Search Results
nakasan ce nime saban Allah ne but at first Duk wanda zekaranta yemin addu’an shiriya duk wanda zeyi sallah yatuna labarina dakuma sallan azumi dakuma Goman karshe dan Allah akullum ni me aika zunubine narasa yaza’ayi nadena duk inna aikata zanyi nadama nayi kuka nace bazan karayiba again bashi zesa nakara wannan abunba 😭 poster ni nasan inakome indai akan iskancine ina zina,ina lesbian with my friend and ina musturbating kaina duk lokacin danakesn having sex inbansamu ba i can’t musturbate in anhar ina kallan video narasa yazanyi nara yazanyi bansan yazanyi dakaina ba arayuwann bakincikin rayuwa danake famadashi akan abunnan ya’isheni bantaba sanin musturbating yana da illa dakuma porn video seyanxu ina rokan duk wani mekallan porn video tunkan yazaman mai addict wallahi yadena dan babbar masifa ce ni jarabawa Allah yadauramin bansan yazanyi dakaina ba bansan yazanyi arayuwanaba please banda zagi addu’an shiriya nake bukata bansan bakin waye zefi amsuwa ba dakuma miji nagari Allah kuma yashiryeni dan fiyayyen halitta
Feb 23, 11:28 AM
Muntaso tare shekarum daya 23 years tunda mukarabu saboda za a bata wani dan uwanta nayi kokarin na dena soyyaya saboda munsaba 4 year muna tare muna son junan mu bayan wasu watanni naji abun yana damuna munsaba kulin muna waya sosai da video call bana 3 hours ban kirata ba kota kirani tanayimin abubuwa sosai nima haka bana eeya kula wasu mata saboda ina sonta koda wata mace tacemin tana ina burgeta ina bayabay da ita saboda gudin bacin ran Amman yanzu nayi kokarin na sami kamarta abun yana bani wahala saboda inayiwa mace senaga kamar tana sona ne don wani abu nawa ni kuma ina gani kamar idan ba abun nan zata dena kulani ko ta juyamin baya inaso nayi sabuwar baby bandamu da se me kyau sosai ba ko fara nida inason tsafta da fadar gaskiya da amana
Feb 23, 12:20 AM
Aslm mesa mutane na cewa kar mace tabari na miji yasan tana son she please and kuma mesa daga mace tanuna tana sonsa sheknn zai bude kofan wulakanta tah toh wai su mazan bakwaso anuna muko so ne 🤔 inanyi mgn kuce mata basa treating nako da kyau kuce mata suna Jan Aji kaza kaza kaza sai ace maza sunfi son macen da tabasu wahala garin bashe wahala ki koreshe koko Kina so Kina Kai wa kasuwa koma dai duniyan nan kowa da Abun da yake so wani gyarashe duka wani koma lallaba toh nidai for me gaskia do me I do you kanunamin so Nima innumama so,so simple fa Amma some take love for granted love is real and sweet abeg maza please ko gyara mindset nako akan abunnan let a lady pamper uh Shene fa so in koma dai mata bance be obsessed akansa ba give him space if need don't be like a chewing gum and kikama kanki please Yar uwa ma'assalam
Feb 22, 05:23 PM
Yamu Musulmai, Yakamata Mu Jajirce Wajen Taimakon Junanmu, Musanmamma A Wannan Yanayi Da Ake Ciki Na Rashin Kudi Dakuma Matsalan Tsaro. Ubangiji Allah Yasa Mudace. Ameeeen Ya Hayyu Ya Qayyum
Feb 22, 02:43 PM
Good morning y'all. My girlfriend has caught me flirting with her friend red handed and has refuse to talk to me since that yesterday. She won't answer my calls or respond to my messages, I've even stopped calling and texting. What should I do guys? 😕 Me and the friend are not dating oo or even interested in each other we're just both friendly and flirty in nature but now she thinks we're just cheating on her 🙄
Feb 22, 09:50 AM
Aslm please I need your help and advice from you guys ina cikin damuwa sosai I'm 20years old iyaye na suna raye amma ninake ma kaina komai ba wata sana a nake ba sai da Samarina su bani kudi wasu su bani dan Allah wasu kuma sai sunyi abu dani suke bani allah ya sani abun yana damuna Wlh I don't know what to do 🥺😭 ina so in biya kudin makaranta na bansan ya zanyi ba I really need your prayers please 🙏🏻 😭 ba a son raina nake Iskanci ba sai dan na samu kudi na biya ma kaina bukata a rayuwa 🥺
Feb 21, 10:22 PM
Umar ya dauki nauyin karatuna bayan nagama 🥺 Abubakar ya bani aiki a NNPC achikinsu waya kamata na aura ??????
Feb 20, 07:39 PM
Pls what's sweeter between Love and Food😅. To me I choses Love❤️
Feb 19, 07:41 PM
I spoke to the admin There's a lot of us who wants to help you please if you see this drop your number or create instagram handle that we will chart you up. duk meson temakawa se ya miki magana
Feb 19, 03:15 PM
Assalamu alaikum... who is planning to watch horror movie this weekend?? please recommend one... me: Debbie's possession
Feb 19, 01:31 PM
I believe everyone joining the matchmaking is for him/her to get a partner so why do we have much people without a picture for identification. It shouldn't be a blind matchmaking. my thoughts
Feb 18, 05:55 PM
As a lady ,can you date your older brother's friend ? As a gentleman can you date your younger sister's friend ?
Feb 18, 03:36 PM
Assalamu alaikum wa rahmatullah! Ina kwananku! Nikam tambaya ce nake da ita ga maza da mata. MAZA Me ya sa har yanzu wasu mazan ba za su waye su dinga fara duba 'halayya da dabi'un mace' ba, kafin su duba kyawunta? Me ya sa kyau ya fiye muku kyawawan halaye, tarbiyya da kyawawan dabi'u muhimmanci? Me ya sa da yawanku bakwa son mace mai saka 'Hijabi', wacce bata caba kwalliya tana 'slaying', kun fi son 'yan kwalisa? Da yawan ku sun yi asarar 'Mar'atus Saliha', saboda kawai 'she is not beautiful', ko kuma she wears 'Hijab', don haka you feel 'she's not presentable'! MATA Me ya sa har yanzu wasun ku sun kasa wayewa, su dinga duba addini, kyawawan dabi'u da halayen namiji da fari, kafin duba nauyin aljihun shi? Da yawan mata sun yi asarar 'Miji nagari', saboda kawai ba shi da kudi! TAMBAYA! ME YA SA?
Feb 18, 06:03 AM
Assalamu alaikum, dan Allah wanda duk ya ga wannan, to ina rokon addu'ar; Allah Ya sa ina da rabon ziyarar Annabi Alaihissalatu wassalaam anan kusa da duk mai burin hakan ma. Amin Allah Ya amsa mana Jarmai
Feb 17, 05:58 PM
Assalm..pls where are those batling with anxiety?? how are you guys coping??..Its alomost a year now and i am still finding it difficult to do away with it..although its not as severe as it used to be but my question here is can i ever get rid of it at all??😢
Feb 17, 03:04 PM
so about this trending Abdul that ran away and couldn't pay the bills please if it were you what would you have done and is it fair for her the girl to invite up to 3 of her friends
Feb 16, 10:23 PM
22 Rules of Life ✅ 1. Your control of your sexual urges will be the reason you are either successful or a failure. 2. Porn and masturbation is the greatest killer of success. It stunt and destroy your brain. 3. Avoid drinking alcohol like a camel drinking water. Nothing worse than losing your senses and acting a fool. 4. Keep your standards high and don't settle for something because it's available. 5. If you find someone smarter than you, work with them, don't compete. 6. No one is coming to save your problems. Your life's 100% is your responsibility. 7. You shouldn't take advice from everyone. And you should not judge too quickly. 8. Find new ways to make money. Make money and ignore the jokers who mocks and make fun of you. 9. You don't need 100 self-help books, all you need is action and self discipline. Be disciplined! 10. Avoid drugs. Avoid weed. 11. Learn skills on YouTube not wasting your time consuming shitty content on Netflix. 12. No one cares about you. So stop being shy, go out and create your chances. 13. Comfort is the worst addiction and cheap ticket to depression. 14. Prioritize your family. Defend them even if they stink, even if they are idiots. Cover their nakedness. 15. Find new opportunities and learn from people ahead of you. 16. Trust no one. Not a single person no matter how tempted. Believe in yourself. 17. Don't wait for miracles make them happen. Yes you can't always do it alone but don't listen to the opinion of people. 18. Hardwork and determination can make you achieve anything. Humbling yourself only takes you higher. 19. Stop waiting to discover yourself. Create YOU instead. 20. The world won't slow down for you. 21. No one owes you anything. 22. Life is a single-player game. You’re born alone. You’re going to die alone. All of your interpretations are alone. You’re gone in three generations and nobody cares. Before you showed up, nobody cared. It’s all single-player.
Feb 16, 09:03 PM
my co wife(first wife) has got the shape and beauty while nothing for me(Alhamdulilah)😂 but I feel so insecure and I feel i should end the marriage why did man marry me if he got all at home yo! ya zanyi ne mutane na? I know if my marriage end today I will get a husband outside Insha Allah but I love my husband so much and I know he loves me to.
Feb 16, 05:57 PM
Ni tun tsawon lokaci nake ta buri da kwadayin zuwa Madina, nasan duk musulmi na da wannan burin, amma kowa da iyakar na shi, sai dai rashin iko yana shinge ni. Kullum ina burin gamuwa da sanadin tafiyata ko a mutane ko a wasunsu. Allah Ya mana alfarmar ziyarar da maimaici, Amin.
Feb 15, 07:51 PM