Search results

Search Results


RASHIN LAPIYATA Health

ya al'ummar annabi manxon ALLAH S.A.W, Dan girman ubangiji duk Wanda ya karanta post dina yayimun adduah,Ina fama d rashin lpia, Ina adduah ubangiji y yayemun Dan alfarmar manxon rahma S.A.W, ubangiji duk Wanda yay mun adduah, ALLAH k sa y gama d dunia lpia Ameen y hayyu y qayyum.

Jan 31, 06:30 PM
Rufewa dan uwanka sirrinshi Advice

tabbas rikewa Dan uwa sirri Yana d Lada me kyau, amma muna wata rayuwa da mutane ke boye alkhairin mutum su Kuma bayyana sharrinsa, ya kamata mu rinka rufawa yan uwanmu asiriii, sbd idan kana aybata mutum akan wani Abu da yke, wlh kaema wata Rana bakafi karpin ubangiji y jarraabeka ba, sedae mueta yiwa yan uwanmu adduah,Ina fatan ubangiji y shiryi duk wani Mai mugun Hali, y ganar dasu hanya madaedaechiya ameen y hayyu ya qayyum.

Jan 31, 06:25 PM
Why aren't you on the matchmaking section??? General

A while ago I made a post on this forum asking members if they are ready to get married. Interestingly alot of people proclaimed that they are ready, especially the ladies. Many of these ladies said they are waiting for their "Mr right", but then most of them are not on the matchmaking section. Well, I have some news for you, there a lot of "Mr right" on the app just like myself. So please join we are tired of waiting too.

Jan 31, 05:15 PM
I have been committing shirk, i want to repent General

Assalamu alaikum warahmatullah yan uwana musulmai, akace shirka shi ake nufi da zuwa gurin boka ko Malam ko. na dade Ina zuwa sabida matsalolin yau da kullum amma abin na matukar damuna kuma akace Allah baya yafewa😢na dena ya zaayi na kare kaina daga zuwa? Kuma Allah zai yafemun😭? inason cikakken bayani nayi nadama.ina kara barar adu'a daga gareku nagode.

Jan 31, 04:26 PM
period pain Health

Assalamu alaikum my stomach hurts every month sosai painful when I'm on my period please what causes it and any solution to it

Jan 31, 10:32 AM
Your Birthday. Entertainment

Meet your Twin by dropping your Date of birth, mine is 30th july. & yours...

Jan 31, 07:36 AM
I have lost interest and want to break up with her, Advice me Relationship

Yau kusan shekara 2-3 in a dating yarinyar nan, amma walh ni yanxu bana sonta sosai kuma ban zaton zan aure ta. Don kyau ba lefi tanada kyau, macece iya mace, amma tanada wasu halaye da nake ganin basuyi min ba. Daya daga ciki shine tanada karya kuma ta fiya surutu. Karya bawai ta nuna su masu kudi ne ba, aa da yawa ta fadan abu kuma na bincika na gane karya take. Labaranta da yawa karyane ko akwai kari aciki, ban fiya yadda da labari in ta bani ba. Wataran ma ta manta ta bani wani lbr zata zo ta bani wai labarin daban da yake sabanin waccan data bani. Nayi noticing haka a tarayyar da nayi da ita. Tsakani da alla bazan iya auren mace haka ba. So nake ku bani shawarar yanda zan rabu da ita cikin mutunci ba tare da ranta ya baci ba ko kuma ace na yaudare ta. Cikin lumana nake so na rabu da ita na samu wadda halinta yamin na aura.

Jan 31, 07:10 AM
choosing between 2 suitors for Marriage, advice please Marriage

Assalamualaikum, am sending this on behalf of my sister. She has two serious suitors one of them Mai aure saki ne and the other one doesn't have problem so our parents don't support her getting married to Mai aure saki because itama it might be her fate kaman sauran buh she blvs he might change Kun son abun ko da so Kuma ita Bata son dayan buh parents dinmu sunfi son dayan don ya manyanta Kuma wai tuzuru basa saki suna rike matan su shi fa wanchan bawai Yana da Wani problem bane fa kawai Yana da tumbi ne da wai Kuma hakorin shi yayi brown shiasa Bata son shi 😂shi Kuma Mai aure saki Dan gaye ne Kuma irin masu kudin Nan ne but da attitude, but as they say parents won't chose the wrong person for you toh yanxu she has agreed to go for our parents choice har ya kawo sadaki toh shi wanchan din Bata San yanda zata gaya masa an kawo sadaki ta ba tana neman shawara. Thank you

Jan 31, 05:56 AM
Cubby girls need love also !! Relationship

I just feel like I have never been with a guy that loved me for me .it's bad really because I was talking to 2 guys that I was talking too at different times and they all left me for more smaller girl and made me feel less of myself ! I feel like I'll never find love in arewa because you guys don't like us cubby girl but maybe I am wrong,but I am lost what should I do ?🥲

Jan 31, 01:30 AM
Farewell Arewaup General

So I'd be taking sometime off this forum. Is everything well? No. I pray and hope it'll get better tho. But in the meantime I'm gonna be off for sometime. Thank you all for a time worthwhile. And keep loving. Never give up on love. Be that awesome person you want others to be with you. Always know that you're beautiful. Irrespective of your size, color, looks. Don't allow anyone play with your self esteem I hope I'd return soon. Farewell.

Jan 30, 10:25 PM
whats a good age gap between couples? Relationship

please my question is what is the correct age range between boyfriend and girlfriend to get married he's older than me with 5 years. I guess it's ok but I still want your opinions

Jan 30, 09:42 PM
How can i unlove him? Advice

pls how to unlove some1 I meet this elderly man in his late 50s on Twitter and by Allah I fell for him and yanxu ina sonna cire sonshi a raina ba shi yace bai sona bh kawai I want to release myself from this pain and I couldn't told him I love him don kawai he is just nice and kind to me kunsa zucia batada kashi and I think is just one sided love pls any adua to unlove someone.

Jan 30, 04:37 PM
USING AREWA UP TOEXPLOIT General

Hello Arewa. This is a serious call to your attention to always fully investigate any reportage of breach of terms by any appellant. There is a case of acclaimed breach by a Matchmaker against a friend who has withdrawn in the relationship because at a certain time oof relationship He realised they can not be based on certain principle but the other person reported him and its posted as Busted. This has serious implications on the person and it can dent him whereas the person is genuine. you need to investigate. Do not allow the platform for blackmail and exploitation otherwise it will make serious damage to your good intentions. its good islamic tradition and ways to always hear from two side.

Jan 30, 02:39 PM
i need advice please Advice

please I need advice and help please am not happy with everything that happened we don't have any happiness in your life Allahmdulilah tunda allah ya baramu da ran mu dan allah ku bani shawara mijin mahaifiyan mu yana musguna wa mahaifiyan mu bayada muka iya haka nan muke zuba mai ido mu hudu ne wajan maman mu da yayata dani da kanina toh dayan kanin nawa yana wajan mahaifin mu a wani gari mahaifin mu baidamu da mu ba bai san cin mu bah bai san shan mu bah haka na muka taso komai mahaifiyan mu kena muna zaune da ita da mijin da ta aura bayan ta rabu da baban mu tana da yaro daya da ta haifa dawana mijin na ta Wlh bamu da kowa se ita mahaifin mu ya watsar da mu yanda kukasan mahaifin mu baya raye gashi wana mijin maman namu ya mana gori yazage mu yaci mana mutunci haka na muke zaune dashi agaban mu seya zagi maman mu Yanxu babban damuwa na ana shine mutu mina yama mahaifiyan mu saki uku still a Lokacin seyaci shi Wlh ba a haiyacin shi yayi bah akaita magana yaci shi bai saketa bah bayan a text yarubuta daga baya dayaci baiyi bah akaci toh shikena tunda yaci shi bai saketa bah aure nana Yanxu shekaran jiy sunyi rigima mutumin na ya shake maman mu ya daga waya yakira wani makoci mun yazo se maman mu taci ita tana so ya rubuta mata takara dan ta tagaji da zama dashi irin dai anana ta rigima haka seyaci ke nasake ki se makoci na mu yake ciwa aaa ka janye seyaci wa shi yasa keta dan allah ina so inji sakina ya saku koh akwai aure? gashi tijarare da abu yafaru da mahaifiyan mu baya taba tare mata wulakanci iri iri idan abu ya hada maman mu da makotan ta idan tuka samu matsala aka kira shi seyayita zagin maman mu awajan su. Wlh me and my sister are the only daughter that can help our mom but how what can we do please I need advice am really tired of everything that is happening here we have no where to go my mom doesn't have a job that can help her. ya hana ta aiki ya hanata makaran ta harta yan uwanta ya raba ta dasu gashi a gidan haya muke duku sauran matan shi ya gina mu gida amah banda maman mu ga yaron dasuka haifa tare yana makaranta gashi yayata zatayi aure nana da 3month mahaifiyan mu ba abunda ta aje koh tsinke balanatana ciwokali please I need advice 👏🏻👏🏻👏🏻

Jan 29, 06:21 PM
The Type of wedding you prefer/wish? Entertainment

Do you want an extraordinary wedding, Princess/prince, a week events, or you prefer a simple wedding yet full of package; with umrah, travels etc...

Jan 29, 09:12 AM
please whats a remedy for toothache Health

plss help me ina ta fama da ciwon hakori (toothache)almost a month kenan and naje asibiti har na gaji kuma na gidan shima still,shine nace don Allah ko akwai wani magani da zan iya amfani dashi domin wllh abin is nt funny,plss help a sister 😢😢😢

Jan 28, 07:47 PM
Na nemi mace na ta baya bisa rashin sani ku bani shawara General

In mukazo kwanciyar tahi son ayi bisa duhun ni kuma cikin rashin sani na shigeta ta hanyar da ba ita ba wato ta baya kenan tin sannan take ta hishi dani taki kara yarda mu sadu kuma ina mata komai na ciyarwa da shayawa tana gidana zaune nayi kokari na nuna mata bada sanina ba amma ta kasa ganewa ko allah yana uziru bisa ga rashin sani na hwada mata ku bani shawara mene in ka yi

Jan 28, 10:52 AM
Is it okay for a lady to marry someone she doesn't love but loves her so much? Advice

As a lady is it okay to marry someone you don't love but that loves you so so much? will she be okay after marriage?

Jan 28, 10:43 AM
Ance wannan hadin yana Maganin Diabetes Health

A samu GORUBA DA ZOGALE a dafa su kamar shayi sai a rika sha safe da dare, sannan ko yaushe aka sha sai a ci CUCUMBER guda daya. Har tsawon makonni biyu

Jan 27, 09:11 PM
Tambaya ga mata General

Yau Zan Ƙure Basiran Mata A Abinci🤦🏽‍♀️ Idan Gishiri Yayi Yawa A Abinci Me Ake Masa Ya dawo Daidai ❓❓

Jan 27, 07:28 PM

Recent Discussions

Friendship
Ready to settle down
How does the matchmaking app work?
Who's up?
Me
SEEKING GENUINE FRIENDSHIP
Billing 101: ladies, How do you ask guys for money?
She is pressuring me because of her Jr Sis
LOOKING FOR A FRIEND OF MINE
VACANCY SEARCH