Search results

Search Results


what are you looking for in a partner? Relationship

what are the things that will match your mental health, your vibe's, what your wishing your soulmate to be / have....

Feb 8, 04:16 PM
I sponsored him for the sake of love and he betrayed me severely. Advice

Allah ya halicceni mace mai son taimako ba yabon kai ba kowa ya shaida ni kaina nasani bayan zuciyar mace da aka sani nada rauni inajin nawa daban ne i met with this guy 3yrs ago bashida ko sisi haka yake jalauta rayuwar sa mun hadu ya rako abokin shi wajena yana sona bayan exchanging contacts sai dayan friend din nashi ya ce masa wai bazai iya ba yaga Alamu na ba yar talakawa bace irinshi baze iya ba bai boye min kmai ba cewar shi yana sona,so kaman wasa mun fara dating for long we get to know things about each other har nagano daga secondary schl bai kara gaba saboda hidimomin rayuwa na tanbaye shi yana son cigaba da karatu yace min yanaso har course din da yake son karanta at that time yamin calculating komai yakama 50k i send 200k to that guy instead ya siya kayan abinci ya ajiye har ya fara gane kan makaranta tafiya tai tafiya sai ya fara min complaining kan yagaji da aikin da yake yi baze iya daukar nauyi na ba da sanar da yake i told him yagama karatun shi tsaf my Da will find a better job for him sai yace again ya gaji da ni ke daukar responsibilities din shi bayan shike namiji in da zai samu jari me tsoka haan ni me masoyi. na samu Mamee nace ta taimakawa wasu marayu baban su ya mutu basu da yadda zasuyi na dai harhada abun da nasan zuciyarta zata karaya ta bada 500k asasu makaranta wai asiya musu kayan abinci abawa maman su jari haka na kara samun daddy shima na shirga masa karya ya bayar na hada da duk wani abu da nake dashi a acct na tura masa abun takaici few weeks da haka sai ya fara min attitudes da ban san shi dashi ba ada in muna waya wai yagaji da izzar da shan kanshin da nake and normally thats the way i talk i can't change it Aa abu yana ta gaba yazo wai ance masa yawancin yayan masu kudi yan iska ne duk na kawar da idona akai duk ta inda ya bullo sai na nuna ba komai ni a wajena zan gyara daga baya diifff ya dena kirana a waya to cut the story short muka rabu da shi ba tare da dalili ba yamin long essay kamar wanda nkeyi yanzu😂 he want a break na ko cemi shi Allah sa shi yafi Alkhairi mun rabu for about a yr and a half na hadu da wani again so responsible man yadda de ake so and hes well known muna dating so munje kai masa visit a new Mall din daya bude to my shock naga Ex dina shine kamr me gadin wajen ne don da uniform na security din wajen naganshi shima ya ganni so he start spreeding rumors a wajen ai matan da boss zai aura tsohuwar budurwar shi ce kuma wai we an affair together ba adadi har zance yaje kunnan shi fience din nawa i don't know abunda yake nema dani arayuwa🥺 ban san me na masa har haka ba ban san ya ya samo new contact dina ba yake treatening dina wai na rabu da current boyfriend dina kuma ko naki ko naso bazan Auri kowa ba sai shi harda tabbaci yake bni an kawo kudi da lefe ending next mnth bikina shi kuma wanda zan aura na kasa gane kanshi dan Allah help me out kaina ya kulle daga taimako a rayuwa shiknn ya zama mtsl🥺

Feb 8, 03:07 PM
i unknowingly used water which had a Gecko inside, am i safe? Health

Assalam malama ku taimake ni wlh rashin sani yasa nayi tsarki da alwala da tsaka (gecko lizard) cikin buta na 😥😭 what will I do now??

Feb 8, 10:13 AM
Ladies! What you should do when he finally comes into your life Relationship

Dear Daughter, When you finally meet that one guy who sees beyond your flaws, treats you better and makes you whole again. NEVER question his motives, Never fear his love or doubt the process or think you are not worthy. Its normal to be worried but NEVER be so surprised that it's finally happening to you, Because you deserve all of it. You have worked hard and suffered for all of it.

Feb 7, 11:41 PM
Taimakon juna General

Tun kwanakin baya nakeso nayi magana/na tattauna akan wani abu da ya faru da ni. Dan lokutan da suka gabata na shiga wani juyi na rayuwa wanda da yawa a wurin irinmu (normal) ne, irin mutum kawai ya shiga rashin kudi, sana'o'i da harkoki su tsaya, ga shi kuma zuwa neman taimako da nauyi/kunya musamman sanin irin dabi'armu ta mutanen yau. Azumin bara mun jera 15-20 days muna sahur da shan ruwa da kunu alone and sometimes ma babu, and this is someone da yake da businesses wurin 3-4 duk they were running fine till lately. To abinda yasa nayi wannan rubutun shine; muna tsakiyar wannan tsananin; sai aka min sata a gidana, sai abu ya kara taazzara, I decided to contact a friend (so-called) nace ga matsalar amma aron wani adadi na kudi nakeso kadan, na fara sabon jari tunda Alhamdulillah na iya abubuwa da yawa, after listening to me, sai ya kawo excuses dinshi, amma we have alumni group na makaranta, he'll talk to them, I hesitate at first but given the situation I later gave in. Yayi mgn, and the president of the association called and asked details (I reassured him cewar aro nakeso ba kyauta ba). Daga ranar sai duk su biyun suka daina amsa wayata ko replying WhatsApp message dina (mark you, wayar da nake rikewa ko N5k baza a saya ba. Saboda a wancan lokacin someone told me to sell my phone) and maganar (data) I am using a free-data app (Stark VPN). To bayan wasu 'yan kwanaki sai a cikin wannan group dinnamu na Alumni, aka nemi a tara wani kudi domin wani PARTY/CELEBRATION; ga mamakina sai ga shi a cikin kasa da wata daya (1 month) anyi raising more than N300k, while ni kuma abinda na nemi aro shine N100k or less. Manufar rubutun shine jan hankalinmu duka, mu koyi fifita maslahar juna fiye da son kanku. What I feel is, yin PARTY ya fifici fitar da dayanmu daga cikin matsalar da kowa na iya tsintar kanShi a ciki. Na takaita rubutun don gudun matsawa mai karatu dan haka it isn't detailed. Allah Ya sa mu gyara, amin

Feb 7, 09:45 PM
why do intelligent people struggle with love? Relationship

Why intelligent people struggle with love?

Feb 7, 07:12 PM
how do you cope with life after series of heartbreaks. Relationship

Aslm guys. I desperately want to knw how ppl cope after heartbreak. my problem is i love hard, nd its not funny. y do our hearts gets broken again nd again, what should we start doing to avoid dat. y is it dat everytime at first it ill seems genuine nd den wen uve fallen hard everything will fall upside down.😭😭😭😭 is it dat some ppl re in fr relationship just to toy with ur hrt, hve some fun nd leave or watt. like wat do u gain in being a player, what ill it cost u to just love someone without hurting. I'm so tired of getting into relationship again wllh, please guys lets reduce dis yaudara of a tyn. thank you.

Feb 7, 05:21 PM
marry because you want to fulfill destiny. Marriage

Don't marry because of Sex. Don't marry because you are getting Old. Don't marry because you are of Age. Don't marry because you are Lonely. Don't marry because you need someone to support you Financially. Don't marry because you mistakenly got Pregnant for him. Don't marry because you don't want to lose the Person. Don't marry because of family Pressures. Don't marry because you like the Idea of Marriage. Don't marry because of Pity or out of Pity. Don't marry because of Tribe. Don't marry because you admire of wedding Gown you see. Don't marry because you love kids. Don't marry because all your friends are getting Married. Don't marry because of Physical/ Academic Qualifications. But, marry because you are ready to complete half our your Deen and the Sunnah of the Prophet S.A.W. Marry because you want to fulfil Destiny. I pray to Allah Almighty to give the best life partner to as many who truly desire to marry with the right Motives in Allah SWT. Ameen.♥️

Feb 7, 07:58 AM
Those in Abuja, how are you coping with traffic? Lifestyle

Abuja people how is the traffic by your side how u dey manage cope for this traffic especially those staying along express ways

Feb 6, 06:05 PM
Ramadhan timetable Food

Assalamu alaikum everyone, ykk,y gd?dafatan kowa yana lpia?so dama cewa nai as ramadhan its approaching ina matan gdn suke,why don't you recommends some iftar foods so that we can choose from them and make our timetable, you know ramadhan its all about the togetherness we need healthy and delicious food to energized us to worship our lord,properly. May we reached ramadhan in good health

Feb 6, 02:27 PM
Meyasa yan Unguwa suke ganin mace me a karatu a haka?💔 General

Dan Allah meyasa Yan Unguwa basu son Fadar Abun Alkhairi akan Yan Nata idan anzo Neman Auren Mu..Especially idan sunga Kana Karatu 💔😞🤦🏻‍♀️Shike nan Dan Muna zuwa Makaranta munyi Laifi 💔

Feb 5, 08:25 PM
I am Heartbroken🥺💔 Relationship

Have uh cried, cried and cried when he/she served uh breakfast?? innalillahi, she served me a very hot breakfast🥺💔😭

Feb 5, 07:01 PM
ALLAH YA KAWOMUN MAFITA....! Relationship

na kasanche inada neighbor yana Sona tin ina yarinya, se na girma lkchin y yayi sure,yanada yara 2,still y Nemo number n yache yana Sona, to muna tare kullum Yana chemun love din danake nuna Masa yayi kadan,nikuma Naga nml Ina iya kokarina,chart ma wae romantic ykeso,ko y rinka chewa xeyimun hot kiss,Kuma wae ah haka so yake y aureni, idan muna waya Yana gayamum manyan kalamae na masu aure Wanda suke sirrine ,nkma kunnena baya iya dauka, n rasa me ykemun dadi,nkma banason n runka Jin batsa ko karanta batsa, Dan ALLAH so yakemun n tsakani da ALLAH?

Feb 5, 09:55 AM
Re: What physical characteristics do you seek for in a spouse? Relationship

Assalaamu alaykum wa rahmatullaahi. First of all, thank you for that question sister. And thank you for being vocal about the subject. I'm a guy by the way. Second of all, yes, after good character, financial stability and tsoron Allah, I hate the fact that most ladies and unfortunately some guys even, judge us because we are vocal about our physical qualities or preferences in a lady, when after all, everyone amongst us has got it. Despite the fact that we men are overwhelmingly visual creatures, idan muka kasance vocal about it, se a fara judging din ka ana maka kallon ko "dan iska" ko "mara mutunci" ko "womanizer" ko "playboy" ko wanda baze kasance me leash ba idan yayi aure, and anything and everything in between. Bayan kuma kowa yana da abinda yake burge shi pertaining physical na partner. That's sheer "hypocrisy" as someone mentioned in the original post. Thank you first commenter for outrightly mentioning yours is/are "boobs and a curvy shape". Ni ma haka, coupled with chubby and plumpy figure. And anyone that accuses me of probable infidelity or unfaithfulness, well, can ta matse maka/miki. You won't make me stop admiring and being vocal to who I find physically appealing. Peace ✌🏽 🕊️

Feb 4, 10:44 PM
I belong to a Gang, we do bad things but i want to stop Confession

ina neman shawarar ku yan uwa munada wani gang mu 5 duk macen da muka nema kowa a cikin mu sai yayi iskanci da ita ni yanxu inaso na rabu dasu domin gina sabuwar rayuwa saboda kullin muna wannan hotel din gobe muna can abin yayi yawa sosai matsalar shine sana'ar mu daya YouTube mukeyi 24/7 muna tare

Feb 4, 07:14 PM
HOW DO YOU TRUST AGAIN AFTER A NUMBERS OF DISAPPOINTMENT General

By Allah, i find it hard to trust again, because it hurt over & over again, infact i dont even fell the love again, i just have to zero my mind & keep praying, because i know if the right time comes then it will work out with ease In Sha Allah. I belive everything happens by Allah will & what meant to be yours will always be. people saying "I LOVE YOU" without feeling it just fake feelings to ruin peoples mental health, don't you know that fragile people love with their soul deeply, it never easy After creating a bond & making lot of promises & later on betray the soul😔. Tho Alhamdulillah Allah does not burden a soul beyound that it can carry, buh guys i feel we can do better Ok, right from day 1 you all know what you want, if he/she is not upto your standard na tsarin aure, just let it be 🙅🙅dont play on & later ruin the persons mental health.

Feb 4, 02:28 PM
What mistakes did you make in your previous relationship? Relationship

Most people when asked questions regarding why their previous relationship didn't work they tend to put the blame on their exes. But if we are going to be honest with ourselves we also had a part to play. What mistakes did you make in your previous relationship that you'll like to amend if another person comes your way ?

Feb 4, 01:59 PM
whats your experience about the arewaup app? General

slm,how long have you been on the app?whats your story,lets hear to encourage others

Feb 4, 12:16 PM
What physical characteristic do you seek for in a spouse? General

Let's talk about spec, apart from the good character, financial stability and tsoron Allah, what are those physical qualities that always captures your attention when looking for a partner? Mine is Abs and Beard

Feb 4, 11:39 AM

Recent
Boredom
30 minutes ago General
How much space should you give someone?
30 minutes ago Relationship
Lunesta 3mg – Safe and Effective Sleep Support
10 hours ago Health
I fell in love with a walking red flag
14 hours ago Relationship
How do you find a good man?
15 hours ago Marriage
Pregabalin 150mg | Nerve Pain
1 day ago Health
Stalopam 10 mg Tablet: An Effective SSRI for Anxiety and Depression
1 day ago Health
Should i break up with her
2 days ago Relationship
i want love ! what i want is not much
10 days ago Relationship
let talk is weekend.
10 days ago General

Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage