tabbas rikewa Dan uwa sirri Yana d Lada me kyau, amma muna wata rayuwa da mutane ke boye alkhairin mutum su Kuma bayyana sharrinsa, ya kamata mu rinka rufawa yan uwanmu asiriii, sbd idan kana aybata mutum akan wani Abu da yke, wlh kaema wata Rana bakafi karpin ubangiji y jarraabeka ba, sedae mueta yiwa yan uwanmu adduah,Ina fatan ubangiji y shiryi duk wani Mai mugun Hali, y ganar dasu hanya madaedaechiya ameen y hayyu ya qayyum.
Ameen ameen
Allah gafarta malam/malama, idan mutum yayi ne ba don ya tozarta mai laifin bane fa? Ya bayyana ne don mai laifin ya dena koh kuma ya faɗa don ayi masa nasiha ya dena ne. Ya shi wannan yake?
amen Allah yashiryemu gabaki Daya
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment