Tambaya ga mata
Nameer Jan 27, 07:28 PM

Tambaya ga mata 2

Yau Zan Ƙure Basiran Mata A AbinciπŸ€¦πŸ½β€β™€οΈ Idan Gishiri Yayi Yawa A Abinci Me Ake Masa Ya dawo Daidai ❓❓
post

Replies

(18)
Anonymous #1 Jan 27, 07:46 PM
I think πŸ˜‚ a little bit of sugar
reply 0
Haidar Ali Jan 27, 07:53 PM
Don dai mata aka ce da na fada. Amma dai bari na jira naga idan sun kasa na basu kunya
reply 1
Zahra Haladu Jan 27, 07:53 PM
Hahhahaha haba malam Nameer mine ne abun kure basira kuma idan ka sani kawai ka fadamana mu qaru mana 🀣
reply 1
Fatima Abubakar 021 Jan 27, 07:58 PM
ruwa ake karawaπŸ˜…
reply 0
Ramatu Saidu Jan 27, 08:01 PM
dankalin batureπŸ€”
reply 1
Haidar Ali Jan 27, 08:07 PM

Yeah.πŸ‘ŒπŸ½πŸ‘ŒπŸ½ Wai dankalin bature πŸ˜„πŸ˜„. Dankalin turawa ake cewa
reply 0
Zahra Haladu Jan 27, 08:24 PM
To ni dai idan stew ne sugar nake sawa Idan kuma anything soup ne ina sa potatoes ne Spaghetti and macaroni suma potatoes nake sawa If it's jollof rice kuma vegetables nake sawa
reply 2
Mimie Jan 27, 08:56 PM
Ikon Allah baya kare wa tab
reply 0
Coolu Jan 27, 08:59 PM
tohh ai wannan abu mai sauqi ne flour zaki kwaba da ruwa kawai da qarfin ta kamar zaki jefi qato sai ki saka a tsakiyar abincin ki rufe kun tuna a biology ance osmosis is the movement of water molecules form the region of higher concentration to the region of lower concentration through a selective permeable membrane toh kwababen flour din mu shine selective permeable membrane din
reply 3
Zarah fateh Jan 27, 09:05 PM
sugar neh😹
reply 0
Anonymous #2 Jan 27, 09:46 PM
potatoe xaa sa a ciki
reply 0
Haidar Ali Jan 27, 09:55 PM

πŸ˜…πŸ˜…
reply 0
Anonymous #3 Jan 27, 10:04 PM
kace dai ka watsa gishiri kana niman mafita 🀣 Toh Dankali ake sakawa zaka fere (sweet potato) dankali cut into medium sizes, wash nd add to the pot of food, allow to cook on a medium heat for about 10 minutes Dankalin will absorb part of the salt shikenam πŸ‘Œ
reply 0
Dr A A Jan 27, 11:40 PM

u must be a good cooker 🌚
reply 0

Related Posts


Trending

help a sister Relationship
i am thinking of Suicide General
Relationship Marriage
i found out my fiance has another relationship just before marriage Relationship
marriage/relationship advice nake nima Relationship
Introduction Lifestyle
Why the whole attitude ladies and their wahala Relationship
Nigeria My countryπŸ˜πŸ˜€πŸ˜πŸ˜‚πŸ˜‚ Entertainment
From strangers to Friends! ever met someone from this App? General
ana samun matar talaka anan kuwa? Relationship
The fault in our stars Relationship
Night chatter General
Successful Match Relationship