i need advice please
Anonymous Jan 29, 06:21 PM

i need advice please 0

please I need advice and help please am not happy with everything that happened we don't have any happiness in your life Allahmdulilah tunda allah ya baramu da ran mu dan allah ku bani shawara mijin mahaifiyan mu yana musguna wa mahaifiyan mu bayada muka iya haka nan muke zuba mai ido mu hudu ne wajan maman mu da yayata dani da kanina toh dayan kanin nawa yana wajan mahaifin mu a wani gari mahaifin mu baidamu da mu ba bai san cin mu bah bai san shan mu bah haka na muka taso komai mahaifiyan mu kena muna zaune da ita da mijin da ta aura bayan ta rabu da baban mu tana da yaro daya da ta haifa dawana mijin na ta Wlh bamu da kowa se ita mahaifin mu ya watsar da mu yanda kukasan mahaifin mu baya raye gashi wana mijin maman namu ya mana gori yazage mu yaci mana mutunci haka na muke zaune dashi agaban mu seya zagi maman mu Yanxu babban damuwa na ana shine mutu mina yama mahaifiyan mu saki uku still a Lokacin seyaci shi Wlh ba a haiyacin shi yayi bah akaita magana yaci shi bai saketa bah bayan a text yarubuta daga baya dayaci baiyi bah akaci toh shikena tunda yaci shi bai saketa bah aure nana Yanxu shekaran jiy sunyi rigima mutumin na ya shake maman mu ya daga waya yakira wani makoci mun yazo se maman mu taci ita tana so ya rubuta mata takara dan ta tagaji da zama dashi irin dai anana ta rigima haka seyaci ke nasake ki se makoci na mu yake ciwa aaa ka janye seyaci wa shi yasa keta dan allah ina so inji sakina ya saku koh akwai aure? gashi tijarare da abu yafaru da mahaifiyan mu baya taba tare mata wulakanci iri iri idan abu ya hada maman mu da makotan ta idan tuka samu matsala aka kira shi seyayita zagin maman mu awajan su. Wlh me and my sister are the only daughter that can help our mom but how what can we do please I need advice am really tired of everything that is happening here we have no where to go my mom doesn't have a job that can help her. ya hana ta aiki ya hanata makaran ta harta yan uwanta ya raba ta dasu gashi a gidan haya muke duku sauran matan shi ya gina mu gida amah banda maman mu ga yaron dasuka haifa tare yana makaranta gashi yayata zatayi aure nana da 3month mahaifiyan mu ba abunda ta aje koh tsinke balanatana ciwokali please I need advice πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»
post

Replies

(4)
Salmah Labbo Jan 29, 11:33 PM
subhanallah! but why are men wicked!? gsky i think you should advice your mum to consult imams to clarify the situation, secondly this should be a lesson to you and your sister try and find a hand work and resist all attempts from your husbands to stop you from working or doing business because the genesis of this is your mum is a dependent, may Allah make it easy for us all Aameen!
reply 0
Dr A A Jan 30, 05:51 AM
wannan jaridar bara mu bata lokaci mu zauna mu karanta🌚
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General