
So i have been having shakku on this thing i heard..that music is haram especially when you are fasting..does this mean when your fasting and you listen to music the fast is invalid??..sannan kuma ance in kana azumi and ka ga abinda ya tayar ma da sha'awa koda maziyi ka fitar azumi ya baci??wasu sunce azuminka na nan indai ba maniyi ka fitar ba,wasu kuma sunce se ka rama azumin musamman ma in na ramadan ne..malamai ina jira pls
jin Waka yyin azumi baya karya saidai ace ba'aso anfison mutum ta dukufa dayin ibada,jin Waka baya karya azumi.
kana/kina azumi me yakaika fitar da maziyi, garin irin sakacin nn zakaji/kiji an fitar da maniyi wanda sai mutumim yarama 61 batareda hutu ba,azuminka bai karye b gsky.saidai a kiyaye kawai
amman indai maniyi neh to gsky saika Rama 61
thank you
Tabbas jin kaɗe kaɗe baya karya azumi, amma yana tauye ladan azumi.
Allah datar damu
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment