Feb 22, 02:43 PM

Let Be Helpful To One Another

Yamu Musulmai, Yakamata Mu Jajirce Wajen Taimakon Junanmu, Musanmamma A Wannan Yanayi Da Ake Ciki Na Rashin Kudi Dakuma Matsalan Tsaro. Ubangiji Allah Yasa Mudace. Ameeeen Ya Hayyu Ya Qayyum

Replies

(2)
Feb 22, 03:23 PM
ameen y rabbi Allah y bamu iko
Feb 22, 08:33 PM
amen Allah ya bamu ikoh
×