Ni tun tsawon lokaci nake ta buri da kwadayin zuwa Madina, nasan duk musulmi na da wannan burin, amma kowa da iyakar na shi, sai dai rashin iko yana shinge ni.
Kullum ina burin gamuwa da sanadin tafiyata ko a mutane ko a wasunsu. Allah Ya mana alfarmar ziyarar da maimaici, Amin.
amin amin Dan girman annabin rahma
amen summah amen
Amin amin
Amin ya rabbil Alamin.
Ameen
Amen
Ameen 🤲🏽
Ameen y rabbi Allah ysa muna da rabon zuwa
Amin-amin
Ameen Summa Ameen
My heart is always craving for hajj and umrah
Allah Ya hore mana
amin thumma amin
Amin
amin
Ameen dan alfarmar me madina ❤
Alaihissalatu wasslaam
ameen
Amin
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment