I have lost interest and want to break up with her, Advice me
Anonymous Jan 31, 07:10 AM

I have lost interest and want to break up with her, Advice me 0

Yau kusan shekara 2-3 in a dating yarinyar nan, amma walh ni yanxu bana sonta sosai kuma ban zaton zan aure ta. Don kyau ba lefi tanada kyau, macece iya mace, amma tanada wasu halaye da nake ganin basuyi min ba. Daya daga ciki shine tanada karya kuma ta fiya surutu. Karya bawai ta nuna su masu kudi ne ba, aa da yawa ta fadan abu kuma na bincika na gane karya take. Labaranta da yawa karyane ko akwai kari aciki, ban fiya yadda da labari in ta bani ba. Wataran ma ta manta ta bani wani lbr zata zo ta bani wai labarin daban da yake sabanin waccan data bani. Nayi noticing haka a tarayyar da nayi da ita. Tsakani da alla bazan iya auren mace haka ba. So nake ku bani shawarar yanda zan rabu da ita cikin mutunci ba tare da ranta ya baci ba ko kuma ace na yaudare ta. Cikin lumana nake so na rabu da ita na samu wadda halinta yamin na aura.
post

Replies

(11)
Isma'il Abdullahi Jan 31, 07:34 AM
to ai brother da kace tanada yawan surutu kagama komai most of the people that are talkative are lier's.
reply 0
Bhillyamin Jan 31, 07:35 AM
breakfast or lunch
reply 0
'Dja Jan 31, 10:38 AM
Allah sarki my gender,kasan ita karyah hali ne Wanda in mutum ya saba da ita basa iya daenata da dadin rae,so ka fito ka fada mata bakajin dadin wasu halayenta ko Kuma ka ringa fada mata irin halayen macenda kakeso so in tanada wayo zata gyara tinda she luvs u,Dan inaga communication is d best way of finding a solution,pls banda breakfast. Allah yasa mu dace
reply 1
Anonymous #1 Jan 31, 11:38 AM
we are now in a civilised world that everything is in the open. Sit her down and you guys should talk it out. Aure is a life time something and if she's willing to change give her a chance
reply 0
Yazeed Jan 31, 12:28 PM
brother ba wani rabuwa cikin sauki da Wanda kukai 2-3yrs kuna soyayya kawai ka nuna mata bakasan karya shine magana ba wani boye boye idan bazata dena ba Allah hada kuwa da rabun shi
reply 1
Anonymous #3 Jan 31, 04:23 PM

sometimes do the women really want to talk, not every lady wants to dialogue to find a solution. Although it's a good way to start, and I hope if she cherishes the relationship she would change.
reply 0
Anonymous Jan 31, 04:40 PM

Canza mutum akan halinshi se Allah. shine yasa kawai nake ganin gara na nemo wata. Gsky ni in mukai aure ma bazan wani samu nutsuwa da ita ba, komai zata gayan zan samu shakku. maganin kar ayi kar a soma
reply 0
'Dja Jan 31, 07:35 PM

toh a gaskiya rabuwar soyayyar da akayi 2-3yrs kam b dadi,Amma in shine mafi alkhaery Allah yasa,ka fito ka fada mata bakason halayenta na qaryah Dan hk Allah ya Baku alheri
reply 1
Dr A A Feb 1, 12:08 AM
turon phone digit enki zan hure mata kunne nasa ta rabu da kae🌚🌚
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage