In mukazo kwanciyar tahi son ayi bisa duhun ni kuma cikin rashin sani na shigeta ta hanyar da ba ita ba wato ta baya kenan tin sannan take ta hishi dani taki kara yarda mu sadu kuma ina mata komai na ciyarwa da shayawa tana gidana zaune nayi kokari na nuna mata bada sanina ba amma ta kasa ganewa ko allah yana uziru bisa ga rashin sani na hwada mata ku bani shawara mene in ka yi
to Ka zaunar da ita kayi Mata bayani tsakanin Ka da Allah cewa kuskure ne bada niya kayi ba sannan kuma kuskure bazai Kara maimaita kansa ba . sannan tun da farko be ma kamata ta Bari Ka Shi ta INA ba nan ne Allah ya halasta ta maka ba ya dace ace ta dakatar da Kai domin Shi aure ibada ne kuma duk Wanda aka GA zai kauce hanya ko mace ko namiji ya dace ace an fadakar da dayan . Allah ya Baku ikon daidetawa.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment