Jan 27, 09:11 PM

Ance wannan hadin yana Maganin Diabetes

A samu GORUBA DA ZOGALE a dafa su kamar shayi sai a rika sha safe da dare, sannan ko yaushe aka sha sai a ci CUCUMBER guda daya. Har tsawon makonni biyu

Replies

(1)
Jan 28, 09:03 PM
Baya magani, instead yana regulating sugar level na mutum ne, my grandma has used it before and it worked
×