Jan 28, 07:47 PM

please whats a remedy for toothache

plss help me ina ta fama da ciwon hakori (toothache)almost a month kenan and naje asibiti har na gaji kuma na gidan shima still,shine nace don Allah ko akwai wani magani da zan iya amfani dashi domin wllh abin is nt funny,plss help a sister 😢😢😢

Replies

(21)
Jan 28, 08:51 PM
Try using Jigsimur Herbal kina iya dacewa
Jan 28, 10:10 PM
Time for you to visit a dentist😁 a asibitin likitan hakori ne ya duba ki ko kuma Normal likita?
Jan 28, 10:13 PM
Eyyah sorry. kace the same problem muke fama dashi. Yau kwana uku kenan duk sanyin nan da ake gumi nakeyi saboda ciwon hakori wallahi. The following day kawai naje aka ciremun su, yanzu gashi baccina nakeyi harda munshari
Jan 29, 07:28 AM
Anonymous #1 Jan 28, 08:51 PM

Try using Jigsimur Herbal kina iya dacewa

0
tnk u amma zan iya samu a Islamic shops
Jan 29, 07:28 AM
Hauwa'u B Jan 28, 10:10 PM

Time for you to visit a dentist😁 a asibitin likitan hakori ne ya duba ki ko kuma Normal likita?

0
wllh dentist nk gani
Jan 29, 07:29 AM
Umar Pharouq Jan 28, 10:13 PM
Eyyah sorry. kace the same problem muke fama dashi. Yau kwana uku kenan duk sanyin nan da ake gumi nakeyi saboda ciwon hakori wallahi. The following day kawai naje aka ciremun su, yanzu gashi baccina [...] Eyyah sorry. kace the same problem muke fama dashi. Yau kwana uku kenan duk sanyin nan da ake gumi nakeyi saboda ciwon hakori wallahi. The following day kawai naje aka ciremun su, yanzu gashi baccina nakeyi harda munshari
0
nawa ba guda daya ke ciwon ba shiyasa kuma ina gani kaman veins din basu mutu ba kada a takura musu wajen cirewa
Jan 29, 08:16 AM
Anonymous Jan 29, 07:28 AM

tnk u amma zan iya samu a Islamic shops

0
I doubt it gaskiya
Jan 29, 08:29 AM
Anonymous #1 Jan 29, 08:16 AM

I doubt it gaskiya

0
ok plss a ina zan iya samu
Jan 29, 02:05 PM
Anonymous Jan 29, 08:29 AM

ok plss a ina zan iya samu

0
Wani gari kike?
Jan 29, 04:13 PM
Anonymous Jan 29, 07:29 AM

nawa ba guda daya ke ciwon ba shiyasa kuma ina gani kaman veins din basu mutu ba kada a takura musu wajen cirewa

0
Ok, in hakane ya kamata kaje kaga Dentist
Jan 29, 08:41 PM
Anonymous #1 Jan 29, 02:05 PM

Wani gari kike?

0
zaria
Jan 29, 09:13 PM
Sorry da kika je asibitin me aka ce miki/me aka miki?
Jan 29, 09:32 PM
Anonymous #3 Jan 29, 09:13 PM

Sorry da kika je asibitin me aka ce miki/me aka miki?

0
they did ntin I jst complain abt how am feeling shine suka bani drugs kawai
Jan 30, 06:11 AM
Anonymous Jan 29, 09:32 PM

they did ntin I jst complain abt how am feeling shine suka bani drugs kawai

0
Toh I suggest ki koma gaskiya,saboda in aka baki magani ana kyautata zaton zai kashe matsalar ne,to amma in baiyi ba shine za'a miki either of the two,ko dai a miki filling idan rami ne yayi a cike shi,( wanda hakan zaisa ya daina ciwon) ko kuma a cire shi idan yakai stage dinda sai an cire din to shawara ta shine ki koma sai ki fada msu kinsha maganin amma still bai daina miki ciwo ba,by then zasu san me zasu mki wanda zaiyi working in Sha Allah Allah ya sawaqa.
Jan 30, 07:03 AM
Anonymous #3 Jan 30, 06:11 AM
Toh I suggest ki koma gaskiya,saboda in aka baki magani ana kyautata zaton zai kashe matsalar ne,to amma in baiyi ba shine za'a miki either of the two,ko dai a miki filling idan rami ne yayi a cike sh[...] Toh I suggest ki koma gaskiya,saboda in aka baki magani ana kyautata zaton zai kashe matsalar ne,to amma in baiyi ba shine za'a miki either of the two,ko dai a miki filling idan rami ne yayi a cike shi,( wanda hakan zaisa ya daina ciwon) ko kuma a cire shi idan yakai stage dinda sai an cire din to shawara ta shine ki koma sai ki fada msu kinsha maganin amma still bai daina miki ciwo ba,by then zasu san me zasu mki wanda zaiyi working in Sha Allah Allah ya sawaqa.
1
ameen tnk u alot
Jan 31, 11:15 AM
Be chewing 2-3 cloves morning and evening its a home remedy
Jan 31, 03:44 PM
Anonymous Jan 29, 08:41 PM

zaria

0
Okay. I can give you a contact so you can order for it But I can send you a little if you want just to try and see if it will work for you. I'm in Kaduna.
Jan 31, 03:53 PM
Anonymous #1 Jan 31, 03:44 PM

Okay. I can give you a contact so you can order for it But I can send you a little if you want just to try and see if it will work for you. I'm in Kaduna.

0
owk tnk u I will gladly accept it
Jan 31, 04:37 PM
Anonymous Jan 31, 03:53 PM

owk tnk u I will gladly accept it

0
So is there anyone you know that will be going to Zaria from Kaduna?
Jan 31, 04:59 PM
Anonymous #1 Jan 31, 04:37 PM

So is there anyone you know that will be going to Zaria from Kaduna?

0
let me check I will get bck to u
Feb 24, 02:32 PM
dear poster, i had 5 extractions, 2 root anals and 1 wisdom tooth surgery.. please ill advice you see a good dentist to check.. hakori bayida magani sai an gyara… if you are in Abuja kindky go to TOPAZ DENTAL CLINIC in Prince & Princess estate… 0901 787 9721-Feel free to contact them and thank me later…
×