Why do men take ladies who make the first move for granted?
Anonymous Feb 22, 05:23 PM

Why do men take ladies who make the first move for granted? 0

Aslm mesa mutane na cewa kar mace tabari na miji yasan tana son she please and kuma mesa daga mace tanuna tana sonsa sheknn zai bude kofan wulakanta tah toh wai su mazan bakwaso anuna muko so ne 🤔 inanyi mgn kuce mata basa treating nako da kyau kuce mata suna Jan Aji kaza kaza kaza sai ace maza sunfi son macen da tabasu wahala garin bashe wahala ki koreshe koko Kina so Kina Kai wa kasuwa koma dai duniyan nan kowa da Abun da yake so wani gyarashe duka wani koma lallaba toh nidai for me gaskia do me I do you kanunamin so Nima innumama so,so simple fa Amma some take love for granted love is real and sweet abeg maza please ko gyara mindset nako akan abunnan let a lady pamper uh Shene fa so in koma dai mata bance be obsessed akansa ba give him space if need don't be like a chewing gum and kikama kanki please Yar uwa ma'assalam
post

Replies

(7)
Yazeed Feb 23, 05:17 AM
Aslm we are individuals kuwa nada irin yanda yake kada kiyi generalising wasu tabbas idan mace tafara nuna irin yanda take sonso suna wulakanci amma akwai dayawa Wanda sunsan mahinmancin hakan same to opposite gender suma mata but Allah ya hadamu da wa inda suka San darajar mu duka
reply 1
Abubakar Usman Feb 23, 08:50 AM
Waalaikum assalam… not all me does that. I think when a lady makes the first move anything that follows from the man’s will make her feel like it is because she made the first move. however, I urge all men to respect and signify a lady who made the first move even if you don’t like her. Allah yasa mu dace a duniya da lahira Ameen 🙏
reply 0
Anonymous #1 Feb 23, 12:51 PM
Zancen ba haka bane, mostly serious guys don't waste time...kina wani Jan aji kamin ki waiwaya mun arce. It doesn't matter who make the first move, if guy like you will cherish and respect your either ways in kika ga akasin haka ko bayan son ki ne dama or generally bai San darajan mace ba. Peace 🤞🏿
reply 1
Mai Nama Kano Feb 23, 10:25 PM
Eh to a iya sanina, sai idan wrong guy kika tara da bai san kanshi ba, amma wanda kanshi will respect you. A living proof
reply 0
Anonymous #2 Feb 24, 10:03 AM
I believe that because it happened to me several times.i felt bad wallahi
reply 0
Yazeed Mar 5, 06:31 PM

hakane gaskiya Allah ya zaba mana mafi Alkairi
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage