I do bad things & want to change, Advice please
Anonymous Feb 23, 11:28 AM

I do bad things & want to change, Advice please 1

nakasan ce nime saban Allah ne but at first Duk wanda zekaranta yemin addu’an shiriya duk wanda zeyi sallah yatuna labarina dakuma sallan azumi dakuma Goman karshe dan Allah akullum ni me aika zunubine narasa yaza’ayi nadena duk inna aikata zanyi nadama nayi kuka nace bazan karayiba again bashi zesa nakara wannan abunba 😭 poster ni nasan inakome indai akan iskancine ina zina,ina lesbian with my friend and ina musturbating kaina duk lokacin danakesn having sex inbansamu ba i can’t musturbate in anhar ina kallan video narasa yazanyi nara yazanyi bansan yazanyi dakaina ba arayuwann bakincikin rayuwa danake famadashi akan abunnan ya’isheni bantaba sanin musturbating yana da illa dakuma porn video seyanxu ina rokan duk wani mekallan porn video tunkan yazaman mai addict wallahi yadena dan babbar masifa ce ni jarabawa Allah yadauramin bansan yazanyi dakaina ba bansan yazanyi arayuwanaba please banda zagi addu’an shiriya nake bukata bansan bakin waye zefi amsuwa ba dakuma miji nagari Allah kuma yashiryeni dan fiyayyen halitta
post

Replies

(11)
Anonymous #1 Feb 23, 11:31 AM
Allah ya yaye Miki tunda kin gane gaskiya Allah yasa daga yanzu kin shiryu 😭
reply 0
Anonymous #2 Feb 23, 12:06 PM
To accept that you are sinning is a great achievement. Now is to try your best in worshiping Allah and know more about Islam( seeking Islamic knowledge). Try to distance yourself from bad people that will bring you back to sinning. May Allah make it easy for you. May Allah make you among the pious ones. Ameen.
reply 0
Munajumee Feb 23, 02:00 PM
kowa da kaddaran shi na rayuwa, Allah ya yaye maki Wannan jaraban
reply 0
Ahjummaah Feb 23, 05:20 PM
sis akwai wanda ya aikata zunubin da yafi naki kuma Allah ya yafe masa bale ke tuba akeso kiyi tuba ta gaskiya poster shifa Allah duk yawan zunubin mutum indai ya tuba to shi mai yafewa ne duk girman zunubin ki kuwa kema ki dage da addua kuma ki guji duk wani da zai kusantaki ta aikata wannan aikin Allah ya shiryemu baki daya
reply 0
Ferteemah Feb 23, 06:29 PM
And you come here exposing your sin SubhanaAllah💔... Don’t forget The Messenger of Allah (peace be upon him) said: “My entire nation is safe, except Al-Mujahirin (those who boast of their sins). Allah forgives all sins: for He is Oft-Forgiving, Most Merciful. Again, God says to the believers in a Hadith Qudsi: "O son of Adam, so long as you call upon Me, and ask of Me, I shall forgive you for what you have done, and I shall not mind....May Allah forgive you and us Ameen🙏
reply 2
Abubakar Dalhatu Sulaiman Feb 23, 07:09 PM
ALLAH madaukakin sarki ya yaye miki ya shiryaki. Amma ya kamata kibi wasu hanyoyi da zasu sa ki nisanci wadannan halaye. ALLAH yasa mudace
reply 0
Mai Nama Kano Feb 23, 10:30 PM
"Dukkan Dan Adam mai sabo ne; mafi alkhairin masu sabo sune masu tuba" Allah Ya hore mana tuba kafin mutuwa, Ya kuma dauke kai daaga zunubanmu, Amin
reply 0
Mai Nama Kano Feb 23, 10:31 PM

Ayi min afuwa sayyada, amma kamar ita wannan ba boasting take ba, nadama take nunawa, irin wadannan abubuwan da yawa idan mutum bai samu wurin kuka ba abin yawa yake
reply 1
Mai Nama Kano Feb 24, 10:26 AM

Kuka a sujjada kyauta daga Allah da Yake ma bayinShi, akwai wadanda ba sa iya kuka a sujjadar, amma idan sun tuna Allah a wani gun suna yi. Sannan dai a fada din ba laifi bane tunda ba alfari take da abin ba, nadama ce.
reply 0
Anonymous #3 Feb 24, 04:25 PM
I'm exactly 116 days free from porn and masturbation today, that's after being addicted to it for almost 10 years. I know the feelings, and what you just did here is the first and one of the most important steps in your recovery journey, that's admitting that you have a problem. My advice to you is whenever you have the urge try and remember the damage you are doing to your self, your health ( both psychological and physical) and most importantly the damage you you are doing to your soul. Allah yasa mufi karfin zukatan mu, Amin
reply 2

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage