Search Results
My Relationship is getting better by the day, she's giving me multiple thoughts and she hates me talking about break up, I don't know what to do.
Jan 23, 04:11 PM
Assalamu alaikum... am here to seek for advice and prayers, am in dilemma, I have a boyfriend that we have been in a relationship for like 8yrs , but the relationship is on and off for the 8yrs not steady, around 2020 muka cigaba da relationship, I noticed he want to have sex with me which I deny, har mukayi fada but he still come back that he cannot leave without me, so around December 2022 he plan to take a step forwarder and I agreed, normal procedure are taken gaisuwar iyaye and finally date was fixed this January, the date fixed is 7month, we're happy and we started planning most of the part of lefe is done in less than 4weeks, so yesterday we are together I cooked his favorite he come to pick it up, so we're into conversation and he request for sex I ignore him and left, so earlier this morning I wake up to see his missed calls and messages, shi ya gaji bazai iya jurewa ba he need sex if not he will find it somewhere else idan nan yarda ba, to me I make a promise I'll never commit zina and pray it should not be in my destiny, ko za a sa wuka a wuya na bazan aikata ba, his words are unpleasant sometimes I feel like to tell him yaje yayi mana but I don't want to push him to do unlawful, and the way he keep pressuring me am depressed, I have this taught in mind I should involved my parent to know what is actually happening between us ko zai daina treating dina because na gaji, bana son mutuncin sa da kimarsa ta zube a idonsh, Ina sallar dare da addua kullum but astagfrullah...like my prayers aren't answered, please advice me😭🤲🏻
Jan 23, 02:24 PM
slm wallahi na kasance tun Ina Yar shekara 16. wani saurayina ya lalatani dayake ya girmeni sosai da niyan idan na gama sec sch. zai aureni karshe dai har ciki yazo yazo ya shiga bansaniba sai da na fara laulayi, inata amai har nazo har aka fahimta a gida aka kaini hospital aka tabbatar, karshe dai anzo zubar da wannan cikin shikuma ya gudu. iyayena basuda karfi basu damu da halin da nake ciki ba aka turani university idan an bani abunda ya samu shikenan wanda bazai wuce sati ba ya kare. duk Wanda yazo da niyyan taimakamin sai ya bukaci yayi sex dani babu yadda wani na bada wani kuma na hana haka nan nayita rayuwana. a jamia yanzu haka Ina final year. inaso na dena sex amma wallahi na kasa sai dai idan bukata bata tashi Mun ba. ku bani shawaran yadda zanyi Dan Allah Banda zagi saboda bakusan halinda nake ciki ba😢
Jan 23, 11:25 AM
Friends sunsani agaba wai don banida girlfriend sometimes they make fun of me wai nacika tsoron mata ga gida kuma Suma ba dama adan fara magana shikenan zasu sani agaba Deep down nikaina nasan yaka mata ace inada shi Amma nobody understand my fear of approaching a girl kuma gashi am always busy don nasan bazata samu lokacina ba
Jan 23, 10:59 AM
pls I have a question to ask, let's say my husband or boyfriend said he wants me to link him up with any lesbian ik that he wants to learn more about sex life kaman sucking din vj and stuff de haka and Kuma wai sai lesbian ne kawai Zata iya bashi knowledge akan haka sosai am confused about this wlhi share more knowledge for me don Allah
Jan 22, 11:03 PM
dear sickle cell warriors how are we coping with the weather I've been down for some weeks, tired of all the medication's I wish I could just be fine again 😭😭ya Allah see us through am in pain
Jan 22, 09:42 PM
Christian girl are very attractive and gorgeous I will love to marry one of them but when so ever I told my mom about it she's against it wai duk matan da Muslim sukeda shi narasa Wanda zance zan aure sai Christian girl.
Jan 22, 07:06 PM
Assalamu Alaikum,I need to someone to help me memorize the Qur'an,help me with tajweed and help me beautify my recitation. If you're that someone or know that someone please help a sister. Thank you p
Jan 22, 06:29 PM
So ina da ƙiba, ina da burst sosai, akwai lokacin da na so ramewa sosai, duk wani magani idan naji yana rage ƙiba ina amfani dashi don na rame amma ba wanda ya yi min aiki. Amma tunda na ga wani siriri me siranta na tashin hankali na fara son ƙiba ta, sai na zama indifferent about ƙibar tawa, na daina damuwa. Toh yanzu kuma kibar tawa ta karu kan da, na samu maganin da nake da assurance zai yi min aiki na rame, amma tunda na ga yanda nonuwan wata aunty dina (Kuma karamar yarinyace) suka yi nake tsoron ramewa yanzu, abin ya bani tsoro, abin ya yi yawa, I'm scared of saggy breasts now but I want to lose weight, Ko kadan ne na rage, akwai wani solution ne? 😭😞
Jan 22, 04:07 PM
Do not validate that opinion by squeezing yourself into dresses that do not represent your body type. If you can stop forcing yourself into small dresses, You would appreciate the beauty in being thick. If you can stop trying to fit into dresses that don’t compliment your body type, You would begin to appreciate your body type. Sagged breasts cannot stop your cleavages from bouncing or looking attractive, pack them well. Stretchmarks are just maps to your story, so tell your story and stop feeling small about it. Crop tops are for flat tommies, don’t let peer pressure force you into joining a trend you are not physically suited for. There are dresses for all shapes and sizes, find yours and don’t let anyone stop you from looking gorgeous.
Jan 22, 05:47 AM
Labari da Dumi-Duminsa!! Matar nan da take bada maganin mallakar miji.jiya mijinta yasake ta saki 3 😂😂😂😂
Jan 21, 07:57 PM
😊Nifa Ranar Bikina Kafin Abaka Abinci🍱🍽️ Sai Anbaka Speaker🎤 Kafadi A Ina Kasanni🤣🤣🤣
Jan 21, 12:26 PM
What secret have you kept to yourself that you've never told anyone before ?
Jan 21, 12:14 PM
Men, what's the most romantic thing you've done for your woman. Read mine in the comment.
Jan 20, 06:51 PM
Please kuban shawara. Mace na aura mara kamun kai. Bata jin kunyar yin tusa a gabana. In nayi mata magana tace wai ya tanajin tusa zata ki tayi bazata cutar da kanta ba. Abin yana bani haushi walh banson wannan rashin kamun kan wallahi zan iya rabuwa da ita akan wannan abin. Mene abun yi?
Jan 19, 05:12 PM
Why is it that if you are dating a lawyer she will never apologize for been wrong, I had this experience with two and my friend is also complaining
Jan 19, 09:32 AM
please is there a place like sizzling grills (in kano) here in kaduna? if there is where is it located please?
Jan 18, 12:27 PM
KACICI KACICI wata bishiya ce🌴🌲guda daya,tana da rishe gomasha biyu(12),a kowani rishe daya akwai yaya talatin(30),a kowani da daya rabinsa fari,rabinsa baki. WANI ABUNE WANNAN.
Jan 18, 10:05 AM
Wasu mata biyu sun je wajen Alƙali Abu Layla don ya yi musu Shari'ah, ya ce wacece zata fara bayani. Babbar ta ce, ƙarama ce zata fara magana. Ƙarama: Allah ya ƙarawa Malam Imani! Wannan da kake gani Goggo na ce, na kasance ina kiranta da 'Mahaifiyata' kasancewar tun da Iyayena suka rasu ita take kula da ni har na girma. Ɗan Baffana yazo neman aurena wajenta kuma ta yadda na aure shi. Kasancewar mijin d na aura mai kuɗi ne kuma mai tarbiyya, bayan ɗan gajeran lokaci sai ƴar Goggona ta ce, ita babu wanda take so sai Mijina kuma shi zata aura. Goggona t rinƙa yiwa ƴarta kwalliya kala-kala tana kawota gidana, har suka fitini mijina ya afka cikin sonta. Da aka zo aure; sai Goggona ta ce, zata ba shi auren ƴarta amma bisa sharaɗi guda ɗaya tak. Ya ce: menene? Goggo ta ce, kasaki matarka. A take a wurin mijina ya kalle ni ya ce, ya sake ni. Ƴarta ta tare a gidan...! Na koma muka cigaba d zama da Goggona kamar da ɗai wani abu bai faru ba. Bayan kwanaki kaɗan mijin goggona ya dawo daga tafiya...! Nima na rinƙa fesa wanka da kwalliya, har ya afka cikin kogon soyayyata. A wannan lokacin n ce zan aure shi amma da sharaɗin sai ya saki goggona. Ko tantama bai yi ba, ranar da aka ɗaura shi a ranar ya saki goggona, Allah ya ƙara maka lafiya kaga an yi 1 - 1 ke nan! Alƙali ya ce: masha Allah, lalle abin mamaki baya ƙarewa. Ta ce, gyara zama Akarmakallah, ai baka ji komai ba....! Bayan shekara guda da aurena Allah ya yiwa miijin rasuwa, shi ne Goggona tazo tana neman GADO. Na ce mata sam bata da Gado. Muka fara hayaniya da ita, ta kirawo ƴarta da sirikinta (tsohon mijina) don su shigar mata. Tsohon mijina ko da ya ganni, sai tuna irin alkairina da kuma yadda yaji daɗin zama dani...... Maimakon tsohon mijina ya mayar da hankali wajen zancen gadon goggona, sai ya ce, so yake n koma gidansa (Kasancewar na kammala Idda) Na ce, na yadda zan koma yanzu-yanzu amma bisa sharaɗi... Ya ce, menene sharaɗinki? Ta ce, sai dai ka saki matarka sannan na koma. Take ya saketa b tare da ko kokonto ba. Alƙali ya ɗora hannu a ka. Ya kalli Goggonta ya ce, menene abin da kuka kawo ƙara akai...? Goggo: Haƙƙinmu za a bi mana Allah ya gafarta. Alƙali: Menene haƙƙin naku? Goggo: Akwai rashin adalci ta ɗauki Gado ita kaɗai kuma ta haɗa da mijin ƴata. Ni da Ƴata mun zama zawarawa ke nan...! Alƙali: Wallahi baiwar Allah babu kuskure ko kaɗan cikin abin da ya faru kaɗai dai kin girbi abin da kika shuka ne ke da ƴarki. Alƙali ya yi ta dariya abin sa.
Jan 18, 09:58 AM